2 Corinthians 6 (BOHCB)

1 A matsayinmu na abokan aikin Allah, muna roƙonku kada ku karɓi alherin Allah a banza. 2 Gama ya ce,“A lokacin samun alherina, na ji ka,a ranar samun ceto kuma, na taimake ka.”Ina gaya muku, yanzu ne lokacin samun alherin Allah, yanzu ne ranar samun ceto. 3 Ba ma sa abin tuntuɓe wa kowa, domin kada hidimarmu ta zama abin zargi. 4 A maimakon haka, duk abin da muke yi, muna yin shi ne don mu nuna cewa mu masu hidimar Allah ne. Muna yin haka cikin jimrewa, da shan wahala, da shan wuya, har da shan masifu. 5 Da shan dūka, da shan dauri, da yawan hargitsi, da yawan fama, da rashin barci, da kuma yunwa. 6 Da cikin tsarki, da fahimta, da haƙuri, da kirki, da cikin Ruhu Mai Tsarki, da cikin ƙauna mai gaskiya, 7 da cikin magana mai gaskiya, da kuma cikin ikon Allah. Muna riƙe da makaman adalci dama da hagu, 8 ta wurin ɗaukaka da ƙasƙanci, da cikin ɓata suna, da kuma cikin yabo. Cikin faɗin gaskiya, an ɗauke mu masu ƙarya, 9 mu sanannu ne, duk da haka an ɗauke mu kamar ba a san mu ba, muna mutuwa, duk da haka a raye muke, an ba mu horo, duk da haka ba a kashe mu ba, 10 cikin baƙin ciki, duk da haka kullum cikin murna muke. Cikin matalauta, duk da haka muna azurtar da mutane da yawa. Ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne. 11 Ya ku Korintiyawa, mun yi muku magana a sake, muka kuma saki zuciya da ku ƙwarai. 12 Ba mu ƙi nuna muku ƙaunarmu ba, sai dai ku kuka ƙi nuna mana. 13 A wannan zance kam, ina magana da ku kamar ’ya’yana, ku ma ku saki zuciya da mu. 14 Kada ku haɗa kai da marasa bi. Gama me ya haɗa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haɗa haske da duhu? 15 Wace daidaituwa ce tsakanin Kiristi da Iblis? Me ya haɗa mai bi da marar bi? 16 Wane alkawari ne tsakanin haikalin Allah da na gumaka? Gama mu haikalin Allah mai rai ne. Kamar yadda Allah ya ce,“Zan zauna tare da su,in yi tafiya a cikinsu,zan zama Allahnsu,su kuma za su zama mutanena.” 17 Saboda haka,“Sai ku fito daga cikinsu,ku keɓe kanku,in ji Ubangiji.Kada ku taɓa wani abu marar tsabta,zan kuma karɓe ku.” 18 Kuma,“Zan zama Uba a gare ku,ku kuma za ku zama ’ya’yana, maza da mata,in ji Ubangiji Maɗaukaki.”

