2 Corinthians 5 (BOHCB)

1 Yanzu mun san cewa in an hallaka tentin duniyan nan da muke ciki, muna da wani gini daga Allah, madawwamin gida a sama, wanda ba da hannuwan mutum ne suka gina shi ba. 2 Kafin nan muna nishi, da marmari a yi mana sutura da gidanmu na sama, 3 don sa’ad da aka yi mana sutura, ba za a same mu tsirara ba. 4 Sa’ad da muke zaune a cikin jikin nan na duniya, nishi muke domin matsuwar da muke sha, ba domin muna so mu rabu da jikinmu na wannan duniya ba ne, sai dai don so muke yi a suturta mu da na Sama, domin mai rai ya shafe mai mutuwa. 5 Allah ne ya yi mu domin wannan, ya kuma ba mu Ruhu a matsayin abin ajiya, yana kuma tabbatar da abin da zai zo nan gaba. 6 Saboda haka, kullum muna da tabbaci mun kuma san cewa, muddin muna a duniya cikin jikin nan, ana raba mu da Ubangiji. 7 Rayuwa bangaskiya muke, ba ta ganin ido ba. 8 Ina cewa muna da tabbaci, za mu fi so mu rabu da jikin nan, mu kuma kasance a sama tare da Ubangiji. 9 Saboda haka, niyyarmu ita ce, mu gamshe shi, ko muna a duniya cikin jikin nan, ko ba mu nan. 10 Gama dole dukanmu mu bayyana a gaban kujerar shari’ar Kiristi, domin kowannenmu yă karɓi ladan aikin da ya yi a wannan jiki, ko mai kyau ne ko marar kyau. 11 To, da yake mun san ko mene tsoron Ubangiji yake, muna ƙoƙari mu rinjaye mutane. Yadda muke kuwa, yana sane a sarari ga Allah, ina kuma fata yana nan a sarari a lamirinku. 12 Ba ƙoƙari muke mu yabe kanmu a gare ku ba ne, sai dai muna ba ku damar yin taƙama da mu ne, don ku sami amsar da za ku ba wa waɗanda suke taƙama da abin da ake gani ne, a maimakon abin da yake cikin zuciya. 13 In hankalinmu a taɓe yake, ai, saboda Allah ne, in kuwa cikin hankalinmu muke, ai, saboda ku ne. 14 Ƙaunar Kiristi a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu. 15 Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin kada waɗanda suke rayuwa kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su. 16 Saboda haka, daga yanzu zuwa nan gaba, ba mu ƙara ɗaukan wani mutum bisa ga ganin duniya ba. Ko da yake a dā, mun ɗauki Kiristi haka, amma yanzu mun daina yin haka. 17 Saboda haka, duk wanda yake cikin Kiristi, sabuwar halitta ce, tsohon al’amari ya shuɗe, sabon ya zo! 18 Duk wannan kuwa daga Allah ne, wanda ya sulhunta mu da kansa ta wurin Kiristi, ya kuma ba mu hidimar sulhu, 19 wato, Allah ya sulhunta duniya zuwa kansa ta wurin Kiristi, ba ya lissafta zunuban mutane a kansu. Ya kuma danƙa mana saƙon sulhu. 20 Saboda haka, mu jakadu ne na Kiristi, sai ka ce Allah kansa yake magana ta wurinmu. Muna roƙonku a madadin Kiristi. Ku sulhuntu da Allah. 21 Shi da bai san zunubi ba, Allah ya mai da shi kamar hadayar zunubi saboda mu, domin mu sami adalcin Allah ta wurinsa.

