Revelation 12 (BOHCB)
1 Babbar alama mai banmamaki ta bayyana a sama, mace tana lulluɓe da rana, da kuma wata a ƙarƙashin sawunta, akwai kuma rawani mai taurari goma sha biyu a kanta. 2 Tana da ciki ta kuma yi kuka mai zafi yayinda take gab da haihuwa. 3 Sai wata alama ta bayyana a sama, wani babban jan maciji mai kawuna bakwai da ƙahoni goma da rawani bakwai a kan kawunansa. 4 Wutsiyarsa ta share kashi ɗaya bisa uku na taurari daga sararin sama ta kuma zubar da su ƙasa. Ƙaton jan macijin ya tsaya a gaban macen wadda take gab da haihuwa, don yă cinye ɗanta nan take bayan an haife shi. 5 Ta haifi ɗa, namiji, wanda zai yi mulkin dukan al’ummai da sandar ƙarfe. Aka fyauce ɗanta zuwa wurin Allah da kuma kursiyinsa. 6 Sai macen ta gudu zuwa hamada zuwa inda Allah ya shirya dominta, inda za a lura da ita har kwana 1,260. 7 Aka kuwa yi yaƙi a sama. Mika’ilu da mala’ikunsa yaƙi macijin, maciji da mala’ikunsa su ma suka mai da martani. 8 Amma macijin nan ba shi da isashen ƙarfi, har suka rasa matsayinsu a sama. 9 Aka jefar da ƙaton jan macijin ƙasa, tsohon maciji nan da ake kira Iblis, ko Shaiɗan, wanda ya ɓad da dukan duniya. Aka jefar da shi ƙasa, tare da mala’ikunsa a duniya. 10 Sa’an nan na ji babbar murya daga sama tana cewa,“Yanzu ceto da iko da mulkin Allahnmu,da kuma ikon Kiristinsa.Gama mai zargin ’yan’uwanmu,wanda yake zarginsu a gaban Allahnmu dare da rana,an jefar da shi ƙasa. 11 Sun ci nasara a kansata wurin jinin Ɗan Ragonda ta wurin kalmar shaidarsu;ba su ƙaunaci rayukansu sosaihar da za su ja da baya daga mutuwa. 12 Saboda haka ku yi farin ciki, ku sammai,da ku da kuke zaune a cikinsu!Amma kaiton duniya da kuma teku,gama Iblis ya sauko gare ku!Ya cika da fushi,domin ya san cewa lokacinsa ya rage kaɗan.” 13 Sa’ad da macijin ya ga an jefar da shi a duniya, sai ya fafari macen nan da ta haifi ɗa namiji. 14 Sai aka ba wa macen fikafikai biyu na babban gaggafa, don ta tashi sama zuwa inda aka shirya mata a hamada, inda za a lura da ita na ɗan lokaci, lokuta da rabin lokaci, inda macijin ba zai iya kaiwa ba. 15 Sa’an nan daga bakinsa macijin ya kwarara ruwa kamar kogi, don ruwan ya cimma matan yă kuma kwashe ta tare da ambaliya. 16 Amma ƙasa ta taimaki macen ta wurin buɗe bakinta ta kuma shanye ruwan kogin da macijin ya kwarara daga bakinsa. 17 Sai macijin ya yi fushi da macen ya kuma koma wajen sauran zuriyarta don yă yaƙe su waɗannan waɗanda suke biyayya da umarnan Allah suke kuma riƙe da shaidar Yesu.
