James 3 (BOHCB)

1 Kada yawancinku su so ɗaukan kansu a matsayin malamai, ’yan’uwana, domin kun san cewa mu da muke koyarwa za a yi mana shari’a mafi tsanani. 2 Dukanmu mukan yi tuntuɓe a hanyoyi dabam-dabam. In wani bai taɓa yin kuskure a cikin maganarsa ba, shi cikakke ne, yana kuma iya ƙame dukan jikinsa. 3 Sa’ad da muka sa linzamai a bakunan dawakai don mu sa su yi mana biyayya, mukan iya bin da dabbar gaba ɗaya. 4 Ko kuwa misali, mu dubi jiragen ruwa, mana. Ko da yake suna da girma ƙwarai kuma iska mai ƙarfi ce take tura su, ana tuƙa su da ɗan ƙaramin sandan ƙarfe ne zuwa duk inda mai tuƙin jirgin yake so. 5 Haka ma harshe yake, ga shi ɗan ƙanƙanin gaɓar jiki ne, amma sai manyan fariya. Ku dubi yadda ɗan ƙaramin ƙyastu yake ƙuna wa babban jeji wuta mana. 6 Harshe ma wuta ne! A cikin duk gaɓoɓinmu, harshe shi ne tushen kowace irin mugunta, mai ɓata mutum gaba ɗaya, mai zuga zuciyar mutum ta tafasa, shi kuwa jahannama ce take zuga shi. 7 Kowace irin dabba, tsuntsu, masu ja da ciki da kuma halittun da suke cikin teku an sarrafa su kuma mutum ne ya sarrafa, 8 amma ba mutumin da zai iya ya sarrafa harshe. Mugu ne marar hutu, cike da dafi mai kisa. 9 Da harshe mukan yabi Ubangijinmu da kuma Ubanmu, da shi kuma muke la’antar mutane, waɗanda aka halitta a kamannin Allah. 10 Daga wannan baki guda yabo da la’ana suke fitowa. ’Yan’uwana, wannan bai kamata yă zama haka ba. 11 Ruwa mai kyau da kuma ruwan gishiri zai iya fito daga maɓulɓula ɗaya? 12 ’Yan’uwana, itacen ɓaure yana iya haifar ’ya’yan zaitun, ko kuma itacen inabi yă haifi ’ya’yan ɓaure? Haka ma, maɓulɓular ruwan gishiri ba zai iya ba da ruwa mai kyau ba. 13 Wane ne mai hikima da fahimta a cikinku? Bari yă nuna ta ta wurin rayuwarsa mai kyau, ta wurin ayyukan da aka yi cikin tawali’un da suke fitowa daga hikima. 14 Amma in kuna cike da mugun kishi da kuma sonkai a cikin zukatanku, kada ku yi taƙama game da wannan, ko ku danne gaskiya. 15 Irin wannan “hikima” ba daga sama ta sauko ba, ta duniya ce, ta rashin ruhaniya, ta Iblis kuma. 16 Gama inda akwai kishi da sonkai, a can za a tarar da hargitsi da kowane irin mugun aiki. 17 Amma hikimar da ta zo daga sama da fari tana da tsabta gaba ɗaya; sa’an nan mai ƙaunar salama ce, mai sanin ya kamata, mai biyayya, cike da jinƙai da aiki mai kyau, marar nuna bambanci, sahihiya kuma. 18 Masu salama da suke shuki cikin salama sukan girbe adalci.

