2 Corinthians 13 (BOHCB)

1 Wannan za tă zama ziyarata ta uku a wurinku ke nan. “Dole a tabbatar da kowace magana ta bakin shaidu biyu ko uku.” 2 Na riga na yi muku gargaɗi sa’ad da nake tare da ku a zuwana na biyu. Yanzu da ba na nan tare da ku, ina maimaita irin gargaɗin nan domin in na zo ba wanda zai kuɓuce wa horon nan, 3 da yake kuna neman tabbaci cewa Kiristi yana magana ta wurina ne. To, ai, shi ba rarrauna ba ne a gare ku, amma ƙaƙƙarfa ne a cikinku. 4 Ko da yake tabbatacce an gicciye shi cikin rashin ƙarfi, duk da haka, yana rayuwa bisa ga ikon Allah. Haka mu ma marasa ƙarfi ne a cikinsa, amma ta wurin ikon Allah za mu rayu tare da shi don mu yi muku hidima. 5 Ku gwada kanku ku gani ko kuna cikin bangaskiya; ku auna kanku. Ashe, ba ku san cewa Kiristi Yesu yana cikinku ba? Sai ko in kun fāɗi gwajin. 6 Ina fata za ku gane cewa ba mu fāɗi gwajin ba. 7 Muna addu’a ga Allah kada ku aikata wani laifi. Ba don mutane su gani cewa mun ci gwajin ba ne, a’a, sai dai don ku yi abin da yake daidai, ko da yake zai zama kamar mun fāɗi gwajin ne. 8 Kai, ba dama mu saɓa wa gaskiya, sai dai mu bi bayan gaskiyar. 9 Murna muke sa’ad da ba mu da ƙarfi, ku kuwa kuna da ƙarfi. Addu’armu ita ce, ku zama cikakku. 10 Shi ya sa nake rubuta waɗannan abubuwa, sa’ad da ba na nan tare da ku, domin sa’ad da na zo, kada yă zama mini tilas in yi muku tsanani a game da nuna ikon nan da Ubangiji ya ba ni saboda ingantawa, ba saboda rushewa ba. 11 A ƙarshe ’yan’uwa, sai wata rana. Ku yi ƙoƙari ku zama cikakku. Ku saurari roƙona, ku zama da tunani ɗaya, ku yi zaman salama. Allah na ƙauna da salama kuwa zai kasance tare da ku. 12 Ku gaggai da juna da sumba mai tsarki. 13 Dukan tsarkaka suna gaishe ku. 14 Alherin Ubangiji Yesu Kiristi, da ƙaunar Allah, da zumuntar Ruhu Mai Tsarki su kasance tare da ku duka.