In Other Versions

2 Corinthians 5 in the ANGEFD

2 Corinthians 5 in the ANTPNG2D

2 Corinthians 5 in the AS21

2 Corinthians 5 in the BAGH

2 Corinthians 5 in the BBPNG

2 Corinthians 5 in the BBT1E

2 Corinthians 5 in the BDS

2 Corinthians 5 in the BEV

2 Corinthians 5 in the BHAD

2 Corinthians 5 in the BIB

2 Corinthians 5 in the BLPT

2 Corinthians 5 in the BNT

2 Corinthians 5 in the BNTABOOT

2 Corinthians 5 in the BNTLV

2 Corinthians 5 in the BOATCB

2 Corinthians 5 in the BOATCB2

2 Corinthians 5 in the BOBCV

2 Corinthians 5 in the BOCNT

2 Corinthians 5 in the BOECS

2 Corinthians 5 in the BOGWICC

2 Corinthians 5 in the BOHCV

2 Corinthians 5 in the BOHLNT

2 Corinthians 5 in the BOHNTLTAL

2 Corinthians 5 in the BOICB

2 Corinthians 5 in the BOILNTAP

2 Corinthians 5 in the BOITCV

2 Corinthians 5 in the BOKCV

2 Corinthians 5 in the BOKCV2

2 Corinthians 5 in the BOKHWOG

2 Corinthians 5 in the BOKSSV

2 Corinthians 5 in the BOLCB

2 Corinthians 5 in the BOLCB2

2 Corinthians 5 in the BOMCV

2 Corinthians 5 in the BONAV

2 Corinthians 5 in the BONCB

2 Corinthians 5 in the BONLT

2 Corinthians 5 in the BONUT2

2 Corinthians 5 in the BOPLNT

2 Corinthians 5 in the BOSCB

2 Corinthians 5 in the BOSNC

2 Corinthians 5 in the BOTLNT

2 Corinthians 5 in the BOVCB

2 Corinthians 5 in the BOYCB

2 Corinthians 5 in the BPBB

2 Corinthians 5 in the BPH

2 Corinthians 5 in the BSB

2 Corinthians 5 in the CCB

2 Corinthians 5 in the CUV

2 Corinthians 5 in the CUVS

2 Corinthians 5 in the DBT

2 Corinthians 5 in the DGDNT

2 Corinthians 5 in the DHNT

2 Corinthians 5 in the DNT

2 Corinthians 5 in the ELBE

2 Corinthians 5 in the EMTV

2 Corinthians 5 in the ESV

2 Corinthians 5 in the FBV

2 Corinthians 5 in the FEB

2 Corinthians 5 in the GGMNT

2 Corinthians 5 in the GNT

2 Corinthians 5 in the HARY

2 Corinthians 5 in the HNT

2 Corinthians 5 in the IRVA

2 Corinthians 5 in the IRVB

2 Corinthians 5 in the IRVG

2 Corinthians 5 in the IRVH

2 Corinthians 5 in the IRVK

2 Corinthians 5 in the IRVM

2 Corinthians 5 in the IRVM2

2 Corinthians 5 in the IRVO

2 Corinthians 5 in the IRVP

2 Corinthians 5 in the IRVT

2 Corinthians 5 in the IRVT2

2 Corinthians 5 in the IRVU

2 Corinthians 5 in the ISVN

2 Corinthians 5 in the JSNT

2 Corinthians 5 in the KAPI

2 Corinthians 5 in the KBT1ETNIK

2 Corinthians 5 in the KBV

2 Corinthians 5 in the KJV

2 Corinthians 5 in the KNFD

2 Corinthians 5 in the LBA

2 Corinthians 5 in the LBLA

2 Corinthians 5 in the LNT

2 Corinthians 5 in the LSV

2 Corinthians 5 in the MAAL

2 Corinthians 5 in the MBV

2 Corinthians 5 in the MBV2

2 Corinthians 5 in the MHNT

2 Corinthians 5 in the MKNFD

2 Corinthians 5 in the MNG

2 Corinthians 5 in the MNT

2 Corinthians 5 in the MNT2

2 Corinthians 5 in the MRS1T

2 Corinthians 5 in the NAA

2 Corinthians 5 in the NASB

2 Corinthians 5 in the NBLA

2 Corinthians 5 in the NBS

2 Corinthians 5 in the NBVTP

2 Corinthians 5 in the NET2

2 Corinthians 5 in the NIV11

2 Corinthians 5 in the NNT

2 Corinthians 5 in the NNT2

2 Corinthians 5 in the NNT3

2 Corinthians 5 in the PDDPT

2 Corinthians 5 in the PFNT

2 Corinthians 5 in the RMNT

2 Corinthians 5 in the SBIAS

2 Corinthians 5 in the SBIBS

2 Corinthians 5 in the SBIBS2

2 Corinthians 5 in the SBICS

2 Corinthians 5 in the SBIDS

2 Corinthians 5 in the SBIGS

2 Corinthians 5 in the SBIHS

2 Corinthians 5 in the SBIIS

2 Corinthians 5 in the SBIIS2

2 Corinthians 5 in the SBIIS3

2 Corinthians 5 in the SBIKS

2 Corinthians 5 in the SBIKS2

2 Corinthians 5 in the SBIMS

2 Corinthians 5 in the SBIOS

2 Corinthians 5 in the SBIPS

2 Corinthians 5 in the SBISS

2 Corinthians 5 in the SBITS

2 Corinthians 5 in the SBITS2

2 Corinthians 5 in the SBITS3

2 Corinthians 5 in the SBITS4

2 Corinthians 5 in the SBIUS

2 Corinthians 5 in the SBIVS

2 Corinthians 5 in the SBT

2 Corinthians 5 in the SBT1E

2 Corinthians 5 in the SCHL

2 Corinthians 5 in the SNT

2 Corinthians 5 in the SUSU

2 Corinthians 5 in the SUSU2

2 Corinthians 5 in the SYNO

2 Corinthians 5 in the TBIAOTANT

2 Corinthians 5 in the TBT1E

2 Corinthians 5 in the TBT1E2

2 Corinthians 5 in the TFTIP

2 Corinthians 5 in the TFTU

2 Corinthians 5 in the TGNTATF3T

2 Corinthians 5 in the THAI

2 Corinthians 5 in the TNFD

2 Corinthians 5 in the TNT

2 Corinthians 5 in the TNTIK

2 Corinthians 5 in the TNTIL

2 Corinthians 5 in the TNTIN

2 Corinthians 5 in the TNTIP

2 Corinthians 5 in the TNTIZ

2 Corinthians 5 in the TOMA

2 Corinthians 5 in the TTENT

2 Corinthians 5 in the UBG

2 Corinthians 5 in the UGV

2 Corinthians 5 in the UGV2

2 Corinthians 5 in the UGV3

2 Corinthians 5 in the VBL

2 Corinthians 5 in the VDCC

2 Corinthians 5 in the YALU

2 Corinthians 5 in the YAPE

2 Corinthians 5 in the YBVTP

2 Corinthians 5 in the ZBP