2 Corinthians 2 (BOHCB)

1 Saboda haka na yanke shawara ba zan sāke kawo muku ziyara ta ɓacin rai ba. 2 Gama in na sa ku baƙin ciki, wa ya rage yă faranta mini zuciya, in ba ku waɗanda na sa baƙin cikin ba? 3 Na rubuta yadda na yi ne saboda sa’ad da na iso kada waɗanda ya kamata su faranta mini rai, su sa ni baƙin ciki. Na amince da ku duka a kan farin cikina naku ne ku duka. 4 Gama na rubuta muku ne cikin baƙin ciki mai yawa da ɓacin zuciya har ma da hawaye mai yawa, ba don in sa ku baƙin ciki ba ne, a’a, sai dai domin in nuna muku zurfin ƙaunar da nake yi muku. 5 In wani ya jawo baƙin ciki, ba ni kaɗai ya jawo wa ba, amma a wani fanni, sai in ce dukanku ne ya jawo wa, ba na faɗa haka don in matsa muku lamba ba ne. 6 Irin wannan mutum, horon da yawancin mutane suka yi masa ya isa haka. 7 Yanzu fa, a maimako, gara ku yafe masa, ku kuma ta’azantar da shi, don kada baƙin ciki mai yawa yă sha kansa. 8 Saboda haka, ina roƙonku, ku sāke nuna masa ƙaunarku. 9 Abin da ya sa na rubuta muku shi ne don in ga ko za ku jimre da gwajin nan, kuna kuma yin biyayya ta kowace hanya. 10 In kuka gafarta wa wani, ni ma na gafarta masa. Abin da na gafarta kuwa, in har ma da abin gafartawa, saboda ku ne na gafarta masa, albarkacin Kiristi, 11 don kada Shaiɗan yă rinjaye mu. Da yake muna sane da dabarunsa. 12 To, sa’ad da na tafi Toruwas don in yi wa’azin bisharar Kiristi, ko da yake na tarar cewa Ubangiji ya buɗe mini ƙofa, 13 duk da haka, ban sami salama a zuciyata ba domin ban sami ɗan’uwana Titus a can ba. Sai na yi bankwana da su na wuce zuwa Makidoniya. 14 Amma godiya ga Allah, wanda kullum yake bi da mu da nasara cikin Kiristi, kuma ta wurinmu, yana baza ƙanshin nan na sanin Kiristi a ko’ina. 15 Don kuwa, a wurin Allah mu ƙanshin Kiristi ne cikin waɗanda ake ceto, da kuma waɗanda suke hanyar hallaka. 16 Ga wani, mu warin mutuwa ne, amma ga wani kuwa, mu ƙanshin rai ne. Wa ya isa yă yi irin wannan aikin? 17 Ba ma tallar maganar Allah don riba yadda waɗansu mutane da yawa suke yi. A maimakon haka, muna magana cikin Kiristi a gaban Allah da gaskiya, kamar mutanen da aka aika daga Allah.

