Revelation 19 (BOHCB)

1 Bayan wannan sai na ji abin da ya yi kamar ƙasaitaccen taron mutane a sama, suna cewa,“Halleluya!Ceto da ɗaukaka da iko sun tabbata ga Allahnmu, 2 gama hukuncinsa daidai ne, mai adalci kuma.Ya hukunta babbar karuwan nanwadda ta ɓata duniya da zinace zinacenta.Ya rama jinin bayinsa a kanta.” 3 Suka sāke tā da murya suka ce,“Halleluya!Hayaƙin yake fitowa daga wurinta ya yi ta tashi sama har abada abadin.” 4 Dattawan nan ashirin da huɗu da halittu huɗun nan masu rai suka fāɗi suka yi wa Allah sujada, wannan da yake zaune a kursiyi. Suka tā da murya suka ce,“Amin, Halleluya!” 5 Sa’an nan wata murya ta fito daga kursiyin, tana cewa,“Ku yabi Allahnmu,dukanku da kuke bayinsa,ku da kuke tsoronsa,babba da yaro!” 6 Sai na ji wani abu mai ƙara kamar ƙasaitaccen taron mutane, kamar rurin ruwaye masu gudu da kuma kamar bugun tsawa mai ƙarfi, suna tā da murya suna cewa,“Halleluya!Gama Ubangiji Allahnmu Maɗaukaki ne yake mulki. 7 Bari mu yi farin ciki mu kuma yi murnamu kuma ɗaukaka shi!Domin lokacin auren Ɗan Ragon ya yi,amaryarsa kuwa ta shirya kanta. 8 Aka ba ta lallausan lilin, mai haske da tsabtata sanya.”(Lallausan lilin yana misalta ayyukan adalci na tsarkaka.) 9 Sai mala’ikan ya ce mini, “Rubuta, ‘Masu albarka ne waɗanda aka gayyace su zuwa bikin auren Ɗan Ragon!’ ” Sai ya ƙara da cewa, “Waɗannan su ne kalmomin Allah da gaske.” 10 Da wannan sai na fāɗi a gabansa, don in yi masa sujada. Amma ya ce mini, “Kada ka yi haka! Ni ma abokin bauta ne da kai da kuma ’yan’uwanka waɗanda suke riƙe da shaidar Yesu. Ka yi wa Allah sujada! Domin shaidar Yesu ita ce ruhun annabci.” 11 Sai na ga sama a buɗe can kuwa a gabana ga farin doki, sunan mahayinsa Mai Aminci da Mai Gaskiya ne. Da adalci yake shari’a yake kuma yaƙi. 12 Idanunsa sun yi kamar harshen wuta, a kansa kuwa akwai rawani masu yawa. Yana da suna rubuce a kansa da babu wanda ya sani sai dai shi. 13 Yana saye da rigar da aka tsoma a jini, sunansa kuwa Kalman Allah ne. 14 Mayaƙan sama suna biye da shi, suna hawan fararen dawakai, saye da fararen tufafi masu tsabta na lallausan lilin. 15 Daga bakinsa takobi mai kaifi ya fito. Da shi zai karkashe al’ummai. “Zai yi mulkinsu da sandan sarautar ƙarfe.” Yana tattake wurin matsin ruwan inabi na fushin Allah Maɗaukaki. 16 A rigarsa da kuma a cinyarsa akwai wannan suna a rubuce,Sarkin sarakuna da Ubangijin iyayengiji. 17 Na kuma ga wani mala’ika tsaye a cikin rana, wanda ya yi kira da babbar murya ga dukan tsuntsaye da suke tashi sama a tsakiyar sararin sama cewa, “Ku zo, ku taru don babban bikin nan na Allah, 18 don ku ci naman sarakuna, jarumawa, da kuma manyan mutane, na dawakai da mahayansu, da kuma naman dukan mutane, ’yantacce da bawa, babba da yaro.” 19 Sa’an nan na ga dabbar da sarakunan duniya da mayaƙansu sun taru don su yi yaƙi da wannan wanda yake kan farin dokin da kuma mayaƙansa. 20 Amma aka kama dabbar tare da annabin ƙaryan nan wanda ya aikata alamu masu banmamaki a madadinta. Da waɗannan alamun ne ya ruɗe waɗanda suka sami alamar dabbar suka kuma bauta wa siffarta. Aka jefa dukansu biyu da rai cikin tafkin wuta ta da farar wuta mai ci. 21 Sauran kuma aka kashe su da takobin da ya fito daga bakin wannan wanda yake kan dokin. Dukan tsuntsaye kuwa suka ci namansu iyakar iyawarsu.

