Titus 2 (BOHCB)
1 Dole ka koyar da abin da yake bisa sahihiyar koyarwa. 2 Ka koya wa tsofaffin maza su kasance masu sauƙinkai, waɗanda suka cancanci girmamawa, masu kamunkai, sahihai wajen bangaskiya, da ƙauna da kuma jimiri. 3 Haka ma, ka koya wa tsofaffin mata su zama masu bangirma cikin rayuwarsu, ba masu ɓata suna ko masu jarrabar shan giya ba, sai dai su zama masu koyar da abin da yake nagari. 4 Sa’an nan za su iya su koya wa mata masu ƙuruciya su ƙaunaci mazansu da ’ya’yansu, 5 su kasance da kamunkai da kuma tsarki, masu aiki a gida, masu kirki da kuma masu biyayya ga mazansu, don kada wani yă rena maganar Allah. 6 Haka kuma, ka ƙarfafa samari su zama masu kamunkai. 7 Cikin kowane abu ka zama musu misali mai kyau ta wurin aikata abin da yake nagari. A cikin koyarwarka ka nuna mutunci da ƙwazo 8 da kuma sahihanci cikin maganar da ba za a iya kushewa ba, domin masu gāba da kai su ji kunya, su kuma rasa wani mugun abin da za su faɗa game da mu. 9 Ka koya wa bayi su yi wa iyayengijinsu biyayya cikin kowane abu, su yi ƙoƙari su gamshe su, kada su mayar musu da magana, 10 kada kuma su yi musu sata, sai dai su nuna za a iya amince da su sosai, don ta kowace hanya su sa koyarwa game da Allah Mai Cetonmu ta zama abin ɗaukan hankali. 11 Gama alherin Allah mai kawo ceto ya bayyana ga dukan mutane. 12 Yana koya mana mu ce, “A’a” ga rashin tsoron Allah da kuma sha’awace-sha’awacen duniya, mu kuma yi rayuwa ta kamunkai, ta adalci da kuma ta tsoron Allah a cikin wannan zamani, 13 yayinda muke sauraron begenmu mai albarka bayyanuwar ɗaukakar Allahnmu mai girma da kuma Mai Cetonmu, Yesu Kiristi, 14 wanda ya ba da kansa dominmu don yă fanshe mu daga dukan mugunta yă kuma tsarkake wa kansa mutanen da suke nasa, waɗanda suke marmarin yin abin da yake nagari. 15 Waɗannan kam, su ne abubuwan da ya kamata ka koyar, ka ƙarfafa ka kuma tsawata da dukan iko. Kada ka yarda wani yă rena ka.
In Other Versions
Titus 2 in the ANGEFD
Titus 2 in the ANTPNG2D
Titus 2 in the AS21
Titus 2 in the BAGH
Titus 2 in the BBPNG
Titus 2 in the BBT1E
Titus 2 in the BDS
Titus 2 in the BEV
Titus 2 in the BHAD
Titus 2 in the BIB
Titus 2 in the BLPT
Titus 2 in the BNT
Titus 2 in the BNTABOOT
Titus 2 in the BNTLV
Titus 2 in the BOATCB
Titus 2 in the BOATCB2
Titus 2 in the BOBCV
Titus 2 in the BOCNT
Titus 2 in the BOECS
Titus 2 in the BOGWICC
Titus 2 in the BOHCV
Titus 2 in the BOHLNT
Titus 2 in the BOHNTLTAL
Titus 2 in the BOICB
Titus 2 in the BOILNTAP
Titus 2 in the BOITCV
Titus 2 in the BOKCV
Titus 2 in the BOKCV2
Titus 2 in the BOKHWOG
Titus 2 in the BOKSSV
Titus 2 in the BOLCB
Titus 2 in the BOLCB2
Titus 2 in the BOMCV
