Revelation 13 (BOHCB)
1 Macijin kuwa ya tsaya a bakin teku. Sai na ga wata dabba tana fitowa daga teku. Tana da ƙahoni goma da kawuna bakwai, da kuma rawani goma a ƙahoninta, a kowane kai kuwa akwai sunan saɓo. 2 Dabbar da na gani ta yi kamar damisa, amma tana da ƙafafu kamar na beyar, bakinta kuma ya yi kamar na zaki. Macijin nan ya ba wa dabbar ƙarfinsa da gadon sarautarsa da kuma ikonsa mai girma. 3 Ɗaya daga cikin kawunan dabbar ya yi kamar yana da raunin da zai iya kashe shi, amma raunin nan da zai iya kashe shi ya riga ya warke. Dukan duniya ta yi mamaki ta kuma bi dabbar. 4 Mutane suka yi wa macijin sujada domin ya ba wa dabbar ikonsa, suka yi wa dabbar sujada, suka kuma yi tambaya cewa, “Wane ne yake kama da dabban nan? Wa zai iya yaƙe ta?” 5 Aka ba wa dabbar baki don ta faɗi kalmomin girman kai da na saɓo ta kuma yi amfani da ikonta har watanni arba’in da biyu. 6 Ta buɗe bakinta don tă yi wa Allah saɓo, ta kuma ɓata sunansa da kuma mazauninsa da na waɗanda suke zama a sama. 7 Aka ba ta iko tă yaƙi tsarkaka tă kuma ci nasara a kansu. Aka kuma ba ta iko bisa kowace kabila, jama’a, harshe da kuma al’umma. 8 Dukan mazaunan duniya za su yi wa dabbar sujada, dukan waɗanda ba a rubuta sunayensu a cikin littafin ran da yake na Ɗan Ragon da aka yanka tun kafin halittar duniya ba. 9 Duk mai kunne ji, bari yă ji. 10 Duk wanda aka ƙaddara ga bauta,ga bauta zai tafi.Duk wanda aka ƙaddara za a kashe da takobi,da takobin za a kashe shi.Wannan yana bukata haƙuri da aminci a gefen tsarkaka. 11 Sai na ga wata dabba tana fitowa daga ƙasa. Tana da ƙahoni biyu kamar ɗan rago, amma ta yi magana kamar maciji. 12 Ta mori dukan ikon dabban nan ta fari a madadinta, ta sa duniya da mazaunanta su yi wa dabba ta farin nan sujada, wadda aka warkar mata da raunin nan da zai iya kashe ta. 13 Ta kuma yi manyan ayyuka da kuma alamu masu banmamaki, har ta sa wuta ta sauko daga sama zuwa ƙasa a gaban idon mutane. 14 Saboda alamun nan da aka ba ta iko tă yi a madadin dabban nan ta fari, sai ta ruɗi mazaunan duniya. Ta umarce su su kafa siffa don girmama dabbar da aka ji mata rauni da takobi duk da haka ta rayu. 15 Aka ba ta iko tă ba da numfashi ga siffar dabban nan ta fari, don tă yi magana tă kuma sa a kashe duk waɗanda suka ƙi yi wa siffar sujada. 16 Ta kuma tilasta wa kowa, manya da yara, mawadata da matalauta, ’yantattu da bayi, don a yi musu alama a hannun dama ko a goshi, 17 don kada kowa yă saya ko yă sayar, sai dai yana da alamar, wadda take sunan dabbar ko kuma lambar sunanta. 18 Wannan yana bukata hikima. Duk mai hankali, sai yă lissafta lambar dabbar, gama lamban nan ta mutum ne. Lambarta kuwa ita ce 666.
