2 Corinthians 9 (BOHCB)

1 Babu wata bukata in rubuta muku game da hidiman nan ga tsarkaka. 2 Gama na san aniyarku na yin taimako, ina kuma taƙama a kan wannan ga Makidoniyawa, ina faɗin musu cewa tun bara, ku da kuke a Akayya a shirye kuke ku bayar. Ƙoƙarinku kuwa ya zuga yawancinsu ga aiki. 3 Amma ina aika ’yan’uwan nan don kada taƙamar da muke yi da ku, a kan wannan al’amari ta zama a banza, sai dai domin yă zama kuna nan a shirye, kamar yadda na faɗa za ku kasance. 4 Gama in waɗansu mutanen Makidoniya sun zo tare da ni, suka tarar ba a shirye kuke ba, kunya ta ishe mu, balle fa ku, saboda amincewa da muke yi da ku. 5 Saboda haka, na ga ya dace in roƙi ’yan’uwan nan su ziyarce ku kafin lokacin, su kuma gama shirye-shirye saboda bayarwa ta yardar ran da kuka yi alkawari. Ta haka bayarwar za tă zama a shirye, ta yardar rai ba ta dole ba. 6 Ku tuna fa, duk wanda ya yi shuki kaɗan zai girbe kaɗan, kuma duk wanda ya yi shuki da yawa, zai girbe a yalwace. 7 Ya kamata kowa yă bayar bisa ga abin da ya yi shawara a zuciyarsa, ba tare da jin nauyi ko don dole ba, gama Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai. 8 Allah kuwa yana da iko yă ba ku fiye da bukatarku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, kowane irin kyakkyawan aiki. 9 Kamar yadda yake a rubuce cewa,“Ya ba gajiyayyu hannu sake,ayyukansa na alheri madawwama ne.” 10 To, shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, yă riɓanya shi, yă kuma albarkaci ayyukanku na alheri da yawa. 11 Za a wadatar da ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa hannu sake a kowane lokaci. Ta wurinmu kuma bayarwarku hannu sake za tă zama sanadin godiya ga Allah. 12 Wannan hidimar da kuke yi, ba bukatun mutanen Allah kaɗai take biya ba, amma tana cike da hanyoyin nuna godiya masu yawa ga Allah. 13 Aikin nan naku na alheri tabbatar bangaskiyarku ne, za a kuwa ɗaukaka Allah saboda kun bayyana yarda, cewa kun yi na’am da bisharar Kiristi, saboda kuma gudummawa da kuka yi musu da saura duka, hannu sake. 14 A cikin addu’arsu dominku kuwa, zukatansu za su koma gare ku, saboda mafificin alherin da Allah ya ba ku. 15 Godiya ga Allah, saboda kyautarsa da ta wuce misali!

