1 John 1 (BOHCB)

1 Wannan da ya kasance tun farko, wanda muka ji, wanda muka gani da idanunmu, wanda muka duba, hannuwanmu kuma suka taɓa, wannan ne muke shela game da Kalman rai. 2 Wannan Rai ya bayyana, muka kuwa gan shi, muka kuma shaida shi, muna kuwa yin muku shelar wannan rai madawwami, wanda dā yake tare da Uba, ya kuma bayyana a gare mu. 3 Muna yin muku shelar abin da muka gani, muka kuma ji ne, domin ku ma ku yi zumunci tare da mu. Zumuncinmu kuwa yana tare da Uba da kuma Ɗansa, Yesu Kiristi. 4 Muna rubuta wannan domin farin cikinmu yă zama cikakke. 5 Wannan shi ne saƙon da muka ji daga wurinsa, muna kuma sanar da ku cewa Allah haske ne; a cikinsa kuwa babu duhu ko kaɗan. 6 In muka ce muna zumunci da shi amma muna tafiya cikin duhu, ƙarya muke yi, kuma ba ma rayuwa bisa ga gaskiya. 7 Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi. 8 In muka ce ba mu da zunubi, muna ruɗin kanmu ne, gaskiya kuwa ba ta cikinmu. 9 In muka furta zunubanmu, shi mai aminci ne, mai adalci kuma, zai gafarta mana zunubanmu, yă kuma tsarkake mu daga dukan rashin adalci. 10 In muka ce ba mu yi zunubi ba, mun mai da shi maƙaryaci ke nan, maganarsa kuwa ba ta da wuri a cikinmu.

In Other Versions

1 John 1 in the ANGEFD

1 John 1 in the ANTPNG2D

1 John 1 in the AS21

1 John 1 in the BAGH

1 John 1 in the BBPNG

1 John 1 in the BBT1E

1 John 1 in the BDS

1 John 1 in the BEV

1 John 1 in the BHAD

1 John 1 in the BIB

1 John 1 in the BLPT

1 John 1 in the BNT

1 John 1 in the BNTABOOT

1 John 1 in the BNTLV

1 John 1 in the BOATCB

1 John 1 in the BOATCB2

1 John 1 in the BOBCV

1 John 1 in the BOCNT

1 John 1 in the BOECS

1 John 1 in the BOGWICC

1 John 1 in the BOHCV

1 John 1 in the BOHLNT

1 John 1 in the BOHNTLTAL

1 John 1 in the BOICB

1 John 1 in the BOILNTAP

1 John 1 in the BOITCV

1 John 1 in the BOKCV

1 John 1 in the BOKCV2

1 John 1 in the BOKHWOG

1 John 1 in the BOKSSV

1 John 1 in the BOLCB

1 John 1 in the BOLCB2

1 John 1 in the BOMCV

1 John 1 in the BONAV

1 John 1 in the BONCB

1 John 1 in the BONLT

1 John 1 in the BONUT2

1 John 1 in the BOPLNT

1 John 1 in the BOSCB

1 John 1 in the BOSNC

1 John 1 in the BOTLNT

1 John 1 in the BOVCB

1 John 1 in the BOYCB

1 John 1 in the BPBB

1 John 1 in the BPH

1 John 1 in the BSB

1 John 1 in the CCB

1 John 1 in the CUV

1 John 1 in the CUVS

1 John 1 in the DBT

1 John 1 in the DGDNT

1 John 1 in the DHNT

1 John 1 in the DNT

1 John 1 in the ELBE

1 John 1 in the EMTV

1 John 1 in the ESV

1 John 1 in the FBV

1 John 1 in the FEB

1 John 1 in the GGMNT

1 John 1 in the GNT

1 John 1 in the HARY

1 John 1 in the HNT

1 John 1 in the IRVA

1 John 1 in the IRVB

1 John 1 in the IRVG

1 John 1 in the IRVH

1 John 1 in the IRVK

1 John 1 in the IRVM

1 John 1 in the IRVM2

1 John 1 in the IRVO

1 John 1 in the IRVP

1 John 1 in the IRVT

1 John 1 in the IRVT2

1 John 1 in the IRVU

1 John 1 in the ISVN

1 John 1 in the JSNT

1 John 1 in the KAPI

1 John 1 in the KBT1ETNIK

1 John 1 in the KBV

1 John 1 in the KJV

1 John 1 in the KNFD

1 John 1 in the LBA

1 John 1 in the LBLA

1 John 1 in the LNT

1 John 1 in the LSV

1 John 1 in the MAAL

1 John 1 in the MBV

1 John 1 in the MBV2

1 John 1 in the MHNT

1 John 1 in the MKNFD

1 John 1 in the MNG

1 John 1 in the MNT

1 John 1 in the MNT2

1 John 1 in the MRS1T

1 John 1 in the NAA

1 John 1 in the NASB

1 John 1 in the NBLA

1 John 1 in the NBS

1 John 1 in the NBVTP

1 John 1 in the NET2

1 John 1 in the NIV11

1 John 1 in the NNT

1 John 1 in the NNT2

1 John 1 in the NNT3

1 John 1 in the PDDPT

1 John 1 in the PFNT

1 John 1 in the RMNT

1 John 1 in the SBIAS

1 John 1 in the SBIBS

1 John 1 in the SBIBS2

1 John 1 in the SBICS

1 John 1 in the SBIDS

1 John 1 in the SBIGS

1 John 1 in the SBIHS

1 John 1 in the SBIIS

1 John 1 in the SBIIS2

1 John 1 in the SBIIS3

1 John 1 in the SBIKS

1 John 1 in the SBIKS2

1 John 1 in the SBIMS

1 John 1 in the SBIOS

1 John 1 in the SBIPS

1 John 1 in the SBISS

1 John 1 in the SBITS

1 John 1 in the SBITS2

1 John 1 in the SBITS3

1 John 1 in the SBITS4

1 John 1 in the SBIUS

1 John 1 in the SBIVS

1 John 1 in the SBT

1 John 1 in the SBT1E

1 John 1 in the SCHL

1 John 1 in the SNT

1 John 1 in the SUSU

1 John 1 in the SUSU2

1 John 1 in the SYNO

1 John 1 in the TBIAOTANT

1 John 1 in the TBT1E

1 John 1 in the TBT1E2

1 John 1 in the TFTIP

1 John 1 in the TFTU

1 John 1 in the TGNTATF3T

1 John 1 in the THAI

1 John 1 in the TNFD

1 John 1 in the TNT

1 John 1 in the TNTIK

1 John 1 in the TNTIL

1 John 1 in the TNTIN

1 John 1 in the TNTIP

1 John 1 in the TNTIZ

1 John 1 in the TOMA

1 John 1 in the TTENT

1 John 1 in the UBG

1 John 1 in the UGV

1 John 1 in the UGV2

1 John 1 in the UGV3

1 John 1 in the VBL

1 John 1 in the VDCC

1 John 1 in the YALU

1 John 1 in the YAPE

1 John 1 in the YBVTP

1 John 1 in the ZBP