1 Timothy 4 (BOHCB)
1 Ruhu a sarari ya faɗa cewa a kwanakin ƙarshe waɗansu za su watsar da bangaskiya su bi ruhohi masu ruɗu da kuma abubuwan da aljanu suke koyarwa. 2 Irin koyarwan nan tana zuwa ne daga waɗansu munafukai maƙaryata, waɗanda aka yi wa lamirinsu kaca-kaca. 3 Suna hana mutane yin aure suna kuma umarce su kada su ci waɗansu irin abinci, waɗanda Allah ya halitta don waɗanda suka gaskata suka kuma san gaskiya, su karɓa da godiya. 4 Gama duk abin da Allah ya halitta yana da kyau, kada kuma a ƙi kome in dai an karɓe shi da godiya, 5 domin an tsarkake shi ta wurin maganar Allah da kuma addu’a. 6 In ka nuna wa ’yan’uwa waɗannan abubuwa, za ka zama mai hidima mai kyau na Kiristi Yesu, wanda aka goya cikin gaskiyar bangaskiya da kuma koyarwa mai kyau wadda ka bi. 7 Ka kiyaye kanka daga tatsuniyoyi na rashin tsoron Allah da labaru banza na tsofaffin mata; a maimako, ka hori kanka ga zama mai tsoron Allah. 8 Gama horon jiki yana da amfani, amma tsoron Allah yana da amfani ga kowane abu, yana da albarka ga rai na yanzu da kuma rai mai zuwa. 9 Wannan magana tabbatacciya ce wadda ta cancanci cikakkiyar karɓa. 10 Saboda wannan kuwa muke wahala da kuma fama, domin mun sa begenmu ga Allah mai rai, wanda yake Mai Ceton dukan mutane, musamman na waɗanda suka ba da gaskiya. 11 Ka umarta ka kuma koyar da waɗannan abubuwa. 12 Kada ka bar wani yă rena ka domin kai matashi ne, sai dai ka zama gurbi ga masu bi cikin magana, cikin rayuwa, cikin ƙauna, cikin bangaskiya da kuma cikin zaman tsarki. 13 Kafin in zo, ka ci gaba da karanta wa mutane Nassi, da yin wa’azi, da kuma koyarwa. 14 Kada ka yi sakaci da baiwarka, wadda aka ba ka ta wurin saƙon annabci sa’ad da ƙungiyar dattawa suka ɗibiya hannuwa a kanka. 15 Ka yi ƙwazo cikin waɗannan batuttuwa; ka ba da kanka gaba ɗaya gare su, don kowa yă ga ci gabanka. 16 Ka kula da rayuwarka da kuma koyarwarka da kyau. Ka daure a cikinsu, domin in ka yi, za ka ceci kanka da kuma masu sauraronka.
In Other Versions
1 Timothy 4 in the ANGEFD
1 Timothy 4 in the ANTPNG2D
1 Timothy 4 in the AS21
1 Timothy 4 in the BAGH
1 Timothy 4 in the BBPNG
1 Timothy 4 in the BBT1E
1 Timothy 4 in the BDS
1 Timothy 4 in the BEV
1 Timothy 4 in the BHAD
1 Timothy 4 in the BIB
1 Timothy 4 in the BLPT
1 Timothy 4 in the BNT
1 Timothy 4 in the BNTABOOT
1 Timothy 4 in the BNTLV
1 Timothy 4 in the BOATCB
1 Timothy 4 in the BOATCB2
1 Timothy 4 in the BOBCV
1 Timothy 4 in the BOCNT
1 Timothy 4 in the BOECS
1 Timothy 4 in the BOGWICC
1 Timothy 4 in the BOHCV
1 Timothy 4 in the BOHLNT
1 Timothy 4 in the BOHNTLTAL
1 Timothy 4 in the BOICB
1 Timothy 4 in the BOILNTAP
1 Timothy 4 in the BOITCV
1 Timothy 4 in the BOKCV
1 Timothy 4 in the BOKCV2
1 Timothy 4 in the BOKHWOG
1 Timothy 4 in the BOKSSV
1 Timothy 4 in the BOLCB
1 Timothy 4 in the BOLCB2
1 Timothy 4 in the BOMCV
1 Timothy 4 in the BONAV
1 Timothy 4 in the BONCB
1 Timothy 4 in the BONLT
1 Timothy 4 in the BONUT2
1 Timothy 4 in the BOPLNT
1 Timothy 4 in the BOSCB
1 Timothy 4 in the BOSNC
