1 Corinthians 4 (BOHCB)
1 Saboda haka, ya kamata mutane su ɗauke mu a matsayin bayin Kiristi, da kuma a matsayin waɗanda aka ba su amanar asirin abubuwan Allah. 2 Yanzu fa, ana bukatar waɗanda aka ba su riƙon amana, dole su zama masu aminci. 3 Ƙaramin abu ne a gare ni a ce ku ne za ku gwada ni, ko kuwa a gwada ni a wata kotun mutane, ai, ko ni kaina ba na yanka wa kaina hukunci. 4 Lamirina bai ba ni laifi ba, sai dai wannan bai mai da ni marar laifi ba. Ubangiji ne mai hukunta ni. 5 Saboda haka, kada ku shari’anta kome tun lokaci bai yi ba. Ku jira sai Ubangiji ya zo. Zai bayyana abin da yake a ɓoye a cikin duhu a sarari, zai kuma tone nufin zukatan mutane. A lokacin ne fa kowa zai karɓi yabo daga wurin Allah daidai gwargwado. 6 To, fa ’yan’uwa, ga zancen waɗannan abubuwa, na misalta su ne ga kaina, da kuma Afollos saboda ku, don ku yi koyi da mu a kan abin da ake nufi da cewa, “Kada ku zarce abin da yake a rubuce.” Ta haka, ba za ku yi taƙama da wani mutum fiye da wani ba. 7 Wa ya ce ka fi sauran mutane? Me kuma kake da shi, wanda ba karɓa ka yi ba? In kuma karɓa ka yi, me ya sa kake taƙama kamar ba karɓa ba ne ka yi? 8 Kun riga kun sami duk abin da kuke nema! Kun riga kun yi arziki! Kun zama sarakuna, kun kuma zama haka ɗin ba tare da mu ba! Da a ce kun riga kun zama sarakuna mana da sai mu zama sarakuna tare da ku! 9 Gama a ganina fa, Allah ya baje mu manzanni a ƙarshen jerin gwanon, a matsayin mutanen da aka hukunta ga mutuwa a filin wasanni. Mun zama abin kallo ga dukan duniya, ga mala’iku da kuma mutane. 10 Mun zama masu wauta saboda Kiristi, ku kuwa kuna da hikima sosai a cikin Kiristi! Ba mu da ƙarfi, amma ku kuna da ƙarfi! Ana girmama ku, mu kuwa ana ƙasƙantar da mu! 11 Har yă zuwa wannan sa’a, yunwa da ƙishirwa muke ciki, muna sanye da tsummoki, ana wulaƙanta mu, ba mu kuma da gida. 12 Muna aiki da gaske da hannuwanmu. In aka la’anta mu, mukan sa albarka. In aka tsananta mana, mukan jimre; 13 in aka ɓata mana suna, mukan mayar da alheri. Har yă zuwa wannan lokaci, mu ne kamar jujin duniya, abin ƙyamar kowa. 14 Ba don in kunyata ku ba ne na rubuta wannan, sai dai don in gargaɗe ku a kan cewa ku ’ya’yana ne, ƙaunatattu. 15 Ko da kuna da iyayen riƙo dubu goma cikin Kiristi, ba ku da ubanni da yawa, gama a cikin Kiristi Yesu, na zama mahaifi a gare ku, ta wurin bishara. 16 Saboda haka, ina roƙonku ku yi koyi da ni. 17 Saboda wannan dalili ina aika muku Timoti, ɗana, wanda nake ƙauna, mai aminci kuma a cikin Ubangiji. Zai tunashe ku game da yadda za ku bi Kiristi Yesu da kuma yadda ya yi daidai da yadda nake koyarwa a ko’ina, a kowace ikkilisiya. 18 Waɗansunku suna tsammani ba zan zo wurinku ba har suna ɗagankai. 19 Amma in Ubangiji ya yarda zan zo wurinku ba da daɗewa ba. Sa’an nan zan bincike ko masu wannan yawan ɗagan kan nan suna da wani iko. 20 Gama mulkin Allah ba cika baki ba ne, sai dai ga iko. 21 Wanne kuka fi so in na zo? Kuna so in tsananta muku ko in zama mai hankali da kuma sauƙinkai?
