Revelation 17 (BOHCB)
1 Ɗaya daga cikin mala’iku bakwai masu ɗauke da kwanoni bakwai nan, ya zo ya ce mini, “Zo, zan nuna maka hukuncin babbar karuwan nan da take zaune a bisan ruwaye masu yawa. 2 Da ita ce sarakunan duniya suka yi zina mazaunan duniya kuma suka bugu da ruwan inabin zinace zinacenta.” 3 Sa’an nan mala’ikan ya ɗauke ni cikin Ruhu zuwa hamada. A can na ga mace zaune a kan wata jan dabbar da aka rufe da sunayen saɓo tana kuma da kawuna bakwai da ƙahoni goma. 4 Macen tana saye da tufafi masu ruwan ja da shunayya, tana ƙyalli da zinariya, duwatsu masu daraja da kuma lu’ulu’ai. Tana riƙe da kwaf na zinariya a hannunta, cike da abubuwa masu banƙyama da kuma ƙazantar zinace zinacenta. 5 Sunan da aka rubuta a goshinta asiri ne,Babilon mai girmamahaifiyar karuwaida kuma na abubuwa masu banƙyama na duniya. 6 Na ga cewa macen ta bugu da jinin tsarkaka, jinin waɗanda suka shaida Yesu.Da na gan ta, sai na yi mamaki ƙwarai. 7 Sa’an nan mala’ikan ya ce mini, “Don me kake mamaki? Zan bayyana maka asirin macen nan da dabbar da take hawa, wadda take da kawuna bakwai da ƙahoni goma. 8 Dabbar da ka gani, a dā ta taɓa kasancewa, a yanzu, ba ta, za tă kuma fito daga Abis zuwa ga hallakarta. Mazaunan duniya waɗanda ba a rubuta sunayensu a littafin rai tun kafin halittar duniya ba za su yi mamaki sa’ad da suka ga dabbar, domin a dā ta taɓa kasancewa, yanzu kuwa ba ta, duk da haka za tă dawo. 9 “Wannan yana bukata hankali da kuma hikima. Kawuna bakwai nan tuddai bakwai ne da macen take zama a kai. 10 Sarakuna bakwai ne kuma. Biyar sun fāɗi, ɗaya yana nan, ɗayan kuma bai zo ba tukuna; amma sa’ad da ya zo, zai kasance na ɗan lokaci. 11 Dabbar da a dā ta taɓa kasancewa, amma yanzu ba ta, ita ce sarki na takwas. Ita ɗaya ce cikin bakwai ɗin, kuma tana tafiya zuwa ga hallakarta. 12 “Ƙahonin nan goma da ka gani sarakuna goma ne da ba su riga sun karɓi mulki ba, amma waɗanda na sa’a guda za su karɓi iko a matsayin sarakuna tare da dabbar. 13 Suna da manufa guda za su kuma ba wa dabbar ikonsu da kuma sarautarsu. 14 Za su yi yaƙi da Ɗan Ragon, sai dai Ɗan Ragon zai ci nasara a bisansu domin shi ne Ubangijin iyayengiji, Sarkin sarakuna, tare da shi kuwa kirayayunsa, zaɓaɓɓunsa da kuma amintattu masu binsa za su kasance.” 15 Sa’an nan mala’ikan ya ce mini, “Ruwayen da ka gani, inda karuwan take zama, jama’a ce, taro masu yawa, al’ummai da kuma harsuna. 16 Dabbar da kuma ƙahoni goma da ka gani za su ƙi jinin karuwar. Za su kai ta ga hallaka su kuma bar ta tsirara; za su ci namanta su kuma ƙone ta da wuta. 17 Gama Allah ya sa a zukatansu su cika nufinsa ta wurin yarda su ba wa dabbar ikonsu tă yi mulki, sai lokacin da kalmomin Allah sun cika. 18 Macen da ka gani ita ce babban birnin da yake mulki a bisan sarakunan duniya.”
