1 Timothy 2 (BOHCB)

1 Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana addu’o’i, ana yin addu’a a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum 2 da sarakuna da dukan masu mulki, domin mu zauna lafiya, rai kuma kwance, muna bin Allah sosai a cikin natsuwa. 3 Wannan yana da kyau, yakan kuma gamshi Allah Mai Cetonmu, 4 wanda yake so dukan mutane su sami ceto su kuma zo ga sanin gaskiya. 5 Gama Allah ɗaya ne, matsakanci kuma ɗaya tsakanin Allah da mutane, shi ne kuwa Kiristi Yesu, 6 wanda ya ba da kansa fansa domin dukan mutane, shaidar da aka bayar a daidai lokaci. 7 Don haka ne aka sa ni mai wa’azi, da manzo kuma, gaskiya nake faɗa, ba ƙarya ba, na kuma zama malami mai koya wa al’ummai al’amarin bangaskiya da kuma na gaskiya. 8 Ina so maza a ko’ina su ɗaga hannuwansu masu tsarki cikin addu’a, ba tare da fushi ko faɗa ba. 9 Ina kuma so mata su lura su yi wa kansu adon da ya cancanta, da rigunan da suka dace, ba da adon kitso ko sa kayan zinariya ko lu’ulu’u ko kuma tufafi masu tsada ba, 10 sai dai su yi ayyuka masu kyan da suka dace da matan da suke masu bauta wa Allah. 11 Ya kamata mace ta riƙa koyo cikin natsuwa da cikakkiyar biyayya. 12 Ban ba mace izini ta koyar ko tă yi mulki a kan namiji ba; sai dai ta zauna shiru. 13 Gama Adamu ne aka fara halitta, sa’an nan Hawwa’u. 14 Ba kuma Adamu ne aka yaudara ba; macen ce aka yaudara ta kuma zama mai zunubi. 15 Amma mata Za tă sami ceto za su sami ceto ta wurin haihuwa, in suka ci gaba cikin bangaskiya, ƙauna da kuma tsarki tare da halin sanin ya kamata.

