Revelation 20 (BOHCB)
1 Na kuma ga wani mala’ika yana saukowa daga sama, yana da mabuɗin Abis yana kuma riƙe da ƙaton sarƙa a hannunsa. 2 Ya kama macijin, wannan tsohon maciji, wanda yake shi ne Iblis, ko kuwa Shaiɗan, aka kuma ɗaura shi har shekara dubu. 3 Ya jefa shi cikin Abis, ya kuma kulle ya sa hatimi a kansa, don a hana kada yă ƙara ruɗin al’ummai, sai shekarun nan dubu sun cika. Bayan wannan, dole a sake shi na ɗan lokaci. 4 Na ga kursiyoyi inda waɗanda aka ba su ikon shari’a suke zama a kai. Sai na ga rayukan waɗanda aka yanke kawunansu saboda shaidarsu don Yesu saboda kuma maganar Allah. Ba su yi wa dabban nan ko siffarta sujada ba, ba su kuma sami alamarta a goshinsu ko a hannuwansu ba. Suka sāke rayuwa daga matattu, suka yi mulki tare da Kiristi shekaru dubu. 5 (Sauran matattu ba su sāke rayuwa ba, sai da shekaru dubun nan suka cika.) Wannan fa shi ne tashin matattu na farko. 6 Masu albarka da kuma tsarki ne waɗanda suke da rabo a tashin matattu na farko. Mutuwa ta biyu ba ta da iko a kansu, sai dai za su zama firistocin Allah da kuma na Kiristi za su kuma yi mulki tare da shi na shekaru dubu. 7 Sa’ad da shekaru dubun nan suka cika, za a saki Shaiɗan daga kurkukun da yake, 8 zai kuma fito don yă ruɗi al’ummai da suke a kursuyoyi huɗu na duniya, Gog da Magog, yă tattara su don yaƙi. Yawansu kuwa ya yi kamar yashi a bakin teku. 9 Suka mamaye duk fāɗin duniya suka kuma kewaye sansanin mutanen Allah, birnin da yake ƙauna. Amma wuta ta fito daga sama ta cinye su. 10 Aka jefa Iblis da ya ruɗe su cikin tafkin farar wuta, inda aka jefa dabban nan da annabin ƙaryan nan. Za a ba su azaba dare da rana har abada abadin. 11 Sa’an nan na ga babban farin kursiyi da kuma wannan da yake zama a kansa. Duniya da sararin sama kuwa suka ɓace daga gabansa, babu wuri kuwa dominsu. 12 Sai na ga matattu, babba da yaro tsaye a gaban kursiyin, aka kuma buɗe littattafai. Aka buɗe wani littafi, wanda yake shi ne littafin rai. Aka yi wa matattu shari’a bisa ga abin da suka aikata yadda yake a rubuce a cikin littattafai. 13 Teku ya ba da matattu da suke cikinsa, mutuwa da Hades kuma suka ba da matattu da suke cikinsu, aka kuma yi wa kowane mutum shari’a bisa ga abin da ya aikata. 14 Sa’an nan aka jefar da mutuwa da kuma Hades cikin tafkin wuta. Tafkin wutar nan kuwa shi ne mutuwa ta biyu. 15 Duk wanda ba a sami sunansa a rubuce a cikin littafin rai ba, an jefar da shi cikin tafkin wutar nan.
