1 Corinthians 6 (BOHCB)
1 In wani a cikinku yana da damuwa da wani, don me zai kai ƙara a gaban marasa bi, maimakon yă kai ƙara a gaban tsarkaka? 2 Ba ku san cewa tsarkaka ne za su yi wa duniya shari’a ba? In kuwa za ku yi wa duniya shari’a, ai, kun isa ku yi shari’a a kan ƙananan damuwoyi ke nan. 3 Ba ku san cewa za mu yi wa mala’iku shari’a ba? Balle al’amuran da suka shafi duniyan nan! 4 Saboda haka, in kuna da damuwa game da irin waɗannan al’amura, sai ku naɗa alƙalai ko cikin waɗanda ba kome ba ne a ikkilisiya! 5 Na faɗi haka ne don ku ji kunya. Ashe, ba za a iya samun wani a cikinku mai hikima wanda zai iya sasanta tsakanin masu bi ba? 6 Me zai sa ɗan’uwa yă kai ƙarar ɗan’uwa, a gaban marasa bi? 7 Ƙarar junanku ma da kuke yi, ai, kāsawa ce a gare ku. Ba gara ku haƙura a cuce ku ba? Ku kuma haƙura ko an zambace ku? 8 Amma ga shi ku da kanku kuna cuta, kuna kuma zamba, har ma ga ’yan’uwanku ne kuke yi wannan. 9 Ba ku sani ba cewa mugaye ba za su gāji mulkin Allah ba? Kada fa a ruɗe ku. Ba masu fasikanci ko masu bautar gumaka ko masu zina ko karuwan maza, ko ’yan daudu, 10 ko ɓarayi ko masu kwaɗayi ko mashaya ko masu ɓata suna ko masu zamba da za su gāji mulkin Allah. 11 Haka waɗansu a cikinku ma suke a dā. Amma an wanke ku, an tsarkake ku, aka kuma sa kuka zama marasa laifi cikin sunan Ubangijinmu Yesu Kiristi da kuma ta wurin Ruhun Allahnmu. 12 “Ina da dama in yi kome,” sai dai ba kome ba ne yake da amfani. “Ina da dama in yi kome” sai dai ba abin da zai mallake ni. 13 “An yi abinci domin ciki ne, ciki kuma domin abinci.” Amma Allah zai hallaka su duka. Ba a yi jiki saboda fasikanci ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki. 14 Ta wurin ikonsa, Allah ya tashe Ubangiji daga matattu, haka zai tashe mu mu ma. 15 Ba ku sani ba cewa jikunanku gaɓoɓin Kiristi ne kansa? Zai kyautu in ɗauki gaɓoɓin Kiristi in haɗa da jikin karuwa? Sam! 16 Ba ku san cewa shi wanda ya haɗa jikinsa da karuwa sun zama ɗaya a cikin jiki ke nan ba? Gama an ce, “Biyun za su zama jiki ɗaya.” 17 Wanda kuwa ya haɗa jikinsa da Ubangiji ya zama ɗaya da shi ke nan a ruhu. 18 Ku guji fasikanci. Duk sauran zunubai da mutum yakan aikata suna waje da jikinsa, amma mai yin fasikanci, yana ɗaukar alhalin jikinsa ne. 19 Ba ku san cewa jikin nan naku haikalin Ruhu Mai Tsarki ba ne wanda yake cikinku yake kuma daga Allah? Ku ba na kanku ba ne; 20 saye ku fa aka yi da tsada, saboda haka, sai ku girmama Allah da jikinku.
In Other Versions
1 Corinthians 6 in the ANGEFD
1 Corinthians 6 in the ANTPNG2D
1 Corinthians 6 in the AS21
1 Corinthians 6 in the BAGH
1 Corinthians 6 in the BBPNG
1 Corinthians 6 in the BBT1E
1 Corinthians 6 in the BDS
1 Corinthians 6 in the BEV
1 Corinthians 6 in the BHAD
1 Corinthians 6 in the BIB
1 Corinthians 6 in the BLPT
1 Corinthians 6 in the BNT
1 Corinthians 6 in the BNTABOOT
1 Corinthians 6 in the BNTLV
1 Corinthians 6 in the BOATCB
1 Corinthians 6 in the BOATCB2
1 Corinthians 6 in the BOBCV
1 Corinthians 6 in the BOCNT
1 Corinthians 6 in the BOECS
1 Corinthians 6 in the BOGWICC
1 Corinthians 6 in the BOHCV
1 Corinthians 6 in the BOHLNT
1 Corinthians 6 in the BOHNTLTAL
1 Corinthians 6 in the BOICB
1 Corinthians 6 in the BOILNTAP
1 Corinthians 6 in the BOITCV
1 Corinthians 6 in the BOKCV
1 Corinthians 6 in the BOKCV2
1 Corinthians 6 in the BOKHWOG
1 Corinthians 6 in the BOKSSV
1 Corinthians 6 in the BOLCB
1 Corinthians 6 in the BOLCB2
1 Corinthians 6 in the BOMCV
1 Corinthians 6 in the BONAV
1 Corinthians 6 in the BONCB
1 Corinthians 6 in the BONLT
1 Corinthians 6 in the BONUT2
