2 Timothy 3 (BOHCB)

1 Amma fa ka san wannan, za a yi lokutan shan wahala a kwanakin ƙarshe. 2 Mutane za su zama masu son kansu, masu son kuɗi, masu taƙama, masu girman kai, masu zage-zage, marasa biyayya ga iyayensu, marasa godiya, marasa tsarki, 3 marasa ƙauna, marasa gafartawa, masu ɓata sunayen waɗansu, marasa kamunkai, masu ƙeta, marasa ƙaunar nagarta, 4 masu cin amana, marasa hankali, waɗanda sun cika da ɗaga kai, masu son jin daɗi a maimakon ƙaunar Allah 5 suna riƙe da siffofin ibada, amma suna mūsun ikonta. Kada wani abu yă haɗa ka da su. 6 Irin su ne suke saɗaɗawa su shiga gidaje suna rinjayar mata marasa ƙarfin hali, waɗanda zunubai suka sha kansu, mugayen sha’awace-sha’awace kuma sun ɗauke hankulansu, 7 kullum suna koyo amma ba sa taɓa iya yarda da gaskiya. 8 Kamar dai yadda Yannes da Yamberes suka tayar wa Musa, haka waɗannan mutane ma suke tayar wa gaskiya, mutane masu ɓataccen hankali, waɗanda, in ana zancen bangaskiya ne, to, fa ba sa ciki. 9 Sai dai ba za su yi nisa ba, don rashin hankalinsu zai bayyana ga kowa, kamar na mutanen nan biyu. 10 Kai kam, ka san kome game da koyarwata, da halina, da niyyata, bangaskiya, haƙuri, ƙauna, jimiri, 11 tsanani, shan wahala, irin abubuwan da suka faru da ni a Antiyok, Ikoniyum da kuma Listira, tsananin da na jure. Duk da haka Ubangiji ya cece ni daga dukansu. 12 Labudda, duk masu niyyar zaman tsarkaka, suna na Kiristi Yesu, za su sha tsanani. 13 Mugayen mutane da masu ruɗi kuwa, ƙara muni za su riƙa yi, suna yaudara, ana kuma yaudararsu. 14 Amma kai kam, ka ci gaba da abin da ka koya ka kuma tabbatar, gama ka san waɗanda ka koye su daga gare su, 15 da kuma yadda tun kana ɗan jinjiri ka san Nassosi masu tsarki, waɗanda suke iya sa ka zama mai hikima zuwa ceto ta wurin bangaskiya cikin Kiristi Yesu. 16 Dukan Nassi numfashin Allah ne yana kuma da amfani don koyarwa, tsawatarwa, gyara da kuma horarwa cikin adalci, 17 domin mutumin Allah yă zama shiryayye sosai saboda kowane kyakkyawan aiki.

