1 Timothy 3 (BOHCB)

1 Ga wata tabbatacciyar magana. In wani ya sa zuciyarsa a kan zama mai kula da ikkilisiya, yana marmarin yin aiki mai daraja ne. 2 To, dole mai kula da Ikkilisiya yă kasance marar abin zargi, mijin mace guda, mai sauƙinkai, mai kamunkai, wanda ake girmama, mai karɓan baƙi, mai iya koyarwa, 3 ba mai buguwa ba, ba mai rikici ba sai dai mai hankali, ba mai yawan faɗa ba, ba kuma mai yawan son kuɗi ba. 4 Dole yă iya tafiyar da iyalinsa da kyau, yă kuma tabbata cewa ’ya’yansa suna yin masa biyayya da ladabin da ya dace. 5 (In mutum bai san yadda zai tafiyar da iyalinsa ba, yaya zai iya kula da ikkilisiyar Allah?) 6 Kada yă zama sabon tuba, in ba haka zai zama mai girman kai yă kuma fāɗa cikin irin hukuncin da ya fāɗo wa Iblis. 7 Dole kuma yă kasance da shaida mai kyau ga waɗanda suke na waje, don kada yă zama abin kunya yă kuma fāɗa cikin tarkon Iblis. 8 Haka masu hidima a cikin ikkilisiya; su ma, su zama maza da sun cancanci girmamawa, masu gaskiya, ba masu yawan shan ruwan inabi ba, ba masu kwaɗayin ƙazamar riba ba. 9 Dole su riƙe asirin bangaskiya su kuma kasance da lamiri mai tsabta. 10 Dole a fara gwada su tukuna; sa’an nan in ba a sami wani abin zargi game da su ba, sai su shiga aikin masu hidima. 11 A haka kuma, dole matansu su zama matan da suka cancanci girmamawa, ba masu gulma ba, sai dai masu sauƙinkai da kuma masu aminci a cikin kome. 12 Dole mai hidimar ikkilisiya yă zama mijin mace guda dole kuma yă iya tafiyar da ’ya’yansa da kuma iyalinsa da kyau. 13 Waɗanda suke hidima da kyau suna samar wa kansu kyakkyawan suna da kuma cikakken tabbatarwa a cikin bangaskiyarsu cikin Kiristi Yesu. 14 Ko da yake ina sa zuciya zo wurinka nan ba da daɗewa ba, ina rubuta muka waɗannan umarnai domin, 15 in na yi jinkiri, za ka san yadda ya kamata mutane su tafiyar da halayensu a cikin jama’ar Allah, wadda take ikkilisiyar Allah rayayye, ginshiƙi da kuma tushen gaskiya. 16 Ba shakka, asirin addini da girma yake.Ya bayyana cikin jiki,Ruhu ya nuna shi adali ne,mala’iku suka gan shi,aka yi wa’azinsa cikin al’ummai,aka gaskata shi a duniya,aka ɗauke shi sama cikin ɗaukaka.