In Other Versions
Revelation 17 in the ANGEFD
Revelation 17 in the ANTPNG2D
Revelation 17 in the AS21
Revelation 17 in the BAGH
Revelation 17 in the BBPNG
Revelation 17 in the BBT1E
Revelation 17 in the BDS
Revelation 17 in the BEV
Revelation 17 in the BHAD
Revelation 17 in the BIB
Revelation 17 in the BLPT
Revelation 17 in the BNT
Revelation 17 in the BNTABOOT
Revelation 17 in the BNTLV
Revelation 17 in the BOATCB
Revelation 17 in the BOATCB2
Revelation 17 in the BOBCV
Revelation 17 in the BOCNT
Revelation 17 in the BOECS
Revelation 17 in the BOGWICC
Revelation 17 in the BOHCV
Revelation 17 in the BOHLNT
Revelation 17 in the BOHNTLTAL
Revelation 17 in the BOICB
Revelation 17 in the BOILNTAP
Revelation 17 in the BOITCV
Revelation 17 in the BOKCV
Revelation 17 in the BOKCV2
Revelation 17 in the BOKHWOG
Revelation 17 in the BOKSSV
Revelation 17 in the BOLCB
Revelation 17 in the BOLCB2
Revelation 17 in the BOMCV
Revelation 17 in the BONAV
Revelation 17 in the BONCB
Revelation 17 in the BONLT
Revelation 17 in the BONUT2
Revelation 17 in the BOPLNT
Revelation 17 in the BOSCB
Revelation 17 in the BOSNC
Revelation 17 in the BOTLNT
Revelation 17 in the BOVCB
Revelation 17 in the BOYCB
Revelation 17 in the BPBB
Revelation 17 in the BPH
Revelation 17 in the BSB
Revelation 17 in the CCB
Revelation 17 in the CUV
Revelation 17 in the CUVS
Revelation 17 in the DBT
Revelation 17 in the DGDNT
Revelation 17 in the DHNT
Revelation 17 in the DNT
Revelation 17 in the ELBE
Revelation 17 in the EMTV
Revelation 17 in the ESV
Revelation 17 in the FBV
Revelation 17 in the FEB
Revelation 17 in the GGMNT
Revelation 17 in the GNT
Revelation 17 in the HARY
Revelation 17 in the HNT
Revelation 17 in the IRVA
Revelation 17 in the IRVB
Revelation 17 in the IRVG
Revelation 17 in the IRVH
Revelation 17 in the IRVK
Revelation 17 in the IRVM
Revelation 17 in the IRVM2
Revelation 17 in the IRVO
Revelation 17 in the IRVP
Revelation 17 in the IRVT
Revelation 17 in the IRVT2
Revelation 17 in the IRVU
Revelation 17 in the ISVN
Revelation 17 in the JSNT
Revelation 17 in the KAPI
Revelation 17 in the KBT1ETNIK
Revelation 17 in the KBV
Revelation 17 in the KJV
Revelation 17 in the KNFD
Revelation 17 in the LBA
Revelation 17 in the LBLA
Revelation 17 in the LNT
Revelation 17 in the LSV
Revelation 17 in the MAAL
Revelation 17 in the MBV
Revelation 17 in the MBV2
Revelation 17 in the MHNT
Revelation 17 in the MKNFD
Revelation 17 in the MNG
Revelation 17 in the MNT
Revelation 17 in the MNT2
Revelation 17 in the MRS1T
Revelation 17 in the NAA
Revelation 17 in the NASB
Revelation 17 in the NBLA
Revelation 17 in the NBS
Revelation 17 in the NBVTP
Revelation 17 in the NET2
Revelation 17 in the NIV11
Revelation 17 in the NNT
Revelation 17 in the NNT2
Revelation 17 in the NNT3
Revelation 17 in the PDDPT
Revelation 17 in the PFNT
Revelation 17 in the RMNT
Revelation 17 in the SBIAS
Revelation 17 in the SBIBS
Revelation 17 in the SBIBS2
Revelation 17 in the SBICS
Revelation 17 in the SBIDS
Revelation 17 in the SBIGS
Revelation 17 in the SBIHS
Revelation 17 in the SBIIS
Revelation 17 in the SBIIS2
Revelation 17 in the SBIIS3
Revelation 17 in the SBIKS
Revelation 17 in the SBIKS2
Revelation 17 in the SBIMS
Revelation 17 in the SBIOS
Revelation 17 in the SBIPS
Revelation 17 in the SBISS
Revelation 17 in the SBITS
Revelation 17 in the SBITS2
Revelation 17 in the SBITS3
Revelation 17 in the SBITS4
Revelation 17 in the SBIUS
Revelation 17 in the SBIVS
Revelation 17 in the SBT
Revelation 17 in the SBT1E
Revelation 17 in the SCHL
Revelation 17 in the SNT
Revelation 17 in the SUSU
Revelation 17 in the SUSU2
Revelation 17 in the SYNO
Revelation 17 in the TBIAOTANT
Revelation 17 in the TBT1E
Revelation 17 in the TBT1E2
Revelation 17 in the TFTIP
Revelation 17 in the TFTU
Revelation 17 in the TGNTATF3T
Revelation 17 in the THAI
Revelation 17 in the TNFD
Revelation 17 in the TNT
Revelation 17 in the TNTIK
Revelation 17 in the TNTIL
Revelation 17 in the TNTIN
Revelation 17 in the TNTIP
Revelation 17 in the TNTIZ
Revelation 17 in the TOMA
Revelation 17 in the TTENT
Revelation 17 in the UBG
Revelation 17 in the UGV
Revelation 17 in the UGV2
Revelation 17 in the UGV3
Revelation 17 in the VBL
Revelation 17 in the VDCC
Revelation 17 in the YALU
Revelation 17 in the YAPE
Revelation 17 in the YBVTP
Revelation 17 in the ZBP