In Other Versions
1 Corinthians 4 in the ANGEFD
1 Corinthians 4 in the ANTPNG2D
1 Corinthians 4 in the AS21
1 Corinthians 4 in the BAGH
1 Corinthians 4 in the BBPNG
1 Corinthians 4 in the BBT1E
1 Corinthians 4 in the BDS
1 Corinthians 4 in the BEV
1 Corinthians 4 in the BHAD
1 Corinthians 4 in the BIB
1 Corinthians 4 in the BLPT
1 Corinthians 4 in the BNT
1 Corinthians 4 in the BNTABOOT
1 Corinthians 4 in the BNTLV
1 Corinthians 4 in the BOATCB
1 Corinthians 4 in the BOATCB2
1 Corinthians 4 in the BOBCV
1 Corinthians 4 in the BOCNT
1 Corinthians 4 in the BOECS
1 Corinthians 4 in the BOGWICC
1 Corinthians 4 in the BOHCV
1 Corinthians 4 in the BOHLNT
1 Corinthians 4 in the BOHNTLTAL
1 Corinthians 4 in the BOICB
1 Corinthians 4 in the BOILNTAP
1 Corinthians 4 in the BOITCV
1 Corinthians 4 in the BOKCV
1 Corinthians 4 in the BOKCV2
1 Corinthians 4 in the BOKHWOG
1 Corinthians 4 in the BOKSSV
1 Corinthians 4 in the BOLCB
1 Corinthians 4 in the BOLCB2
1 Corinthians 4 in the BOMCV
1 Corinthians 4 in the BONAV
1 Corinthians 4 in the BONCB
1 Corinthians 4 in the BONLT
1 Corinthians 4 in the BONUT2
1 Corinthians 4 in the BOPLNT
1 Corinthians 4 in the BOSCB
1 Corinthians 4 in the BOSNC
1 Corinthians 4 in the BOTLNT
1 Corinthians 4 in the BOVCB
1 Corinthians 4 in the BOYCB
1 Corinthians 4 in the BPBB
1 Corinthians 4 in the BPH
1 Corinthians 4 in the BSB
1 Corinthians 4 in the CCB
1 Corinthians 4 in the CUV
1 Corinthians 4 in the CUVS
1 Corinthians 4 in the DBT
1 Corinthians 4 in the DGDNT
1 Corinthians 4 in the DHNT
1 Corinthians 4 in the DNT
1 Corinthians 4 in the ELBE
1 Corinthians 4 in the EMTV
1 Corinthians 4 in the ESV
1 Corinthians 4 in the FBV
1 Corinthians 4 in the FEB
1 Corinthians 4 in the GGMNT
1 Corinthians 4 in the GNT
1 Corinthians 4 in the HARY
1 Corinthians 4 in the HNT
1 Corinthians 4 in the IRVA
1 Corinthians 4 in the IRVB
1 Corinthians 4 in the IRVG
1 Corinthians 4 in the IRVH
1 Corinthians 4 in the IRVK
1 Corinthians 4 in the IRVM
1 Corinthians 4 in the IRVM2
1 Corinthians 4 in the IRVO
1 Corinthians 4 in the IRVP
1 Corinthians 4 in the IRVT
1 Corinthians 4 in the IRVT2
1 Corinthians 4 in the IRVU
1 Corinthians 4 in the ISVN
1 Corinthians 4 in the JSNT
1 Corinthians 4 in the KAPI
1 Corinthians 4 in the KBT1ETNIK
1 Corinthians 4 in the KBV
1 Corinthians 4 in the KJV
1 Corinthians 4 in the KNFD
1 Corinthians 4 in the LBA
1 Corinthians 4 in the LBLA
1 Corinthians 4 in the LNT
1 Corinthians 4 in the LSV
1 Corinthians 4 in the MAAL
1 Corinthians 4 in the MBV
1 Corinthians 4 in the MBV2
1 Corinthians 4 in the MHNT
1 Corinthians 4 in the MKNFD
1 Corinthians 4 in the MNG
1 Corinthians 4 in the MNT
1 Corinthians 4 in the MNT2
1 Corinthians 4 in the MRS1T
1 Corinthians 4 in the NAA
1 Corinthians 4 in the NASB
1 Corinthians 4 in the NBLA
1 Corinthians 4 in the NBS
1 Corinthians 4 in the NBVTP
1 Corinthians 4 in the NET2
1 Corinthians 4 in the NIV11
1 Corinthians 4 in the NNT
1 Corinthians 4 in the NNT2
1 Corinthians 4 in the NNT3
1 Corinthians 4 in the PDDPT
1 Corinthians 4 in the PFNT
1 Corinthians 4 in the RMNT
1 Corinthians 4 in the SBIAS
1 Corinthians 4 in the SBIBS
1 Corinthians 4 in the SBIBS2
1 Corinthians 4 in the SBICS
1 Corinthians 4 in the SBIDS
1 Corinthians 4 in the SBIGS
1 Corinthians 4 in the SBIHS
1 Corinthians 4 in the SBIIS
1 Corinthians 4 in the SBIIS2
1 Corinthians 4 in the SBIIS3
1 Corinthians 4 in the SBIKS
1 Corinthians 4 in the SBIKS2
1 Corinthians 4 in the SBIMS
1 Corinthians 4 in the SBIOS
1 Corinthians 4 in the SBIPS
1 Corinthians 4 in the SBISS
1 Corinthians 4 in the SBITS
1 Corinthians 4 in the SBITS2
1 Corinthians 4 in the SBITS3
1 Corinthians 4 in the SBITS4
1 Corinthians 4 in the SBIUS
1 Corinthians 4 in the SBIVS
1 Corinthians 4 in the SBT
1 Corinthians 4 in the SBT1E
1 Corinthians 4 in the SCHL
1 Corinthians 4 in the SNT
1 Corinthians 4 in the SUSU
1 Corinthians 4 in the SUSU2
1 Corinthians 4 in the SYNO
1 Corinthians 4 in the TBIAOTANT
1 Corinthians 4 in the TBT1E
1 Corinthians 4 in the TBT1E2
1 Corinthians 4 in the TFTIP
1 Corinthians 4 in the TFTU
1 Corinthians 4 in the TGNTATF3T
1 Corinthians 4 in the THAI
1 Corinthians 4 in the TNFD
1 Corinthians 4 in the TNT
1 Corinthians 4 in the TNTIK
1 Corinthians 4 in the TNTIL
1 Corinthians 4 in the TNTIN
1 Corinthians 4 in the TNTIP
1 Corinthians 4 in the TNTIZ
1 Corinthians 4 in the TOMA
1 Corinthians 4 in the TTENT
1 Corinthians 4 in the UBG
1 Corinthians 4 in the UGV
1 Corinthians 4 in the UGV2
1 Corinthians 4 in the UGV3
1 Corinthians 4 in the VBL
1 Corinthians 4 in the VDCC
1 Corinthians 4 in the YALU
1 Corinthians 4 in the YAPE
1 Corinthians 4 in the YBVTP
1 Corinthians 4 in the ZBP