In Other Versions

2 Corinthians 13 in the ANGEFD

2 Corinthians 13 in the ANTPNG2D

2 Corinthians 13 in the AS21

2 Corinthians 13 in the BAGH

2 Corinthians 13 in the BBPNG

2 Corinthians 13 in the BBT1E

2 Corinthians 13 in the BDS

2 Corinthians 13 in the BEV

2 Corinthians 13 in the BHAD

2 Corinthians 13 in the BIB

2 Corinthians 13 in the BLPT

2 Corinthians 13 in the BNT

2 Corinthians 13 in the BNTABOOT

2 Corinthians 13 in the BNTLV

2 Corinthians 13 in the BOATCB

2 Corinthians 13 in the BOATCB2

2 Corinthians 13 in the BOBCV

2 Corinthians 13 in the BOCNT

2 Corinthians 13 in the BOECS

2 Corinthians 13 in the BOGWICC

2 Corinthians 13 in the BOHCV

2 Corinthians 13 in the BOHLNT

2 Corinthians 13 in the BOHNTLTAL

2 Corinthians 13 in the BOICB

2 Corinthians 13 in the BOILNTAP

2 Corinthians 13 in the BOITCV

2 Corinthians 13 in the BOKCV

2 Corinthians 13 in the BOKCV2

2 Corinthians 13 in the BOKHWOG

2 Corinthians 13 in the BOKSSV

2 Corinthians 13 in the BOLCB

2 Corinthians 13 in the BOLCB2

2 Corinthians 13 in the BOMCV

2 Corinthians 13 in the BONAV

2 Corinthians 13 in the BONCB

2 Corinthians 13 in the BONLT

2 Corinthians 13 in the BONUT2

2 Corinthians 13 in the BOPLNT

2 Corinthians 13 in the BOSCB

2 Corinthians 13 in the BOSNC

2 Corinthians 13 in the BOTLNT

2 Corinthians 13 in the BOVCB

2 Corinthians 13 in the BOYCB

2 Corinthians 13 in the BPBB

2 Corinthians 13 in the BPH

2 Corinthians 13 in the BSB

2 Corinthians 13 in the CCB

2 Corinthians 13 in the CUV

2 Corinthians 13 in the CUVS

2 Corinthians 13 in the DBT

2 Corinthians 13 in the DGDNT

2 Corinthians 13 in the DHNT

2 Corinthians 13 in the DNT

2 Corinthians 13 in the ELBE

2 Corinthians 13 in the EMTV

2 Corinthians 13 in the ESV

2 Corinthians 13 in the FBV

2 Corinthians 13 in the FEB

2 Corinthians 13 in the GGMNT

2 Corinthians 13 in the GNT

2 Corinthians 13 in the HARY

2 Corinthians 13 in the HNT

2 Corinthians 13 in the IRVA

2 Corinthians 13 in the IRVB

2 Corinthians 13 in the IRVG

2 Corinthians 13 in the IRVH

2 Corinthians 13 in the IRVK

2 Corinthians 13 in the IRVM

2 Corinthians 13 in the IRVM2

2 Corinthians 13 in the IRVO

2 Corinthians 13 in the IRVP

2 Corinthians 13 in the IRVT

2 Corinthians 13 in the IRVT2

2 Corinthians 13 in the IRVU

2 Corinthians 13 in the ISVN

2 Corinthians 13 in the JSNT

2 Corinthians 13 in the KAPI

2 Corinthians 13 in the KBT1ETNIK

2 Corinthians 13 in the KBV

2 Corinthians 13 in the KJV

2 Corinthians 13 in the KNFD

2 Corinthians 13 in the LBA

2 Corinthians 13 in the LBLA

2 Corinthians 13 in the LNT

2 Corinthians 13 in the LSV

2 Corinthians 13 in the MAAL

2 Corinthians 13 in the MBV

2 Corinthians 13 in the MBV2

2 Corinthians 13 in the MHNT

2 Corinthians 13 in the MKNFD

2 Corinthians 13 in the MNG

2 Corinthians 13 in the MNT

2 Corinthians 13 in the MNT2

2 Corinthians 13 in the MRS1T

2 Corinthians 13 in the NAA

2 Corinthians 13 in the NASB

2 Corinthians 13 in the NBLA

2 Corinthians 13 in the NBS

2 Corinthians 13 in the NBVTP

2 Corinthians 13 in the NET2

2 Corinthians 13 in the NIV11

2 Corinthians 13 in the NNT

2 Corinthians 13 in the NNT2

2 Corinthians 13 in the NNT3

2 Corinthians 13 in the PDDPT

2 Corinthians 13 in the PFNT

2 Corinthians 13 in the RMNT

2 Corinthians 13 in the SBIAS

2 Corinthians 13 in the SBIBS

2 Corinthians 13 in the SBIBS2

2 Corinthians 13 in the SBICS

2 Corinthians 13 in the SBIDS

2 Corinthians 13 in the SBIGS

2 Corinthians 13 in the SBIHS

2 Corinthians 13 in the SBIIS

2 Corinthians 13 in the SBIIS2

2 Corinthians 13 in the SBIIS3

2 Corinthians 13 in the SBIKS

2 Corinthians 13 in the SBIKS2

2 Corinthians 13 in the SBIMS

2 Corinthians 13 in the SBIOS

2 Corinthians 13 in the SBIPS

2 Corinthians 13 in the SBISS

2 Corinthians 13 in the SBITS

2 Corinthians 13 in the SBITS2

2 Corinthians 13 in the SBITS3

2 Corinthians 13 in the SBITS4

2 Corinthians 13 in the SBIUS

2 Corinthians 13 in the SBIVS

2 Corinthians 13 in the SBT

2 Corinthians 13 in the SBT1E

2 Corinthians 13 in the SCHL

2 Corinthians 13 in the SNT

2 Corinthians 13 in the SUSU

2 Corinthians 13 in the SUSU2

2 Corinthians 13 in the SYNO

2 Corinthians 13 in the TBIAOTANT

2 Corinthians 13 in the TBT1E

2 Corinthians 13 in the TBT1E2

2 Corinthians 13 in the TFTIP

2 Corinthians 13 in the TFTU

2 Corinthians 13 in the TGNTATF3T

2 Corinthians 13 in the THAI

2 Corinthians 13 in the TNFD

2 Corinthians 13 in the TNT

2 Corinthians 13 in the TNTIK

2 Corinthians 13 in the TNTIL

2 Corinthians 13 in the TNTIN

2 Corinthians 13 in the TNTIP

2 Corinthians 13 in the TNTIZ

2 Corinthians 13 in the TOMA

2 Corinthians 13 in the TTENT

2 Corinthians 13 in the UBG

2 Corinthians 13 in the UGV

2 Corinthians 13 in the UGV2

2 Corinthians 13 in the UGV3

2 Corinthians 13 in the VBL

2 Corinthians 13 in the VDCC

2 Corinthians 13 in the YALU

2 Corinthians 13 in the YAPE

2 Corinthians 13 in the YBVTP

2 Corinthians 13 in the ZBP