In Other Versions

1 Timothy 2 in the ANGEFD

1 Timothy 2 in the ANTPNG2D

1 Timothy 2 in the AS21

1 Timothy 2 in the BAGH

1 Timothy 2 in the BBPNG

1 Timothy 2 in the BBT1E

1 Timothy 2 in the BDS

1 Timothy 2 in the BEV

1 Timothy 2 in the BHAD

1 Timothy 2 in the BIB

1 Timothy 2 in the BLPT

1 Timothy 2 in the BNT

1 Timothy 2 in the BNTABOOT

1 Timothy 2 in the BNTLV

1 Timothy 2 in the BOATCB

1 Timothy 2 in the BOATCB2

1 Timothy 2 in the BOBCV

1 Timothy 2 in the BOCNT

1 Timothy 2 in the BOECS

1 Timothy 2 in the BOGWICC

1 Timothy 2 in the BOHCV

1 Timothy 2 in the BOHLNT

1 Timothy 2 in the BOHNTLTAL

1 Timothy 2 in the BOICB

1 Timothy 2 in the BOILNTAP

1 Timothy 2 in the BOITCV

1 Timothy 2 in the BOKCV

1 Timothy 2 in the BOKCV2

1 Timothy 2 in the BOKHWOG

1 Timothy 2 in the BOKSSV

1 Timothy 2 in the BOLCB

1 Timothy 2 in the BOLCB2

1 Timothy 2 in the BOMCV

1 Timothy 2 in the BONAV

1 Timothy 2 in the BONCB

1 Timothy 2 in the BONLT

1 Timothy 2 in the BONUT2

1 Timothy 2 in the BOPLNT

1 Timothy 2 in the BOSCB

1 Timothy 2 in the BOSNC

1 Timothy 2 in the BOTLNT

1 Timothy 2 in the BOVCB

1 Timothy 2 in the BOYCB

1 Timothy 2 in the BPBB

1 Timothy 2 in the BPH

1 Timothy 2 in the BSB

1 Timothy 2 in the CCB

1 Timothy 2 in the CUV

1 Timothy 2 in the CUVS

1 Timothy 2 in the DBT

1 Timothy 2 in the DGDNT

1 Timothy 2 in the DHNT

1 Timothy 2 in the DNT

1 Timothy 2 in the ELBE

1 Timothy 2 in the EMTV

1 Timothy 2 in the ESV

1 Timothy 2 in the FBV

1 Timothy 2 in the FEB

1 Timothy 2 in the GGMNT

1 Timothy 2 in the GNT

1 Timothy 2 in the HARY

1 Timothy 2 in the HNT

1 Timothy 2 in the IRVA

1 Timothy 2 in the IRVB

1 Timothy 2 in the IRVG

1 Timothy 2 in the IRVH

1 Timothy 2 in the IRVK

1 Timothy 2 in the IRVM

1 Timothy 2 in the IRVM2

1 Timothy 2 in the IRVO

1 Timothy 2 in the IRVP

1 Timothy 2 in the IRVT

1 Timothy 2 in the IRVT2

1 Timothy 2 in the IRVU

1 Timothy 2 in the ISVN

1 Timothy 2 in the JSNT

1 Timothy 2 in the KAPI

1 Timothy 2 in the KBT1ETNIK

1 Timothy 2 in the KBV

1 Timothy 2 in the KJV

1 Timothy 2 in the KNFD

1 Timothy 2 in the LBA

1 Timothy 2 in the LBLA

1 Timothy 2 in the LNT

1 Timothy 2 in the LSV

1 Timothy 2 in the MAAL

1 Timothy 2 in the MBV

1 Timothy 2 in the MBV2

1 Timothy 2 in the MHNT

1 Timothy 2 in the MKNFD

1 Timothy 2 in the MNG

1 Timothy 2 in the MNT

1 Timothy 2 in the MNT2

1 Timothy 2 in the MRS1T

1 Timothy 2 in the NAA

1 Timothy 2 in the NASB

1 Timothy 2 in the NBLA

1 Timothy 2 in the NBS

1 Timothy 2 in the NBVTP

1 Timothy 2 in the NET2

1 Timothy 2 in the NIV11

1 Timothy 2 in the NNT

1 Timothy 2 in the NNT2

1 Timothy 2 in the NNT3

1 Timothy 2 in the PDDPT

1 Timothy 2 in the PFNT

1 Timothy 2 in the RMNT

1 Timothy 2 in the SBIAS

1 Timothy 2 in the SBIBS

1 Timothy 2 in the SBIBS2

1 Timothy 2 in the SBICS

1 Timothy 2 in the SBIDS

1 Timothy 2 in the SBIGS

1 Timothy 2 in the SBIHS

1 Timothy 2 in the SBIIS

1 Timothy 2 in the SBIIS2

1 Timothy 2 in the SBIIS3

1 Timothy 2 in the SBIKS

1 Timothy 2 in the SBIKS2

1 Timothy 2 in the SBIMS

1 Timothy 2 in the SBIOS

1 Timothy 2 in the SBIPS

1 Timothy 2 in the SBISS

1 Timothy 2 in the SBITS

1 Timothy 2 in the SBITS2

1 Timothy 2 in the SBITS3

1 Timothy 2 in the SBITS4

1 Timothy 2 in the SBIUS

1 Timothy 2 in the SBIVS

1 Timothy 2 in the SBT

1 Timothy 2 in the SBT1E

1 Timothy 2 in the SCHL

1 Timothy 2 in the SNT

1 Timothy 2 in the SUSU

1 Timothy 2 in the SUSU2

1 Timothy 2 in the SYNO

1 Timothy 2 in the TBIAOTANT

1 Timothy 2 in the TBT1E

1 Timothy 2 in the TBT1E2

1 Timothy 2 in the TFTIP

1 Timothy 2 in the TFTU

1 Timothy 2 in the TGNTATF3T

1 Timothy 2 in the THAI

1 Timothy 2 in the TNFD

1 Timothy 2 in the TNT

1 Timothy 2 in the TNTIK

1 Timothy 2 in the TNTIL

1 Timothy 2 in the TNTIN

1 Timothy 2 in the TNTIP

1 Timothy 2 in the TNTIZ

1 Timothy 2 in the TOMA

1 Timothy 2 in the TTENT

1 Timothy 2 in the UBG

1 Timothy 2 in the UGV

1 Timothy 2 in the UGV2

1 Timothy 2 in the UGV3

1 Timothy 2 in the VBL

1 Timothy 2 in the VDCC

1 Timothy 2 in the YALU

1 Timothy 2 in the YAPE

1 Timothy 2 in the YBVTP

1 Timothy 2 in the ZBP