In Other Versions

Revelation 19 in the ANGEFD

Revelation 19 in the ANTPNG2D

Revelation 19 in the AS21

Revelation 19 in the BAGH

Revelation 19 in the BBPNG

Revelation 19 in the BBT1E

Revelation 19 in the BDS

Revelation 19 in the BEV

Revelation 19 in the BHAD

Revelation 19 in the BIB

Revelation 19 in the BLPT

Revelation 19 in the BNT

Revelation 19 in the BNTABOOT

Revelation 19 in the BNTLV

Revelation 19 in the BOATCB

Revelation 19 in the BOATCB2

Revelation 19 in the BOBCV

Revelation 19 in the BOCNT

Revelation 19 in the BOECS

Revelation 19 in the BOGWICC

Revelation 19 in the BOHCV

Revelation 19 in the BOHLNT

Revelation 19 in the BOHNTLTAL

Revelation 19 in the BOICB

Revelation 19 in the BOILNTAP

Revelation 19 in the BOITCV

Revelation 19 in the BOKCV

Revelation 19 in the BOKCV2

Revelation 19 in the BOKHWOG

Revelation 19 in the BOKSSV

Revelation 19 in the BOLCB

Revelation 19 in the BOLCB2

Revelation 19 in the BOMCV

Revelation 19 in the BONAV

Revelation 19 in the BONCB

Revelation 19 in the BONLT

Revelation 19 in the BONUT2

Revelation 19 in the BOPLNT

Revelation 19 in the BOSCB

Revelation 19 in the BOSNC

Revelation 19 in the BOTLNT

Revelation 19 in the BOVCB

Revelation 19 in the BOYCB

Revelation 19 in the BPBB

Revelation 19 in the BPH

Revelation 19 in the BSB

Revelation 19 in the CCB

Revelation 19 in the CUV

Revelation 19 in the CUVS

Revelation 19 in the DBT

Revelation 19 in the DGDNT

Revelation 19 in the DHNT

Revelation 19 in the DNT

Revelation 19 in the ELBE

Revelation 19 in the EMTV

Revelation 19 in the ESV

Revelation 19 in the FBV

Revelation 19 in the FEB

Revelation 19 in the GGMNT

Revelation 19 in the GNT

Revelation 19 in the HARY

Revelation 19 in the HNT

Revelation 19 in the IRVA

Revelation 19 in the IRVB

Revelation 19 in the IRVG

Revelation 19 in the IRVH

Revelation 19 in the IRVK

Revelation 19 in the IRVM

Revelation 19 in the IRVM2

Revelation 19 in the IRVO

Revelation 19 in the IRVP

Revelation 19 in the IRVT

Revelation 19 in the IRVT2

Revelation 19 in the IRVU

Revelation 19 in the ISVN

Revelation 19 in the JSNT

Revelation 19 in the KAPI

Revelation 19 in the KBT1ETNIK

Revelation 19 in the KBV

Revelation 19 in the KJV

Revelation 19 in the KNFD

Revelation 19 in the LBA

Revelation 19 in the LBLA

Revelation 19 in the LNT

Revelation 19 in the LSV

Revelation 19 in the MAAL

Revelation 19 in the MBV

Revelation 19 in the MBV2

Revelation 19 in the MHNT

Revelation 19 in the MKNFD

Revelation 19 in the MNG

Revelation 19 in the MNT

Revelation 19 in the MNT2

Revelation 19 in the MRS1T

Revelation 19 in the NAA

Revelation 19 in the NASB

Revelation 19 in the NBLA

Revelation 19 in the NBS

Revelation 19 in the NBVTP

Revelation 19 in the NET2

Revelation 19 in the NIV11

Revelation 19 in the NNT

Revelation 19 in the NNT2

Revelation 19 in the NNT3

Revelation 19 in the PDDPT

Revelation 19 in the PFNT

Revelation 19 in the RMNT

Revelation 19 in the SBIAS

Revelation 19 in the SBIBS

Revelation 19 in the SBIBS2

Revelation 19 in the SBICS

Revelation 19 in the SBIDS

Revelation 19 in the SBIGS

Revelation 19 in the SBIHS

Revelation 19 in the SBIIS

Revelation 19 in the SBIIS2

Revelation 19 in the SBIIS3

Revelation 19 in the SBIKS

Revelation 19 in the SBIKS2

Revelation 19 in the SBIMS

Revelation 19 in the SBIOS

Revelation 19 in the SBIPS

Revelation 19 in the SBISS

Revelation 19 in the SBITS

Revelation 19 in the SBITS2

Revelation 19 in the SBITS3

Revelation 19 in the SBITS4

Revelation 19 in the SBIUS

Revelation 19 in the SBIVS

Revelation 19 in the SBT

Revelation 19 in the SBT1E

Revelation 19 in the SCHL

Revelation 19 in the SNT

Revelation 19 in the SUSU

Revelation 19 in the SUSU2

Revelation 19 in the SYNO

Revelation 19 in the TBIAOTANT

Revelation 19 in the TBT1E

Revelation 19 in the TBT1E2

Revelation 19 in the TFTIP

Revelation 19 in the TFTU

Revelation 19 in the TGNTATF3T

Revelation 19 in the THAI

Revelation 19 in the TNFD

Revelation 19 in the TNT

Revelation 19 in the TNTIK

Revelation 19 in the TNTIL

Revelation 19 in the TNTIN

Revelation 19 in the TNTIP

Revelation 19 in the TNTIZ

Revelation 19 in the TOMA

Revelation 19 in the TTENT

Revelation 19 in the UBG

Revelation 19 in the UGV

Revelation 19 in the UGV2

Revelation 19 in the UGV3

Revelation 19 in the VBL

Revelation 19 in the VDCC

Revelation 19 in the YALU

Revelation 19 in the YAPE

Revelation 19 in the YBVTP

Revelation 19 in the ZBP