Titus 2 in the BONAV
Titus 2 in the BONCB
Titus 2 in the BONLT
Titus 2 in the BONUT2
Titus 2 in the BOPLNT
Titus 2 in the BOSCB
Titus 2 in the BOSNC
Titus 2 in the BOTLNT
Titus 2 in the BOVCB
Titus 2 in the BOYCB
Titus 2 in the BPBB
Titus 2 in the BPH
Titus 2 in the BSB
Titus 2 in the CCB
Titus 2 in the CUV
Titus 2 in the CUVS
Titus 2 in the DBT
Titus 2 in the DGDNT
Titus 2 in the DHNT
Titus 2 in the DNT
Titus 2 in the ELBE
Titus 2 in the EMTV
Titus 2 in the ESV
Titus 2 in the FBV
Titus 2 in the FEB
Titus 2 in the GGMNT
Titus 2 in the GNT
Titus 2 in the HARY
Titus 2 in the HNT
Titus 2 in the IRVA
Titus 2 in the IRVB
Titus 2 in the IRVG
Titus 2 in the IRVH
Titus 2 in the IRVK
Titus 2 in the IRVM
Titus 2 in the IRVM2
Titus 2 in the IRVO
Titus 2 in the IRVP
Titus 2 in the IRVT
Titus 2 in the IRVT2
Titus 2 in the IRVU
Titus 2 in the ISVN
Titus 2 in the JSNT
Titus 2 in the KAPI
Titus 2 in the KBT1ETNIK
Titus 2 in the KBV
Titus 2 in the KJV
Titus 2 in the KNFD
Titus 2 in the LBA
Titus 2 in the LBLA
Titus 2 in the LNT
Titus 2 in the LSV
Titus 2 in the MAAL
Titus 2 in the MBV
Titus 2 in the MBV2
Titus 2 in the MHNT
Titus 2 in the MKNFD
Titus 2 in the MNG
Titus 2 in the MNT
Titus 2 in the MNT2
Titus 2 in the MRS1T
Titus 2 in the NAA
Titus 2 in the NASB
Titus 2 in the NBLA
Titus 2 in the NBS
Titus 2 in the NBVTP
Titus 2 in the NET2
Titus 2 in the NIV11
Titus 2 in the NNT
Titus 2 in the NNT2
Titus 2 in the NNT3
Titus 2 in the PDDPT
Titus 2 in the PFNT
Titus 2 in the RMNT
Titus 2 in the SBIAS
Titus 2 in the SBIBS
Titus 2 in the SBIBS2
Titus 2 in the SBICS
Titus 2 in the SBIDS
Titus 2 in the SBIGS
Titus 2 in the SBIHS
Titus 2 in the SBIIS
Titus 2 in the SBIIS2
Titus 2 in the SBIIS3
Titus 2 in the SBIKS
Titus 2 in the SBIKS2
Titus 2 in the SBIMS
Titus 2 in the SBIOS
Titus 2 in the SBIPS
Titus 2 in the SBISS
Titus 2 in the SBITS
Titus 2 in the SBITS2
Titus 2 in the SBITS3
Titus 2 in the SBITS4
Titus 2 in the SBIUS
Titus 2 in the SBIVS
Titus 2 in the SBT
Titus 2 in the SBT1E
Titus 2 in the SCHL
Titus 2 in the SNT
Titus 2 in the SUSU
Titus 2 in the SUSU2
Titus 2 in the SYNO
Titus 2 in the TBIAOTANT
Titus 2 in the TBT1E
Titus 2 in the TBT1E2
Titus 2 in the TFTIP
Titus 2 in the TFTU
Titus 2 in the TGNTATF3T
Titus 2 in the THAI
Titus 2 in the TNFD
Titus 2 in the TNT
Titus 2 in the TNTIK
Titus 2 in the TNTIL
Titus 2 in the TNTIN
Titus 2 in the TNTIP
Titus 2 in the TNTIZ
Titus 2 in the TOMA
Titus 2 in the TTENT
Titus 2 in the UBG
Titus 2 in the UGV
Titus 2 in the UGV2
Titus 2 in the UGV3
Titus 2 in the VBL
Titus 2 in the VDCC
Titus 2 in the YALU
Titus 2 in the YAPE
Titus 2 in the YBVTP
Titus 2 in the ZBP