In Other Versions

2 Corinthians 9 in the ANGEFD

2 Corinthians 9 in the ANTPNG2D

2 Corinthians 9 in the AS21

2 Corinthians 9 in the BAGH

2 Corinthians 9 in the BBPNG

2 Corinthians 9 in the BBT1E

2 Corinthians 9 in the BDS

2 Corinthians 9 in the BEV

2 Corinthians 9 in the BHAD

2 Corinthians 9 in the BIB

2 Corinthians 9 in the BLPT

2 Corinthians 9 in the BNT

2 Corinthians 9 in the BNTABOOT

2 Corinthians 9 in the BNTLV

2 Corinthians 9 in the BOATCB

2 Corinthians 9 in the BOATCB2

2 Corinthians 9 in the BOBCV

2 Corinthians 9 in the BOCNT

2 Corinthians 9 in the BOECS

2 Corinthians 9 in the BOGWICC

2 Corinthians 9 in the BOHCV

2 Corinthians 9 in the BOHLNT

2 Corinthians 9 in the BOHNTLTAL

2 Corinthians 9 in the BOICB

2 Corinthians 9 in the BOILNTAP

2 Corinthians 9 in the BOITCV

2 Corinthians 9 in the BOKCV

2 Corinthians 9 in the BOKCV2

2 Corinthians 9 in the BOKHWOG

2 Corinthians 9 in the BOKSSV

2 Corinthians 9 in the BOLCB

2 Corinthians 9 in the BOLCB2

2 Corinthians 9 in the BOMCV

2 Corinthians 9 in the BONAV

2 Corinthians 9 in the BONCB

2 Corinthians 9 in the BONLT

2 Corinthians 9 in the BONUT2

2 Corinthians 9 in the BOPLNT

2 Corinthians 9 in the BOSCB

2 Corinthians 9 in the BOSNC

2 Corinthians 9 in the BOTLNT

2 Corinthians 9 in the BOVCB

2 Corinthians 9 in the BOYCB

2 Corinthians 9 in the BPBB

2 Corinthians 9 in the BPH

2 Corinthians 9 in the BSB

2 Corinthians 9 in the CCB

2 Corinthians 9 in the CUV

2 Corinthians 9 in the CUVS

2 Corinthians 9 in the DBT

2 Corinthians 9 in the DGDNT

2 Corinthians 9 in the DHNT

2 Corinthians 9 in the DNT

2 Corinthians 9 in the ELBE

2 Corinthians 9 in the EMTV

2 Corinthians 9 in the ESV

2 Corinthians 9 in the FBV

2 Corinthians 9 in the FEB

2 Corinthians 9 in the GGMNT

2 Corinthians 9 in the GNT

2 Corinthians 9 in the HARY

2 Corinthians 9 in the HNT

2 Corinthians 9 in the IRVA

2 Corinthians 9 in the IRVB

2 Corinthians 9 in the IRVG

2 Corinthians 9 in the IRVH

2 Corinthians 9 in the IRVK

2 Corinthians 9 in the IRVM

2 Corinthians 9 in the IRVM2

2 Corinthians 9 in the IRVO

2 Corinthians 9 in the IRVP

2 Corinthians 9 in the IRVT

2 Corinthians 9 in the IRVT2

2 Corinthians 9 in the IRVU

2 Corinthians 9 in the ISVN

2 Corinthians 9 in the JSNT

2 Corinthians 9 in the KAPI

2 Corinthians 9 in the KBT1ETNIK

2 Corinthians 9 in the KBV

2 Corinthians 9 in the KJV

2 Corinthians 9 in the KNFD

2 Corinthians 9 in the LBA

2 Corinthians 9 in the LBLA

2 Corinthians 9 in the LNT

2 Corinthians 9 in the LSV

2 Corinthians 9 in the MAAL

2 Corinthians 9 in the MBV

2 Corinthians 9 in the MBV2

2 Corinthians 9 in the MHNT

2 Corinthians 9 in the MKNFD

2 Corinthians 9 in the MNG

2 Corinthians 9 in the MNT

2 Corinthians 9 in the MNT2

2 Corinthians 9 in the MRS1T

2 Corinthians 9 in the NAA

2 Corinthians 9 in the NASB

2 Corinthians 9 in the NBLA

2 Corinthians 9 in the NBS

2 Corinthians 9 in the NBVTP

2 Corinthians 9 in the NET2

2 Corinthians 9 in the NIV11

2 Corinthians 9 in the NNT

2 Corinthians 9 in the NNT2

2 Corinthians 9 in the NNT3

2 Corinthians 9 in the PDDPT

2 Corinthians 9 in the PFNT

2 Corinthians 9 in the RMNT

2 Corinthians 9 in the SBIAS

2 Corinthians 9 in the SBIBS

2 Corinthians 9 in the SBIBS2

2 Corinthians 9 in the SBICS

2 Corinthians 9 in the SBIDS

2 Corinthians 9 in the SBIGS

2 Corinthians 9 in the SBIHS

2 Corinthians 9 in the SBIIS

2 Corinthians 9 in the SBIIS2

2 Corinthians 9 in the SBIIS3

2 Corinthians 9 in the SBIKS

2 Corinthians 9 in the SBIKS2

2 Corinthians 9 in the SBIMS

2 Corinthians 9 in the SBIOS

2 Corinthians 9 in the SBIPS

2 Corinthians 9 in the SBISS

2 Corinthians 9 in the SBITS

2 Corinthians 9 in the SBITS2

2 Corinthians 9 in the SBITS3

2 Corinthians 9 in the SBITS4

2 Corinthians 9 in the SBIUS

2 Corinthians 9 in the SBIVS

2 Corinthians 9 in the SBT

2 Corinthians 9 in the SBT1E

2 Corinthians 9 in the SCHL

2 Corinthians 9 in the SNT

2 Corinthians 9 in the SUSU

2 Corinthians 9 in the SUSU2

2 Corinthians 9 in the SYNO

2 Corinthians 9 in the TBIAOTANT

2 Corinthians 9 in the TBT1E

2 Corinthians 9 in the TBT1E2

2 Corinthians 9 in the TFTIP

2 Corinthians 9 in the TFTU

2 Corinthians 9 in the TGNTATF3T

2 Corinthians 9 in the THAI

2 Corinthians 9 in the TNFD

2 Corinthians 9 in the TNT

2 Corinthians 9 in the TNTIK

2 Corinthians 9 in the TNTIL

2 Corinthians 9 in the TNTIN

2 Corinthians 9 in the TNTIP

2 Corinthians 9 in the TNTIZ

2 Corinthians 9 in the TOMA

2 Corinthians 9 in the TTENT

2 Corinthians 9 in the UBG

2 Corinthians 9 in the UGV

2 Corinthians 9 in the UGV2

2 Corinthians 9 in the UGV3

2 Corinthians 9 in the VBL

2 Corinthians 9 in the VDCC

2 Corinthians 9 in the YALU

2 Corinthians 9 in the YAPE

2 Corinthians 9 in the YBVTP

2 Corinthians 9 in the ZBP