In Other Versions

2 Corinthians 6 in the ANGEFD

2 Corinthians 6 in the ANTPNG2D

2 Corinthians 6 in the AS21

2 Corinthians 6 in the BAGH

2 Corinthians 6 in the BBPNG

2 Corinthians 6 in the BBT1E

2 Corinthians 6 in the BDS

2 Corinthians 6 in the BEV

2 Corinthians 6 in the BHAD

2 Corinthians 6 in the BIB

2 Corinthians 6 in the BLPT

2 Corinthians 6 in the BNT

2 Corinthians 6 in the BNTABOOT

2 Corinthians 6 in the BNTLV

2 Corinthians 6 in the BOATCB

2 Corinthians 6 in the BOATCB2

2 Corinthians 6 in the BOBCV

2 Corinthians 6 in the BOCNT

2 Corinthians 6 in the BOECS

2 Corinthians 6 in the BOGWICC

2 Corinthians 6 in the BOHCV

2 Corinthians 6 in the BOHLNT

2 Corinthians 6 in the BOHNTLTAL

2 Corinthians 6 in the BOICB

2 Corinthians 6 in the BOILNTAP

2 Corinthians 6 in the BOITCV

2 Corinthians 6 in the BOKCV

2 Corinthians 6 in the BOKCV2

2 Corinthians 6 in the BOKHWOG

2 Corinthians 6 in the BOKSSV

2 Corinthians 6 in the BOLCB

2 Corinthians 6 in the BOLCB2

2 Corinthians 6 in the BOMCV

2 Corinthians 6 in the BONAV

2 Corinthians 6 in the BONCB

2 Corinthians 6 in the BONLT

2 Corinthians 6 in the BONUT2

2 Corinthians 6 in the BOPLNT

2 Corinthians 6 in the BOSCB

2 Corinthians 6 in the BOSNC

2 Corinthians 6 in the BOTLNT

2 Corinthians 6 in the BOVCB

2 Corinthians 6 in the BOYCB

2 Corinthians 6 in the BPBB

2 Corinthians 6 in the BPH

2 Corinthians 6 in the BSB

2 Corinthians 6 in the CCB

2 Corinthians 6 in the CUV

2 Corinthians 6 in the CUVS

2 Corinthians 6 in the DBT

2 Corinthians 6 in the DGDNT

2 Corinthians 6 in the DHNT

2 Corinthians 6 in the DNT

2 Corinthians 6 in the ELBE

2 Corinthians 6 in the EMTV

2 Corinthians 6 in the ESV

2 Corinthians 6 in the FBV

2 Corinthians 6 in the FEB

2 Corinthians 6 in the GGMNT

2 Corinthians 6 in the GNT

2 Corinthians 6 in the HARY

2 Corinthians 6 in the HNT

2 Corinthians 6 in the IRVA

2 Corinthians 6 in the IRVB

2 Corinthians 6 in the IRVG

2 Corinthians 6 in the IRVH

2 Corinthians 6 in the IRVK

2 Corinthians 6 in the IRVM

2 Corinthians 6 in the IRVM2

2 Corinthians 6 in the IRVO

2 Corinthians 6 in the IRVP

2 Corinthians 6 in the IRVT

2 Corinthians 6 in the IRVT2

2 Corinthians 6 in the IRVU

2 Corinthians 6 in the ISVN

2 Corinthians 6 in the JSNT

2 Corinthians 6 in the KAPI

2 Corinthians 6 in the KBT1ETNIK

2 Corinthians 6 in the KBV

2 Corinthians 6 in the KJV

2 Corinthians 6 in the KNFD

2 Corinthians 6 in the LBA

2 Corinthians 6 in the LBLA

2 Corinthians 6 in the LNT

2 Corinthians 6 in the LSV

2 Corinthians 6 in the MAAL

2 Corinthians 6 in the MBV

2 Corinthians 6 in the MBV2

2 Corinthians 6 in the MHNT

2 Corinthians 6 in the MKNFD

2 Corinthians 6 in the MNG

2 Corinthians 6 in the MNT

2 Corinthians 6 in the MNT2

2 Corinthians 6 in the MRS1T

2 Corinthians 6 in the NAA

2 Corinthians 6 in the NASB

2 Corinthians 6 in the NBLA

2 Corinthians 6 in the NBS

2 Corinthians 6 in the NBVTP

2 Corinthians 6 in the NET2

2 Corinthians 6 in the NIV11

2 Corinthians 6 in the NNT

2 Corinthians 6 in the NNT2

2 Corinthians 6 in the NNT3

2 Corinthians 6 in the PDDPT

2 Corinthians 6 in the PFNT

2 Corinthians 6 in the RMNT

2 Corinthians 6 in the SBIAS

2 Corinthians 6 in the SBIBS

2 Corinthians 6 in the SBIBS2

2 Corinthians 6 in the SBICS

2 Corinthians 6 in the SBIDS

2 Corinthians 6 in the SBIGS

2 Corinthians 6 in the SBIHS

2 Corinthians 6 in the SBIIS

2 Corinthians 6 in the SBIIS2

2 Corinthians 6 in the SBIIS3

2 Corinthians 6 in the SBIKS

2 Corinthians 6 in the SBIKS2

2 Corinthians 6 in the SBIMS

2 Corinthians 6 in the SBIOS

2 Corinthians 6 in the SBIPS

2 Corinthians 6 in the SBISS

2 Corinthians 6 in the SBITS

2 Corinthians 6 in the SBITS2

2 Corinthians 6 in the SBITS3

2 Corinthians 6 in the SBITS4

2 Corinthians 6 in the SBIUS

2 Corinthians 6 in the SBIVS

2 Corinthians 6 in the SBT

2 Corinthians 6 in the SBT1E

2 Corinthians 6 in the SCHL

2 Corinthians 6 in the SNT

2 Corinthians 6 in the SUSU

2 Corinthians 6 in the SUSU2

2 Corinthians 6 in the SYNO

2 Corinthians 6 in the TBIAOTANT

2 Corinthians 6 in the TBT1E

2 Corinthians 6 in the TBT1E2

2 Corinthians 6 in the TFTIP

2 Corinthians 6 in the TFTU

2 Corinthians 6 in the TGNTATF3T

2 Corinthians 6 in the THAI

2 Corinthians 6 in the TNFD

2 Corinthians 6 in the TNT

2 Corinthians 6 in the TNTIK

2 Corinthians 6 in the TNTIL

2 Corinthians 6 in the TNTIN

2 Corinthians 6 in the TNTIP

2 Corinthians 6 in the TNTIZ

2 Corinthians 6 in the TOMA

2 Corinthians 6 in the TTENT

2 Corinthians 6 in the UBG

2 Corinthians 6 in the UGV

2 Corinthians 6 in the UGV2

2 Corinthians 6 in the UGV3

2 Corinthians 6 in the VBL

2 Corinthians 6 in the VDCC

2 Corinthians 6 in the YALU

2 Corinthians 6 in the YAPE

2 Corinthians 6 in the YBVTP

2 Corinthians 6 in the ZBP