In Other Versions
Revelation 12 in the ANGEFD
Revelation 12 in the ANTPNG2D
Revelation 12 in the AS21
Revelation 12 in the BAGH
Revelation 12 in the BBPNG
Revelation 12 in the BBT1E
Revelation 12 in the BDS
Revelation 12 in the BEV
Revelation 12 in the BHAD
Revelation 12 in the BIB
Revelation 12 in the BLPT
Revelation 12 in the BNT
Revelation 12 in the BNTABOOT
Revelation 12 in the BNTLV
Revelation 12 in the BOATCB
Revelation 12 in the BOATCB2
Revelation 12 in the BOBCV
Revelation 12 in the BOCNT
Revelation 12 in the BOECS
Revelation 12 in the BOGWICC
Revelation 12 in the BOHCV
Revelation 12 in the BOHLNT
Revelation 12 in the BOHNTLTAL
Revelation 12 in the BOICB
Revelation 12 in the BOILNTAP
Revelation 12 in the BOITCV
Revelation 12 in the BOKCV
Revelation 12 in the BOKCV2
Revelation 12 in the BOKHWOG
Revelation 12 in the BOKSSV
Revelation 12 in the BOLCB
Revelation 12 in the BOLCB2
Revelation 12 in the BOMCV
Revelation 12 in the BONAV
Revelation 12 in the BONCB
Revelation 12 in the BONLT
Revelation 12 in the BONUT2
Revelation 12 in the BOPLNT
Revelation 12 in the BOSCB
Revelation 12 in the BOSNC
Revelation 12 in the BOTLNT
Revelation 12 in the BOVCB
Revelation 12 in the BOYCB
Revelation 12 in the BPBB
Revelation 12 in the BPH
Revelation 12 in the BSB
Revelation 12 in the CCB
Revelation 12 in the CUV
Revelation 12 in the CUVS
Revelation 12 in the DBT
Revelation 12 in the DGDNT
Revelation 12 in the DHNT
Revelation 12 in the DNT
Revelation 12 in the ELBE
Revelation 12 in the EMTV
Revelation 12 in the ESV
Revelation 12 in the FBV
Revelation 12 in the FEB
Revelation 12 in the GGMNT
Revelation 12 in the GNT
Revelation 12 in the HARY
Revelation 12 in the HNT
Revelation 12 in the IRVA
Revelation 12 in the IRVB
Revelation 12 in the IRVG
Revelation 12 in the IRVH
Revelation 12 in the IRVK
Revelation 12 in the IRVM
Revelation 12 in the IRVM2
Revelation 12 in the IRVO
Revelation 12 in the IRVP
Revelation 12 in the IRVT
Revelation 12 in the IRVT2
Revelation 12 in the IRVU
Revelation 12 in the ISVN
Revelation 12 in the JSNT
Revelation 12 in the KAPI
Revelation 12 in the KBT1ETNIK
Revelation 12 in the KBV
Revelation 12 in the KJV
Revelation 12 in the KNFD
Revelation 12 in the LBA
Revelation 12 in the LBLA
Revelation 12 in the LNT
Revelation 12 in the LSV
Revelation 12 in the MAAL
Revelation 12 in the MBV
Revelation 12 in the MBV2
Revelation 12 in the MHNT
Revelation 12 in the MKNFD
Revelation 12 in the MNG
Revelation 12 in the MNT
Revelation 12 in the MNT2
Revelation 12 in the MRS1T
Revelation 12 in the NAA
Revelation 12 in the NASB
Revelation 12 in the NBLA
Revelation 12 in the NBS
Revelation 12 in the NBVTP
Revelation 12 in the NET2
Revelation 12 in the NIV11
Revelation 12 in the NNT
Revelation 12 in the NNT2
Revelation 12 in the NNT3
Revelation 12 in the PDDPT
Revelation 12 in the PFNT
Revelation 12 in the RMNT
Revelation 12 in the SBIAS
Revelation 12 in the SBIBS
Revelation 12 in the SBIBS2
Revelation 12 in the SBICS
Revelation 12 in the SBIDS
Revelation 12 in the SBIGS
Revelation 12 in the SBIHS
Revelation 12 in the SBIIS
Revelation 12 in the SBIIS2
Revelation 12 in the SBIIS3
Revelation 12 in the SBIKS
Revelation 12 in the SBIKS2
Revelation 12 in the SBIMS
Revelation 12 in the SBIOS
Revelation 12 in the SBIPS
Revelation 12 in the SBISS
Revelation 12 in the SBITS
Revelation 12 in the SBITS2
Revelation 12 in the SBITS3
Revelation 12 in the SBITS4
Revelation 12 in the SBIUS
Revelation 12 in the SBIVS
Revelation 12 in the SBT
Revelation 12 in the SBT1E
Revelation 12 in the SCHL
Revelation 12 in the SNT
Revelation 12 in the SUSU
Revelation 12 in the SUSU2
Revelation 12 in the SYNO
Revelation 12 in the TBIAOTANT
Revelation 12 in the TBT1E
Revelation 12 in the TBT1E2
Revelation 12 in the TFTIP
Revelation 12 in the TFTU
Revelation 12 in the TGNTATF3T
Revelation 12 in the THAI
Revelation 12 in the TNFD
Revelation 12 in the TNT
Revelation 12 in the TNTIK
Revelation 12 in the TNTIL
Revelation 12 in the TNTIN
Revelation 12 in the TNTIP
Revelation 12 in the TNTIZ
Revelation 12 in the TOMA
Revelation 12 in the TTENT
Revelation 12 in the UBG
Revelation 12 in the UGV
Revelation 12 in the UGV2
Revelation 12 in the UGV3
Revelation 12 in the VBL
Revelation 12 in the VDCC
Revelation 12 in the YALU
Revelation 12 in the YAPE
Revelation 12 in the YBVTP
Revelation 12 in the ZBP