1 Corinthians 6 in the BOPLNT
1 Corinthians 6 in the BOSCB
1 Corinthians 6 in the BOSNC
1 Corinthians 6 in the BOTLNT
1 Corinthians 6 in the BOVCB
1 Corinthians 6 in the BOYCB
1 Corinthians 6 in the BPBB
1 Corinthians 6 in the BPH
1 Corinthians 6 in the BSB
1 Corinthians 6 in the CCB
1 Corinthians 6 in the CUV
1 Corinthians 6 in the CUVS
1 Corinthians 6 in the DBT
1 Corinthians 6 in the DGDNT
1 Corinthians 6 in the DHNT
1 Corinthians 6 in the DNT
1 Corinthians 6 in the ELBE
1 Corinthians 6 in the EMTV
1 Corinthians 6 in the ESV
1 Corinthians 6 in the FBV
1 Corinthians 6 in the FEB
1 Corinthians 6 in the GGMNT
1 Corinthians 6 in the GNT
1 Corinthians 6 in the HARY
1 Corinthians 6 in the HNT
1 Corinthians 6 in the IRVA
1 Corinthians 6 in the IRVB
1 Corinthians 6 in the IRVG
1 Corinthians 6 in the IRVH
1 Corinthians 6 in the IRVK
1 Corinthians 6 in the IRVM
1 Corinthians 6 in the IRVM2
1 Corinthians 6 in the IRVO
1 Corinthians 6 in the IRVP
1 Corinthians 6 in the IRVT
1 Corinthians 6 in the IRVT2
1 Corinthians 6 in the IRVU
1 Corinthians 6 in the ISVN
1 Corinthians 6 in the JSNT
1 Corinthians 6 in the KAPI
1 Corinthians 6 in the KBT1ETNIK
1 Corinthians 6 in the KBV
1 Corinthians 6 in the KJV
1 Corinthians 6 in the KNFD
1 Corinthians 6 in the LBA
1 Corinthians 6 in the LBLA
1 Corinthians 6 in the LNT
1 Corinthians 6 in the LSV
1 Corinthians 6 in the MAAL
1 Corinthians 6 in the MBV
1 Corinthians 6 in the MBV2
1 Corinthians 6 in the MHNT
1 Corinthians 6 in the MKNFD
1 Corinthians 6 in the MNG
1 Corinthians 6 in the MNT
1 Corinthians 6 in the MNT2
1 Corinthians 6 in the MRS1T
1 Corinthians 6 in the NAA
1 Corinthians 6 in the NASB
1 Corinthians 6 in the NBLA
1 Corinthians 6 in the NBS
1 Corinthians 6 in the NBVTP
1 Corinthians 6 in the NET2
1 Corinthians 6 in the NIV11
1 Corinthians 6 in the NNT
1 Corinthians 6 in the NNT2
1 Corinthians 6 in the NNT3
1 Corinthians 6 in the PDDPT
1 Corinthians 6 in the PFNT
1 Corinthians 6 in the RMNT
1 Corinthians 6 in the SBIAS
1 Corinthians 6 in the SBIBS
1 Corinthians 6 in the SBIBS2
1 Corinthians 6 in the SBICS
1 Corinthians 6 in the SBIDS
1 Corinthians 6 in the SBIGS
1 Corinthians 6 in the SBIHS
1 Corinthians 6 in the SBIIS
1 Corinthians 6 in the SBIIS2
1 Corinthians 6 in the SBIIS3
1 Corinthians 6 in the SBIKS
1 Corinthians 6 in the SBIKS2
1 Corinthians 6 in the SBIMS
1 Corinthians 6 in the SBIOS
1 Corinthians 6 in the SBIPS
1 Corinthians 6 in the SBISS
1 Corinthians 6 in the SBITS
1 Corinthians 6 in the SBITS2
1 Corinthians 6 in the SBITS3
1 Corinthians 6 in the SBITS4
1 Corinthians 6 in the SBIUS
1 Corinthians 6 in the SBIVS
1 Corinthians 6 in the SBT
1 Corinthians 6 in the SBT1E
1 Corinthians 6 in the SCHL
1 Corinthians 6 in the SNT
1 Corinthians 6 in the SUSU
1 Corinthians 6 in the SUSU2
1 Corinthians 6 in the SYNO
1 Corinthians 6 in the TBIAOTANT
1 Corinthians 6 in the TBT1E
1 Corinthians 6 in the TBT1E2
1 Corinthians 6 in the TFTIP
1 Corinthians 6 in the TFTU
1 Corinthians 6 in the TGNTATF3T
1 Corinthians 6 in the THAI
1 Corinthians 6 in the TNFD
1 Corinthians 6 in the TNT
1 Corinthians 6 in the TNTIK
1 Corinthians 6 in the TNTIL
1 Corinthians 6 in the TNTIN
1 Corinthians 6 in the TNTIP
1 Corinthians 6 in the TNTIZ
1 Corinthians 6 in the TOMA
1 Corinthians 6 in the TTENT
1 Corinthians 6 in the UBG
1 Corinthians 6 in the UGV
1 Corinthians 6 in the UGV2
1 Corinthians 6 in the UGV3
1 Corinthians 6 in the VBL
1 Corinthians 6 in the VDCC
1 Corinthians 6 in the YALU
1 Corinthians 6 in the YAPE
1 Corinthians 6 in the YBVTP
1 Corinthians 6 in the ZBP