1 Timothy 4 in the BOTLNT
1 Timothy 4 in the BOVCB
1 Timothy 4 in the BOYCB
1 Timothy 4 in the BPBB
1 Timothy 4 in the BPH
1 Timothy 4 in the BSB
1 Timothy 4 in the CCB
1 Timothy 4 in the CUV
1 Timothy 4 in the CUVS
1 Timothy 4 in the DBT
1 Timothy 4 in the DGDNT
1 Timothy 4 in the DHNT
1 Timothy 4 in the DNT
1 Timothy 4 in the ELBE
1 Timothy 4 in the EMTV
1 Timothy 4 in the ESV
1 Timothy 4 in the FBV
1 Timothy 4 in the FEB
1 Timothy 4 in the GGMNT
1 Timothy 4 in the GNT
1 Timothy 4 in the HARY
1 Timothy 4 in the HNT
1 Timothy 4 in the IRVA
1 Timothy 4 in the IRVB
1 Timothy 4 in the IRVG
1 Timothy 4 in the IRVH
1 Timothy 4 in the IRVK
1 Timothy 4 in the IRVM
1 Timothy 4 in the IRVM2
1 Timothy 4 in the IRVO
1 Timothy 4 in the IRVP
1 Timothy 4 in the IRVT
1 Timothy 4 in the IRVT2
1 Timothy 4 in the IRVU
1 Timothy 4 in the ISVN
1 Timothy 4 in the JSNT
1 Timothy 4 in the KAPI
1 Timothy 4 in the KBT1ETNIK
1 Timothy 4 in the KBV
1 Timothy 4 in the KJV
1 Timothy 4 in the KNFD
1 Timothy 4 in the LBA
1 Timothy 4 in the LBLA
1 Timothy 4 in the LNT
1 Timothy 4 in the LSV
1 Timothy 4 in the MAAL
1 Timothy 4 in the MBV
1 Timothy 4 in the MBV2
1 Timothy 4 in the MHNT
1 Timothy 4 in the MKNFD
1 Timothy 4 in the MNG
1 Timothy 4 in the MNT
1 Timothy 4 in the MNT2
1 Timothy 4 in the MRS1T
1 Timothy 4 in the NAA
1 Timothy 4 in the NASB
1 Timothy 4 in the NBLA
1 Timothy 4 in the NBS
1 Timothy 4 in the NBVTP
1 Timothy 4 in the NET2
1 Timothy 4 in the NIV11
1 Timothy 4 in the NNT
1 Timothy 4 in the NNT2
1 Timothy 4 in the NNT3
1 Timothy 4 in the PDDPT
1 Timothy 4 in the PFNT
1 Timothy 4 in the RMNT
1 Timothy 4 in the SBIAS
1 Timothy 4 in the SBIBS
1 Timothy 4 in the SBIBS2
1 Timothy 4 in the SBICS
1 Timothy 4 in the SBIDS
1 Timothy 4 in the SBIGS
1 Timothy 4 in the SBIHS
1 Timothy 4 in the SBIIS
1 Timothy 4 in the SBIIS2
1 Timothy 4 in the SBIIS3
1 Timothy 4 in the SBIKS
1 Timothy 4 in the SBIKS2
1 Timothy 4 in the SBIMS
1 Timothy 4 in the SBIOS
1 Timothy 4 in the SBIPS
1 Timothy 4 in the SBISS
1 Timothy 4 in the SBITS
1 Timothy 4 in the SBITS2
1 Timothy 4 in the SBITS3
1 Timothy 4 in the SBITS4
1 Timothy 4 in the SBIUS
1 Timothy 4 in the SBIVS
1 Timothy 4 in the SBT
1 Timothy 4 in the SBT1E
1 Timothy 4 in the SCHL
1 Timothy 4 in the SNT
1 Timothy 4 in the SUSU
1 Timothy 4 in the SUSU2
1 Timothy 4 in the SYNO
1 Timothy 4 in the TBIAOTANT
1 Timothy 4 in the TBT1E
1 Timothy 4 in the TBT1E2
1 Timothy 4 in the TFTIP
1 Timothy 4 in the TFTU
1 Timothy 4 in the TGNTATF3T
1 Timothy 4 in the THAI
1 Timothy 4 in the TNFD
1 Timothy 4 in the TNT
1 Timothy 4 in the TNTIK
1 Timothy 4 in the TNTIL
1 Timothy 4 in the TNTIN
1 Timothy 4 in the TNTIP
1 Timothy 4 in the TNTIZ
1 Timothy 4 in the TOMA
1 Timothy 4 in the TTENT
1 Timothy 4 in the UBG
1 Timothy 4 in the UGV
1 Timothy 4 in the UGV2
1 Timothy 4 in the UGV3
1 Timothy 4 in the VBL
1 Timothy 4 in the VDCC
1 Timothy 4 in the YALU
1 Timothy 4 in the YAPE
1 Timothy 4 in the YBVTP
1 Timothy 4 in the ZBP