In Other Versions
Revelation 13 in the ANGEFD
Revelation 13 in the ANTPNG2D
Revelation 13 in the AS21
Revelation 13 in the BAGH
Revelation 13 in the BBPNG
Revelation 13 in the BBT1E
Revelation 13 in the BDS
Revelation 13 in the BEV
Revelation 13 in the BHAD
Revelation 13 in the BIB
Revelation 13 in the BLPT
Revelation 13 in the BNT
Revelation 13 in the BNTABOOT
Revelation 13 in the BNTLV
Revelation 13 in the BOATCB
Revelation 13 in the BOATCB2
Revelation 13 in the BOBCV
Revelation 13 in the BOCNT
Revelation 13 in the BOECS
Revelation 13 in the BOGWICC
Revelation 13 in the BOHCV
Revelation 13 in the BOHLNT
Revelation 13 in the BOHNTLTAL
Revelation 13 in the BOICB
Revelation 13 in the BOILNTAP
Revelation 13 in the BOITCV
Revelation 13 in the BOKCV
Revelation 13 in the BOKCV2
Revelation 13 in the BOKHWOG
Revelation 13 in the BOKSSV
Revelation 13 in the BOLCB
Revelation 13 in the BOLCB2
Revelation 13 in the BOMCV
Revelation 13 in the BONAV
Revelation 13 in the BONCB
Revelation 13 in the BONLT
Revelation 13 in the BONUT2
Revelation 13 in the BOPLNT
Revelation 13 in the BOSCB
Revelation 13 in the BOSNC
Revelation 13 in the BOTLNT
Revelation 13 in the BOVCB
Revelation 13 in the BOYCB
Revelation 13 in the BPBB
Revelation 13 in the BPH
Revelation 13 in the BSB
Revelation 13 in the CCB
Revelation 13 in the CUV
Revelation 13 in the CUVS
Revelation 13 in the DBT
Revelation 13 in the DGDNT
Revelation 13 in the DHNT
Revelation 13 in the DNT
Revelation 13 in the ELBE
Revelation 13 in the EMTV
Revelation 13 in the ESV
Revelation 13 in the FBV
Revelation 13 in the FEB
Revelation 13 in the GGMNT
Revelation 13 in the GNT
Revelation 13 in the HARY
Revelation 13 in the HNT
Revelation 13 in the IRVA
Revelation 13 in the IRVB
Revelation 13 in the IRVG
Revelation 13 in the IRVH
Revelation 13 in the IRVK
Revelation 13 in the IRVM
Revelation 13 in the IRVM2
Revelation 13 in the IRVO
Revelation 13 in the IRVP
Revelation 13 in the IRVT
Revelation 13 in the IRVT2
Revelation 13 in the IRVU
Revelation 13 in the ISVN
Revelation 13 in the JSNT
Revelation 13 in the KAPI
Revelation 13 in the KBT1ETNIK
Revelation 13 in the KBV
Revelation 13 in the KJV
Revelation 13 in the KNFD
Revelation 13 in the LBA
Revelation 13 in the LBLA
Revelation 13 in the LNT
Revelation 13 in the LSV
Revelation 13 in the MAAL
Revelation 13 in the MBV
Revelation 13 in the MBV2
Revelation 13 in the MHNT
Revelation 13 in the MKNFD
Revelation 13 in the MNG
Revelation 13 in the MNT
Revelation 13 in the MNT2
Revelation 13 in the MRS1T
Revelation 13 in the NAA
Revelation 13 in the NASB
Revelation 13 in the NBLA
Revelation 13 in the NBS
Revelation 13 in the NBVTP
Revelation 13 in the NET2
Revelation 13 in the NIV11
Revelation 13 in the NNT
Revelation 13 in the NNT2
Revelation 13 in the NNT3
Revelation 13 in the PDDPT
Revelation 13 in the PFNT
Revelation 13 in the RMNT
Revelation 13 in the SBIAS
Revelation 13 in the SBIBS
Revelation 13 in the SBIBS2
Revelation 13 in the SBICS
Revelation 13 in the SBIDS
Revelation 13 in the SBIGS
Revelation 13 in the SBIHS
Revelation 13 in the SBIIS
Revelation 13 in the SBIIS2
Revelation 13 in the SBIIS3
Revelation 13 in the SBIKS
Revelation 13 in the SBIKS2
Revelation 13 in the SBIMS
Revelation 13 in the SBIOS
Revelation 13 in the SBIPS
Revelation 13 in the SBISS
Revelation 13 in the SBITS
Revelation 13 in the SBITS2
Revelation 13 in the SBITS3
Revelation 13 in the SBITS4
Revelation 13 in the SBIUS
Revelation 13 in the SBIVS
Revelation 13 in the SBT
Revelation 13 in the SBT1E
Revelation 13 in the SCHL
Revelation 13 in the SNT
Revelation 13 in the SUSU
Revelation 13 in the SUSU2
Revelation 13 in the SYNO
Revelation 13 in the TBIAOTANT
Revelation 13 in the TBT1E
Revelation 13 in the TBT1E2
Revelation 13 in the TFTIP
Revelation 13 in the TFTU
Revelation 13 in the TGNTATF3T
Revelation 13 in the THAI
Revelation 13 in the TNFD
Revelation 13 in the TNT
Revelation 13 in the TNTIK
Revelation 13 in the TNTIL
Revelation 13 in the TNTIN
Revelation 13 in the TNTIP
Revelation 13 in the TNTIZ
Revelation 13 in the TOMA
Revelation 13 in the TTENT
Revelation 13 in the UBG
Revelation 13 in the UGV
Revelation 13 in the UGV2
Revelation 13 in the UGV3
Revelation 13 in the VBL
Revelation 13 in the VDCC
Revelation 13 in the YALU
Revelation 13 in the YAPE
Revelation 13 in the YBVTP
Revelation 13 in the ZBP