In Other Versions

James 3 in the ANGEFD

James 3 in the ANTPNG2D

James 3 in the AS21

James 3 in the BAGH

James 3 in the BBPNG

James 3 in the BBT1E

James 3 in the BDS

James 3 in the BEV

James 3 in the BHAD

James 3 in the BIB

James 3 in the BLPT

James 3 in the BNT

James 3 in the BNTABOOT

James 3 in the BNTLV

James 3 in the BOATCB

James 3 in the BOATCB2

James 3 in the BOBCV

James 3 in the BOCNT

James 3 in the BOECS

James 3 in the BOGWICC

James 3 in the BOHCV

James 3 in the BOHLNT

James 3 in the BOHNTLTAL

James 3 in the BOICB

James 3 in the BOILNTAP

James 3 in the BOITCV

James 3 in the BOKCV

James 3 in the BOKCV2

James 3 in the BOKHWOG

James 3 in the BOKSSV

James 3 in the BOLCB

James 3 in the BOLCB2

James 3 in the BOMCV

James 3 in the BONAV

James 3 in the BONCB

James 3 in the BONLT

James 3 in the BONUT2

James 3 in the BOPLNT

James 3 in the BOSCB

James 3 in the BOSNC

James 3 in the BOTLNT

James 3 in the BOVCB

James 3 in the BOYCB

James 3 in the BPBB

James 3 in the BPH

James 3 in the BSB

James 3 in the CCB

James 3 in the CUV

James 3 in the CUVS

James 3 in the DBT

James 3 in the DGDNT

James 3 in the DHNT

James 3 in the DNT

James 3 in the ELBE

James 3 in the EMTV

James 3 in the ESV

James 3 in the FBV

James 3 in the FEB

James 3 in the GGMNT

James 3 in the GNT

James 3 in the HARY

James 3 in the HNT

James 3 in the IRVA

James 3 in the IRVB

James 3 in the IRVG

James 3 in the IRVH

James 3 in the IRVK

James 3 in the IRVM

James 3 in the IRVM2

James 3 in the IRVO

James 3 in the IRVP

James 3 in the IRVT

James 3 in the IRVT2

James 3 in the IRVU

James 3 in the ISVN

James 3 in the JSNT

James 3 in the KAPI

James 3 in the KBT1ETNIK

James 3 in the KBV

James 3 in the KJV

James 3 in the KNFD

James 3 in the LBA

James 3 in the LBLA

James 3 in the LNT

James 3 in the LSV

James 3 in the MAAL

James 3 in the MBV

James 3 in the MBV2

James 3 in the MHNT

James 3 in the MKNFD

James 3 in the MNG

James 3 in the MNT

James 3 in the MNT2

James 3 in the MRS1T

James 3 in the NAA

James 3 in the NASB

James 3 in the NBLA

James 3 in the NBS

James 3 in the NBVTP

James 3 in the NET2

James 3 in the NIV11

James 3 in the NNT

James 3 in the NNT2

James 3 in the NNT3

James 3 in the PDDPT

James 3 in the PFNT

James 3 in the RMNT

James 3 in the SBIAS

James 3 in the SBIBS

James 3 in the SBIBS2

James 3 in the SBICS

James 3 in the SBIDS

James 3 in the SBIGS

James 3 in the SBIHS

James 3 in the SBIIS

James 3 in the SBIIS2

James 3 in the SBIIS3

James 3 in the SBIKS

James 3 in the SBIKS2

James 3 in the SBIMS

James 3 in the SBIOS

James 3 in the SBIPS

James 3 in the SBISS

James 3 in the SBITS

James 3 in the SBITS2

James 3 in the SBITS3

James 3 in the SBITS4

James 3 in the SBIUS

James 3 in the SBIVS

James 3 in the SBT

James 3 in the SBT1E

James 3 in the SCHL

James 3 in the SNT

James 3 in the SUSU

James 3 in the SUSU2

James 3 in the SYNO

James 3 in the TBIAOTANT

James 3 in the TBT1E

James 3 in the TBT1E2

James 3 in the TFTIP

James 3 in the TFTU

James 3 in the TGNTATF3T

James 3 in the THAI

James 3 in the TNFD

James 3 in the TNT

James 3 in the TNTIK

James 3 in the TNTIL

James 3 in the TNTIN

James 3 in the TNTIP

James 3 in the TNTIZ

James 3 in the TOMA

James 3 in the TTENT

James 3 in the UBG

James 3 in the UGV

James 3 in the UGV2

James 3 in the UGV3

James 3 in the VBL

James 3 in the VDCC

James 3 in the YALU

James 3 in the YAPE

James 3 in the YBVTP

James 3 in the ZBP