In Other Versions

1 Timothy 3 in the ANGEFD

1 Timothy 3 in the ANTPNG2D

1 Timothy 3 in the AS21

1 Timothy 3 in the BAGH

1 Timothy 3 in the BBPNG

1 Timothy 3 in the BBT1E

1 Timothy 3 in the BDS

1 Timothy 3 in the BEV

1 Timothy 3 in the BHAD

1 Timothy 3 in the BIB

1 Timothy 3 in the BLPT

1 Timothy 3 in the BNT

1 Timothy 3 in the BNTABOOT

1 Timothy 3 in the BNTLV

1 Timothy 3 in the BOATCB

1 Timothy 3 in the BOATCB2

1 Timothy 3 in the BOBCV

1 Timothy 3 in the BOCNT

1 Timothy 3 in the BOECS

1 Timothy 3 in the BOGWICC

1 Timothy 3 in the BOHCV

1 Timothy 3 in the BOHLNT

1 Timothy 3 in the BOHNTLTAL

1 Timothy 3 in the BOICB

1 Timothy 3 in the BOILNTAP

1 Timothy 3 in the BOITCV

1 Timothy 3 in the BOKCV

1 Timothy 3 in the BOKCV2

1 Timothy 3 in the BOKHWOG

1 Timothy 3 in the BOKSSV

1 Timothy 3 in the BOLCB

1 Timothy 3 in the BOLCB2

1 Timothy 3 in the BOMCV

1 Timothy 3 in the BONAV

1 Timothy 3 in the BONCB

1 Timothy 3 in the BONLT

1 Timothy 3 in the BONUT2

1 Timothy 3 in the BOPLNT

1 Timothy 3 in the BOSCB

1 Timothy 3 in the BOSNC

1 Timothy 3 in the BOTLNT

1 Timothy 3 in the BOVCB

1 Timothy 3 in the BOYCB

1 Timothy 3 in the BPBB

1 Timothy 3 in the BPH

1 Timothy 3 in the BSB

1 Timothy 3 in the CCB

1 Timothy 3 in the CUV

1 Timothy 3 in the CUVS

1 Timothy 3 in the DBT

1 Timothy 3 in the DGDNT

1 Timothy 3 in the DHNT

1 Timothy 3 in the DNT

1 Timothy 3 in the ELBE

1 Timothy 3 in the EMTV

1 Timothy 3 in the ESV

1 Timothy 3 in the FBV

1 Timothy 3 in the FEB

1 Timothy 3 in the GGMNT

1 Timothy 3 in the GNT

1 Timothy 3 in the HARY

1 Timothy 3 in the HNT

1 Timothy 3 in the IRVA

1 Timothy 3 in the IRVB

1 Timothy 3 in the IRVG

1 Timothy 3 in the IRVH

1 Timothy 3 in the IRVK

1 Timothy 3 in the IRVM

1 Timothy 3 in the IRVM2

1 Timothy 3 in the IRVO

1 Timothy 3 in the IRVP

1 Timothy 3 in the IRVT

1 Timothy 3 in the IRVT2

1 Timothy 3 in the IRVU

1 Timothy 3 in the ISVN

1 Timothy 3 in the JSNT

1 Timothy 3 in the KAPI

1 Timothy 3 in the KBT1ETNIK

1 Timothy 3 in the KBV

1 Timothy 3 in the KJV

1 Timothy 3 in the KNFD

1 Timothy 3 in the LBA

1 Timothy 3 in the LBLA

1 Timothy 3 in the LNT

1 Timothy 3 in the LSV

1 Timothy 3 in the MAAL

1 Timothy 3 in the MBV

1 Timothy 3 in the MBV2

1 Timothy 3 in the MHNT

1 Timothy 3 in the MKNFD

1 Timothy 3 in the MNG

1 Timothy 3 in the MNT

1 Timothy 3 in the MNT2

1 Timothy 3 in the MRS1T

1 Timothy 3 in the NAA

1 Timothy 3 in the NASB

1 Timothy 3 in the NBLA

1 Timothy 3 in the NBS

1 Timothy 3 in the NBVTP

1 Timothy 3 in the NET2

1 Timothy 3 in the NIV11

1 Timothy 3 in the NNT

1 Timothy 3 in the NNT2

1 Timothy 3 in the NNT3

1 Timothy 3 in the PDDPT

1 Timothy 3 in the PFNT

1 Timothy 3 in the RMNT

1 Timothy 3 in the SBIAS

1 Timothy 3 in the SBIBS

1 Timothy 3 in the SBIBS2

1 Timothy 3 in the SBICS

1 Timothy 3 in the SBIDS

1 Timothy 3 in the SBIGS

1 Timothy 3 in the SBIHS

1 Timothy 3 in the SBIIS

1 Timothy 3 in the SBIIS2

1 Timothy 3 in the SBIIS3

1 Timothy 3 in the SBIKS

1 Timothy 3 in the SBIKS2

1 Timothy 3 in the SBIMS

1 Timothy 3 in the SBIOS

1 Timothy 3 in the SBIPS

1 Timothy 3 in the SBISS

1 Timothy 3 in the SBITS

1 Timothy 3 in the SBITS2

1 Timothy 3 in the SBITS3

1 Timothy 3 in the SBITS4

1 Timothy 3 in the SBIUS

1 Timothy 3 in the SBIVS

1 Timothy 3 in the SBT

1 Timothy 3 in the SBT1E

1 Timothy 3 in the SCHL

1 Timothy 3 in the SNT

1 Timothy 3 in the SUSU

1 Timothy 3 in the SUSU2

1 Timothy 3 in the SYNO

1 Timothy 3 in the TBIAOTANT

1 Timothy 3 in the TBT1E

1 Timothy 3 in the TBT1E2

1 Timothy 3 in the TFTIP

1 Timothy 3 in the TFTU

1 Timothy 3 in the TGNTATF3T

1 Timothy 3 in the THAI

1 Timothy 3 in the TNFD

1 Timothy 3 in the TNT

1 Timothy 3 in the TNTIK

1 Timothy 3 in the TNTIL

1 Timothy 3 in the TNTIN

1 Timothy 3 in the TNTIP

1 Timothy 3 in the TNTIZ

1 Timothy 3 in the TOMA

1 Timothy 3 in the TTENT

1 Timothy 3 in the UBG

1 Timothy 3 in the UGV

1 Timothy 3 in the UGV2

1 Timothy 3 in the UGV3

1 Timothy 3 in the VBL

1 Timothy 3 in the VDCC

1 Timothy 3 in the YALU

1 Timothy 3 in the YAPE

1 Timothy 3 in the YBVTP

1 Timothy 3 in the ZBP