In Other Versions

2 Corinthians 2 in the ANGEFD

2 Corinthians 2 in the ANTPNG2D

2 Corinthians 2 in the AS21

2 Corinthians 2 in the BAGH

2 Corinthians 2 in the BBPNG

2 Corinthians 2 in the BBT1E

2 Corinthians 2 in the BDS

2 Corinthians 2 in the BEV

2 Corinthians 2 in the BHAD

2 Corinthians 2 in the BIB

2 Corinthians 2 in the BLPT

2 Corinthians 2 in the BNT

2 Corinthians 2 in the BNTABOOT

2 Corinthians 2 in the BNTLV

2 Corinthians 2 in the BOATCB

2 Corinthians 2 in the BOATCB2

2 Corinthians 2 in the BOBCV

2 Corinthians 2 in the BOCNT

2 Corinthians 2 in the BOECS

2 Corinthians 2 in the BOGWICC

2 Corinthians 2 in the BOHCV

2 Corinthians 2 in the BOHLNT

2 Corinthians 2 in the BOHNTLTAL

2 Corinthians 2 in the BOICB

2 Corinthians 2 in the BOILNTAP

2 Corinthians 2 in the BOITCV

2 Corinthians 2 in the BOKCV

2 Corinthians 2 in the BOKCV2

2 Corinthians 2 in the BOKHWOG

2 Corinthians 2 in the BOKSSV

2 Corinthians 2 in the BOLCB

2 Corinthians 2 in the BOLCB2

2 Corinthians 2 in the BOMCV

2 Corinthians 2 in the BONAV

2 Corinthians 2 in the BONCB

2 Corinthians 2 in the BONLT

2 Corinthians 2 in the BONUT2

2 Corinthians 2 in the BOPLNT

2 Corinthians 2 in the BOSCB

2 Corinthians 2 in the BOSNC

2 Corinthians 2 in the BOTLNT

2 Corinthians 2 in the BOVCB

2 Corinthians 2 in the BOYCB

2 Corinthians 2 in the BPBB

2 Corinthians 2 in the BPH

2 Corinthians 2 in the BSB

2 Corinthians 2 in the CCB

2 Corinthians 2 in the CUV

2 Corinthians 2 in the CUVS

2 Corinthians 2 in the DBT

2 Corinthians 2 in the DGDNT

2 Corinthians 2 in the DHNT

2 Corinthians 2 in the DNT

2 Corinthians 2 in the ELBE

2 Corinthians 2 in the EMTV

2 Corinthians 2 in the ESV

2 Corinthians 2 in the FBV

2 Corinthians 2 in the FEB

2 Corinthians 2 in the GGMNT

2 Corinthians 2 in the GNT

2 Corinthians 2 in the HARY

2 Corinthians 2 in the HNT

2 Corinthians 2 in the IRVA

2 Corinthians 2 in the IRVB

2 Corinthians 2 in the IRVG

2 Corinthians 2 in the IRVH

2 Corinthians 2 in the IRVK

2 Corinthians 2 in the IRVM

2 Corinthians 2 in the IRVM2

2 Corinthians 2 in the IRVO

2 Corinthians 2 in the IRVP

2 Corinthians 2 in the IRVT

2 Corinthians 2 in the IRVT2

2 Corinthians 2 in the IRVU

2 Corinthians 2 in the ISVN

2 Corinthians 2 in the JSNT

2 Corinthians 2 in the KAPI

2 Corinthians 2 in the KBT1ETNIK

2 Corinthians 2 in the KBV

2 Corinthians 2 in the KJV

2 Corinthians 2 in the KNFD

2 Corinthians 2 in the LBA

2 Corinthians 2 in the LBLA

2 Corinthians 2 in the LNT

2 Corinthians 2 in the LSV

2 Corinthians 2 in the MAAL

2 Corinthians 2 in the MBV

2 Corinthians 2 in the MBV2

2 Corinthians 2 in the MHNT

2 Corinthians 2 in the MKNFD

2 Corinthians 2 in the MNG

2 Corinthians 2 in the MNT

2 Corinthians 2 in the MNT2

2 Corinthians 2 in the MRS1T

2 Corinthians 2 in the NAA

2 Corinthians 2 in the NASB

2 Corinthians 2 in the NBLA

2 Corinthians 2 in the NBS

2 Corinthians 2 in the NBVTP

2 Corinthians 2 in the NET2

2 Corinthians 2 in the NIV11

2 Corinthians 2 in the NNT

2 Corinthians 2 in the NNT2

2 Corinthians 2 in the NNT3

2 Corinthians 2 in the PDDPT

2 Corinthians 2 in the PFNT

2 Corinthians 2 in the RMNT

2 Corinthians 2 in the SBIAS

2 Corinthians 2 in the SBIBS

2 Corinthians 2 in the SBIBS2

2 Corinthians 2 in the SBICS

2 Corinthians 2 in the SBIDS

2 Corinthians 2 in the SBIGS

2 Corinthians 2 in the SBIHS

2 Corinthians 2 in the SBIIS

2 Corinthians 2 in the SBIIS2

2 Corinthians 2 in the SBIIS3

2 Corinthians 2 in the SBIKS

2 Corinthians 2 in the SBIKS2

2 Corinthians 2 in the SBIMS

2 Corinthians 2 in the SBIOS

2 Corinthians 2 in the SBIPS

2 Corinthians 2 in the SBISS

2 Corinthians 2 in the SBITS

2 Corinthians 2 in the SBITS2

2 Corinthians 2 in the SBITS3

2 Corinthians 2 in the SBITS4

2 Corinthians 2 in the SBIUS

2 Corinthians 2 in the SBIVS

2 Corinthians 2 in the SBT

2 Corinthians 2 in the SBT1E

2 Corinthians 2 in the SCHL

2 Corinthians 2 in the SNT

2 Corinthians 2 in the SUSU

2 Corinthians 2 in the SUSU2

2 Corinthians 2 in the SYNO

2 Corinthians 2 in the TBIAOTANT

2 Corinthians 2 in the TBT1E

2 Corinthians 2 in the TBT1E2

2 Corinthians 2 in the TFTIP

2 Corinthians 2 in the TFTU

2 Corinthians 2 in the TGNTATF3T

2 Corinthians 2 in the THAI

2 Corinthians 2 in the TNFD

2 Corinthians 2 in the TNT

2 Corinthians 2 in the TNTIK

2 Corinthians 2 in the TNTIL

2 Corinthians 2 in the TNTIN

2 Corinthians 2 in the TNTIP

2 Corinthians 2 in the TNTIZ

2 Corinthians 2 in the TOMA

2 Corinthians 2 in the TTENT

2 Corinthians 2 in the UBG

2 Corinthians 2 in the UGV

2 Corinthians 2 in the UGV2

2 Corinthians 2 in the UGV3

2 Corinthians 2 in the VBL

2 Corinthians 2 in the VDCC

2 Corinthians 2 in the YALU

2 Corinthians 2 in the YAPE

2 Corinthians 2 in the YBVTP

2 Corinthians 2 in the ZBP