1 Corinthians 8 (BOHCB)

1 To, game da abincin da aka miƙa hadaya ga gumaka kuwa. Mun san cewa dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kawo girman kai, amma ƙauna takan gina. 2 Mutumin da yake tsammani ya san abu, sanin da yake da shi bai isa ba. 3 Amma mutumin da yake ƙaunar Allah, Allah yana sane da shi. 4 To, game da cin abincin da aka miƙa hadaya ga gumaka kuwa, mun san cewa “Gunki ba kome ba ne a duniya”, kuma “Babu wani Allah sai dai ɗaya.” 5 Gama ko da akwai abubuwan da ake ce da su alloli, a sama ko a ƙasa (don kuwa akwai “alloli” da “iyayengiji” da yawa), 6 duk da haka a gare mu dai akwai Allah ɗaya kaɗai, Uba, wanda dukan abubuwa suke daga gare shi, wanda kuma saboda shi ne muke rayuwa, kuma akwai Ubangiji ɗaya, Yesu Kiristi, wanda ta wurinsa ne aka yi dukan abu, ta wurinsa ne kuma muke rayuwa. 7 Amma ba kowa ne ya san wannan ba. Har yanzu, waɗansu mutane sun saba da tunani cewa gumaka ainihi ne, saboda haka sa’ad da suka ci irin abincin nan, sukan ɗauka cewa kamar an miƙa wa ga gunki ne, kuma da yake lamirinsu ba ƙarfi, yakan ƙazantu. 8 Gaskiya ne cewa ba ma samun yardar Allah ta wurin abin da muke ci. Ba ma rasa wani abu idan ba mu ci ba, kuma ba ma ƙaru da wani abu in muka ci. 9 Sai dai ku yi hankali, kada yin amfani da ’yancinku yă zama abin sa tuntuɓe ga marasa ƙarfi. 10 Gama in wani wanda lamirinsa ba shi da ƙarfi ya gan ka, kai da kake da wannan sani, kana ci a haikalin gumaka, ashe, ba zai sami ƙarfin halin cin abin da aka miƙa wa gumaka ba? 11 Saboda haka ta wurin sanin nan naka sai ka sa wannan ɗan’uwa marar ƙarfi wanda Kiristi ya mutu dominsa yă hallaka. 12 Sa’ad da ka rushe lamiri mai bi marar ƙarfi, ka yi wa Kiristi zunubi ke nan. 13 Saboda haka, in abin da nake ci zai sa ɗan’uwana yă yi zunubi, ba zan ƙara cin nama ba, don kada in sa shi yă yi tuntuɓe.