In Other Versions

2 Timothy 3 in the ANGEFD

2 Timothy 3 in the ANTPNG2D

2 Timothy 3 in the AS21

2 Timothy 3 in the BAGH

2 Timothy 3 in the BBPNG

2 Timothy 3 in the BBT1E

2 Timothy 3 in the BDS

2 Timothy 3 in the BEV

2 Timothy 3 in the BHAD

2 Timothy 3 in the BIB

2 Timothy 3 in the BLPT

2 Timothy 3 in the BNT

2 Timothy 3 in the BNTABOOT

2 Timothy 3 in the BNTLV

2 Timothy 3 in the BOATCB

2 Timothy 3 in the BOATCB2

2 Timothy 3 in the BOBCV

2 Timothy 3 in the BOCNT

2 Timothy 3 in the BOECS

2 Timothy 3 in the BOGWICC

2 Timothy 3 in the BOHCV

2 Timothy 3 in the BOHLNT

2 Timothy 3 in the BOHNTLTAL

2 Timothy 3 in the BOICB

2 Timothy 3 in the BOILNTAP

2 Timothy 3 in the BOITCV

2 Timothy 3 in the BOKCV

2 Timothy 3 in the BOKCV2

2 Timothy 3 in the BOKHWOG

2 Timothy 3 in the BOKSSV

2 Timothy 3 in the BOLCB

2 Timothy 3 in the BOLCB2

2 Timothy 3 in the BOMCV

2 Timothy 3 in the BONAV

2 Timothy 3 in the BONCB

2 Timothy 3 in the BONLT

2 Timothy 3 in the BONUT2

2 Timothy 3 in the BOPLNT

2 Timothy 3 in the BOSCB

2 Timothy 3 in the BOSNC

2 Timothy 3 in the BOTLNT

2 Timothy 3 in the BOVCB

2 Timothy 3 in the BOYCB

2 Timothy 3 in the BPBB

2 Timothy 3 in the BPH

2 Timothy 3 in the BSB

2 Timothy 3 in the CCB

2 Timothy 3 in the CUV

2 Timothy 3 in the CUVS

2 Timothy 3 in the DBT

2 Timothy 3 in the DGDNT

2 Timothy 3 in the DHNT

2 Timothy 3 in the DNT

2 Timothy 3 in the ELBE

2 Timothy 3 in the EMTV

2 Timothy 3 in the ESV

2 Timothy 3 in the FBV

2 Timothy 3 in the FEB

2 Timothy 3 in the GGMNT

2 Timothy 3 in the GNT

2 Timothy 3 in the HARY

2 Timothy 3 in the HNT

2 Timothy 3 in the IRVA

2 Timothy 3 in the IRVB

2 Timothy 3 in the IRVG

2 Timothy 3 in the IRVH

2 Timothy 3 in the IRVK

2 Timothy 3 in the IRVM

2 Timothy 3 in the IRVM2

2 Timothy 3 in the IRVO

2 Timothy 3 in the IRVP

2 Timothy 3 in the IRVT

2 Timothy 3 in the IRVT2

2 Timothy 3 in the IRVU

2 Timothy 3 in the ISVN

2 Timothy 3 in the JSNT

2 Timothy 3 in the KAPI

2 Timothy 3 in the KBT1ETNIK

2 Timothy 3 in the KBV

2 Timothy 3 in the KJV

2 Timothy 3 in the KNFD

2 Timothy 3 in the LBA

2 Timothy 3 in the LBLA

2 Timothy 3 in the LNT

2 Timothy 3 in the LSV

2 Timothy 3 in the MAAL

2 Timothy 3 in the MBV

2 Timothy 3 in the MBV2

2 Timothy 3 in the MHNT

2 Timothy 3 in the MKNFD

2 Timothy 3 in the MNG

2 Timothy 3 in the MNT

2 Timothy 3 in the MNT2

2 Timothy 3 in the MRS1T

2 Timothy 3 in the NAA

2 Timothy 3 in the NASB

2 Timothy 3 in the NBLA

2 Timothy 3 in the NBS

2 Timothy 3 in the NBVTP

2 Timothy 3 in the NET2

2 Timothy 3 in the NIV11

2 Timothy 3 in the NNT

2 Timothy 3 in the NNT2

2 Timothy 3 in the NNT3

2 Timothy 3 in the PDDPT

2 Timothy 3 in the PFNT

2 Timothy 3 in the RMNT

2 Timothy 3 in the SBIAS

2 Timothy 3 in the SBIBS

2 Timothy 3 in the SBIBS2

2 Timothy 3 in the SBICS

2 Timothy 3 in the SBIDS

2 Timothy 3 in the SBIGS

2 Timothy 3 in the SBIHS

2 Timothy 3 in the SBIIS

2 Timothy 3 in the SBIIS2

2 Timothy 3 in the SBIIS3

2 Timothy 3 in the SBIKS

2 Timothy 3 in the SBIKS2

2 Timothy 3 in the SBIMS

2 Timothy 3 in the SBIOS

2 Timothy 3 in the SBIPS

2 Timothy 3 in the SBISS

2 Timothy 3 in the SBITS

2 Timothy 3 in the SBITS2

2 Timothy 3 in the SBITS3

2 Timothy 3 in the SBITS4

2 Timothy 3 in the SBIUS

2 Timothy 3 in the SBIVS

2 Timothy 3 in the SBT

2 Timothy 3 in the SBT1E

2 Timothy 3 in the SCHL

2 Timothy 3 in the SNT

2 Timothy 3 in the SUSU

2 Timothy 3 in the SUSU2

2 Timothy 3 in the SYNO

2 Timothy 3 in the TBIAOTANT

2 Timothy 3 in the TBT1E

2 Timothy 3 in the TBT1E2

2 Timothy 3 in the TFTIP

2 Timothy 3 in the TFTU

2 Timothy 3 in the TGNTATF3T

2 Timothy 3 in the THAI

2 Timothy 3 in the TNFD

2 Timothy 3 in the TNT

2 Timothy 3 in the TNTIK

2 Timothy 3 in the TNTIL

2 Timothy 3 in the TNTIN

2 Timothy 3 in the TNTIP

2 Timothy 3 in the TNTIZ

2 Timothy 3 in the TOMA

2 Timothy 3 in the TTENT

2 Timothy 3 in the UBG

2 Timothy 3 in the UGV

2 Timothy 3 in the UGV2

2 Timothy 3 in the UGV3

2 Timothy 3 in the VBL

2 Timothy 3 in the VDCC

2 Timothy 3 in the YALU

2 Timothy 3 in the YAPE

2 Timothy 3 in the YBVTP

2 Timothy 3 in the ZBP