In Other Versions
Revelation 20 in the ANGEFD
Revelation 20 in the ANTPNG2D
Revelation 20 in the AS21
Revelation 20 in the BAGH
Revelation 20 in the BBPNG
Revelation 20 in the BBT1E
Revelation 20 in the BDS
Revelation 20 in the BEV
Revelation 20 in the BHAD
Revelation 20 in the BIB
Revelation 20 in the BLPT
Revelation 20 in the BNT
Revelation 20 in the BNTABOOT
Revelation 20 in the BNTLV
Revelation 20 in the BOATCB
Revelation 20 in the BOATCB2
Revelation 20 in the BOBCV
Revelation 20 in the BOCNT
Revelation 20 in the BOECS
Revelation 20 in the BOGWICC
Revelation 20 in the BOHCV
Revelation 20 in the BOHLNT
Revelation 20 in the BOHNTLTAL
Revelation 20 in the BOICB
Revelation 20 in the BOILNTAP
Revelation 20 in the BOITCV
Revelation 20 in the BOKCV
Revelation 20 in the BOKCV2
Revelation 20 in the BOKHWOG
Revelation 20 in the BOKSSV
Revelation 20 in the BOLCB
Revelation 20 in the BOLCB2
Revelation 20 in the BOMCV
Revelation 20 in the BONAV
Revelation 20 in the BONCB
Revelation 20 in the BONLT
Revelation 20 in the BONUT2
Revelation 20 in the BOPLNT
Revelation 20 in the BOSCB
Revelation 20 in the BOSNC
Revelation 20 in the BOTLNT
Revelation 20 in the BOVCB
Revelation 20 in the BOYCB
Revelation 20 in the BPBB
Revelation 20 in the BPH
Revelation 20 in the BSB
Revelation 20 in the CCB
Revelation 20 in the CUV
Revelation 20 in the CUVS
Revelation 20 in the DBT
Revelation 20 in the DGDNT
Revelation 20 in the DHNT
Revelation 20 in the DNT
Revelation 20 in the ELBE
Revelation 20 in the EMTV
Revelation 20 in the ESV
Revelation 20 in the FBV
Revelation 20 in the FEB
Revelation 20 in the GGMNT
Revelation 20 in the GNT
Revelation 20 in the HARY
Revelation 20 in the HNT
Revelation 20 in the IRVA
Revelation 20 in the IRVB
Revelation 20 in the IRVG
Revelation 20 in the IRVH
Revelation 20 in the IRVK
Revelation 20 in the IRVM
Revelation 20 in the IRVM2
Revelation 20 in the IRVO
Revelation 20 in the IRVP
Revelation 20 in the IRVT
Revelation 20 in the IRVT2
Revelation 20 in the IRVU
Revelation 20 in the ISVN
Revelation 20 in the JSNT
Revelation 20 in the KAPI
Revelation 20 in the KBT1ETNIK
Revelation 20 in the KBV
Revelation 20 in the KJV
Revelation 20 in the KNFD
Revelation 20 in the LBA
Revelation 20 in the LBLA
Revelation 20 in the LNT
Revelation 20 in the LSV
Revelation 20 in the MAAL
Revelation 20 in the MBV
Revelation 20 in the MBV2
Revelation 20 in the MHNT
Revelation 20 in the MKNFD
Revelation 20 in the MNG
Revelation 20 in the MNT
Revelation 20 in the MNT2
Revelation 20 in the MRS1T
Revelation 20 in the NAA
Revelation 20 in the NASB
Revelation 20 in the NBLA
Revelation 20 in the NBS
Revelation 20 in the NBVTP
Revelation 20 in the NET2
Revelation 20 in the NIV11
Revelation 20 in the NNT
Revelation 20 in the NNT2
Revelation 20 in the NNT3
Revelation 20 in the PDDPT
Revelation 20 in the PFNT
Revelation 20 in the RMNT
Revelation 20 in the SBIAS
Revelation 20 in the SBIBS
Revelation 20 in the SBIBS2
Revelation 20 in the SBICS
Revelation 20 in the SBIDS
Revelation 20 in the SBIGS
Revelation 20 in the SBIHS
Revelation 20 in the SBIIS
Revelation 20 in the SBIIS2
Revelation 20 in the SBIIS3
Revelation 20 in the SBIKS
Revelation 20 in the SBIKS2
Revelation 20 in the SBIMS
Revelation 20 in the SBIOS
Revelation 20 in the SBIPS
Revelation 20 in the SBISS
Revelation 20 in the SBITS
Revelation 20 in the SBITS2
Revelation 20 in the SBITS3
Revelation 20 in the SBITS4
Revelation 20 in the SBIUS
Revelation 20 in the SBIVS
Revelation 20 in the SBT
Revelation 20 in the SBT1E
Revelation 20 in the SCHL
Revelation 20 in the SNT
Revelation 20 in the SUSU
Revelation 20 in the SUSU2
Revelation 20 in the SYNO
Revelation 20 in the TBIAOTANT
Revelation 20 in the TBT1E
Revelation 20 in the TBT1E2
Revelation 20 in the TFTIP
Revelation 20 in the TFTU
Revelation 20 in the TGNTATF3T
Revelation 20 in the THAI
Revelation 20 in the TNFD
Revelation 20 in the TNT
Revelation 20 in the TNTIK
Revelation 20 in the TNTIL
Revelation 20 in the TNTIN
Revelation 20 in the TNTIP
Revelation 20 in the TNTIZ
Revelation 20 in the TOMA
Revelation 20 in the TTENT
Revelation 20 in the UBG
Revelation 20 in the UGV
Revelation 20 in the UGV2
Revelation 20 in the UGV3
Revelation 20 in the VBL
Revelation 20 in the VDCC
Revelation 20 in the YALU
Revelation 20 in the YAPE
Revelation 20 in the YBVTP
Revelation 20 in the ZBP