In Other Versions

1 Corinthians 8 in the ANGEFD

1 Corinthians 8 in the ANTPNG2D

1 Corinthians 8 in the AS21

1 Corinthians 8 in the BAGH

1 Corinthians 8 in the BBPNG

1 Corinthians 8 in the BBT1E

1 Corinthians 8 in the BDS

1 Corinthians 8 in the BEV

1 Corinthians 8 in the BHAD

1 Corinthians 8 in the BIB

1 Corinthians 8 in the BLPT

1 Corinthians 8 in the BNT

1 Corinthians 8 in the BNTABOOT

1 Corinthians 8 in the BNTLV

1 Corinthians 8 in the BOATCB

1 Corinthians 8 in the BOATCB2

1 Corinthians 8 in the BOBCV

1 Corinthians 8 in the BOCNT

1 Corinthians 8 in the BOECS

1 Corinthians 8 in the BOGWICC

1 Corinthians 8 in the BOHCV

1 Corinthians 8 in the BOHLNT

1 Corinthians 8 in the BOHNTLTAL

1 Corinthians 8 in the BOICB

1 Corinthians 8 in the BOILNTAP

1 Corinthians 8 in the BOITCV

1 Corinthians 8 in the BOKCV

1 Corinthians 8 in the BOKCV2

1 Corinthians 8 in the BOKHWOG

1 Corinthians 8 in the BOKSSV

1 Corinthians 8 in the BOLCB

1 Corinthians 8 in the BOLCB2

1 Corinthians 8 in the BOMCV

1 Corinthians 8 in the BONAV

1 Corinthians 8 in the BONCB

1 Corinthians 8 in the BONLT

1 Corinthians 8 in the BONUT2

1 Corinthians 8 in the BOPLNT

1 Corinthians 8 in the BOSCB

1 Corinthians 8 in the BOSNC

1 Corinthians 8 in the BOTLNT

1 Corinthians 8 in the BOVCB

1 Corinthians 8 in the BOYCB

1 Corinthians 8 in the BPBB

1 Corinthians 8 in the BPH

1 Corinthians 8 in the BSB

1 Corinthians 8 in the CCB

1 Corinthians 8 in the CUV

1 Corinthians 8 in the CUVS

1 Corinthians 8 in the DBT

1 Corinthians 8 in the DGDNT

1 Corinthians 8 in the DHNT

1 Corinthians 8 in the DNT

1 Corinthians 8 in the ELBE

1 Corinthians 8 in the EMTV

1 Corinthians 8 in the ESV

1 Corinthians 8 in the FBV

1 Corinthians 8 in the FEB

1 Corinthians 8 in the GGMNT

1 Corinthians 8 in the GNT

1 Corinthians 8 in the HARY

1 Corinthians 8 in the HNT

1 Corinthians 8 in the IRVA

1 Corinthians 8 in the IRVB

1 Corinthians 8 in the IRVG

1 Corinthians 8 in the IRVH

1 Corinthians 8 in the IRVK

1 Corinthians 8 in the IRVM

1 Corinthians 8 in the IRVM2

1 Corinthians 8 in the IRVO

1 Corinthians 8 in the IRVP

1 Corinthians 8 in the IRVT

1 Corinthians 8 in the IRVT2

1 Corinthians 8 in the IRVU

1 Corinthians 8 in the ISVN

1 Corinthians 8 in the JSNT

1 Corinthians 8 in the KAPI

1 Corinthians 8 in the KBT1ETNIK

1 Corinthians 8 in the KBV

1 Corinthians 8 in the KJV

1 Corinthians 8 in the KNFD

1 Corinthians 8 in the LBA

1 Corinthians 8 in the LBLA

1 Corinthians 8 in the LNT

1 Corinthians 8 in the LSV

1 Corinthians 8 in the MAAL

1 Corinthians 8 in the MBV

1 Corinthians 8 in the MBV2

1 Corinthians 8 in the MHNT

1 Corinthians 8 in the MKNFD

1 Corinthians 8 in the MNG

1 Corinthians 8 in the MNT

1 Corinthians 8 in the MNT2

1 Corinthians 8 in the MRS1T

1 Corinthians 8 in the NAA

1 Corinthians 8 in the NASB

1 Corinthians 8 in the NBLA

1 Corinthians 8 in the NBS

1 Corinthians 8 in the NBVTP

1 Corinthians 8 in the NET2

1 Corinthians 8 in the NIV11

1 Corinthians 8 in the NNT

1 Corinthians 8 in the NNT2

1 Corinthians 8 in the NNT3

1 Corinthians 8 in the PDDPT

1 Corinthians 8 in the PFNT

1 Corinthians 8 in the RMNT

1 Corinthians 8 in the SBIAS

1 Corinthians 8 in the SBIBS

1 Corinthians 8 in the SBIBS2

1 Corinthians 8 in the SBICS

1 Corinthians 8 in the SBIDS

1 Corinthians 8 in the SBIGS

1 Corinthians 8 in the SBIHS

1 Corinthians 8 in the SBIIS

1 Corinthians 8 in the SBIIS2

1 Corinthians 8 in the SBIIS3

1 Corinthians 8 in the SBIKS

1 Corinthians 8 in the SBIKS2

1 Corinthians 8 in the SBIMS

1 Corinthians 8 in the SBIOS

1 Corinthians 8 in the SBIPS

1 Corinthians 8 in the SBISS

1 Corinthians 8 in the SBITS

1 Corinthians 8 in the SBITS2

1 Corinthians 8 in the SBITS3

1 Corinthians 8 in the SBITS4

1 Corinthians 8 in the SBIUS

1 Corinthians 8 in the SBIVS

1 Corinthians 8 in the SBT

1 Corinthians 8 in the SBT1E

1 Corinthians 8 in the SCHL

1 Corinthians 8 in the SNT

1 Corinthians 8 in the SUSU

1 Corinthians 8 in the SUSU2

1 Corinthians 8 in the SYNO

1 Corinthians 8 in the TBIAOTANT

1 Corinthians 8 in the TBT1E

1 Corinthians 8 in the TBT1E2

1 Corinthians 8 in the TFTIP

1 Corinthians 8 in the TFTU

1 Corinthians 8 in the TGNTATF3T

1 Corinthians 8 in the THAI

1 Corinthians 8 in the TNFD

1 Corinthians 8 in the TNT

1 Corinthians 8 in the TNTIK

1 Corinthians 8 in the TNTIL

1 Corinthians 8 in the TNTIN

1 Corinthians 8 in the TNTIP

1 Corinthians 8 in the TNTIZ

1 Corinthians 8 in the TOMA

1 Corinthians 8 in the TTENT

1 Corinthians 8 in the UBG

1 Corinthians 8 in the UGV

1 Corinthians 8 in the UGV2

1 Corinthians 8 in the UGV3

1 Corinthians 8 in the VBL

1 Corinthians 8 in the VDCC

1 Corinthians 8 in the YALU

1 Corinthians 8 in the YAPE

1 Corinthians 8 in the YBVTP

1 Corinthians 8 in the ZBP