Romans 16 (BOHCB)
1 Ina gabatar muku da ’yar’uwarmu Fibi, baranyar ikkilisiya a Kenkireya. 2 Ina roƙonku ku karɓe ta a cikin Ubangiji yadda ya dace a karɓi tsarkaka a kuma ba ta kowane irin taimakon da take bukata daga wurinku, gama ta zama mai taimako ƙwarai ga mutane masu yawa, haɗe da ni ma. 3 Ku gai da Firiskila da Akwila, abokan aikina cikin Kiristi Yesu. 4 Sun yi kasai da ransu saboda ni. Ba ni kaɗai nake musu godiya ba amma har ma da dukan ikkilisiyoyin Al’ummai. 5 Ku kuma gai da ikkilisiyar da take haɗuwa a gidansu.Ku gai da ƙaunataccen abokina Efenetus, wanda ya zama na farko a karɓar Kiristi a lardin Asiya. 6 Ku gai da Maryamu wadda ta yi muku aiki tuƙuru. 7 Ku gai da Anduronikus da Yuniyas, dangina waɗanda aka daure a kurkuku tare da ni. Su fitattu ne sosai a cikin manzanni, sun riga ni zama masu bin Kiristi. 8 Ku gai da Amfiliyatus, ƙaunataccena a cikin Ubangiji. 9 Ku gai da Urbanus, abokin aikinmu cikin Kiristi, da kuma ƙaunataccen abokina Sitakis. 10 Ku gai da Afelles wanda amincinsa cikin Kiristi tabbatacce ne.Ku gai da iyalin gidan Aristobulus. 11 Ku gai da ɗan’uwana, Hirodiyon.Ku gai da iyalin gidan Narkissus da suke cikin Ubangiji. 12 Ku gai da Tiryifena da Tiryifosa, matan nan da suke aiki tuƙuru cikin Ubangiji.Ku gai da ƙaunatacciyata Fersis, wata matan da ta yi aiki tuƙuru cikin Ubangiji. 13 Ku gai da Rufus zaɓaɓɓe cikin Ubangiji, da kuma mahaifiyarsa, wadda ta zama kamar mahaifiya a gare ni. 14 Ku gai da Asinkiritus, Filegon, Hermes, Faturobas, Hermas da kuma ’yan’uwan da suke tare da su. 15 Ku gai da Filologus, Yuliya, Nereyus da ’yar’uwarsa, da kuma Olimfas da dukan tsarkakan da suke tare da su. 16 Ku gaggai da juna da sumba mai tsarki.Dukan ikkilisiyoyin Kiristi suna gaishe ku. 17 Ina roƙonku, ’yan’uwa, ku yi hankali fa da masu raba tsakani, saɓanin koyarwar da kuka koya, suna sa tuntuɓe. Ku yi nesa da su. 18 Gama irin waɗannan mutane ba sa bautar Ubangijinmu Kiristi, sai dai cikinsu. Ta wurin yaudara da kuma daɗin baki, suna ruɗin marasa wayo. 19 Kowa ya riga ya ji game da biyayyarku, don haka ina cike da farin ciki game da ku; amma ina so ku zama masu hikima game da abin da yake nagari, ku kuma zama marasa laifi ga abin da yake mugu. 20 Allah na salama zai tattake Shaiɗan ba da daɗewa ba yă kuma sa shi a ƙarƙashin sawunku. Alherin Ubangijinmu Yesu kuma yă kasance tare da ku. 21 Timoti, abokin aikina, yana gai da ku, haka ma Lusiyus, Yason, da Sosifater, dangina. 22 Ni, Tertiyus, wanda ya rubuta wannan wasiƙa, ina gai da ku cikin Ubangiji. 23 Gayus, mai masauƙina, mai kuma saukar da dukan ’yan Ikkilisiya, yana gaishe ku.Erastus, mai bi da ayyukan jama’ar gari, da kuma ɗan’uwanmu Kwartus, suna gaishe ku. 25 Ɗaukaka ta tabbata ga mai ikon ƙarfafa ku bisa ga bisharata, bisa ga wa’azin Yesu Kiristi, wadda ta gare ta ne aka bayyana asirin nan da yake ɓoye tun fil azal, 26 amma yanzu kuwa aka bayyana, aka kuma sanar ta wurin rubuce-rubucen annabawa bisa ga umarnin Allah madawwami, domin dukan al’ummai su gaskata su kuma yi masa biyayya 27 ɗaukaka ta tabbata har abada ga Allah, wanda shi ne kaɗai mai hikima ta wurin Yesu Kiristi! Amin.
In Other Versions
Romans 16 in the ANGEFD
Romans 16 in the ANTPNG2D
Romans 16 in the AS21
Romans 16 in the BAGH
Romans 16 in the BBPNG
Romans 16 in the BBT1E
Romans 16 in the BDS
Romans 16 in the BEV
Romans 16 in the BHAD
Romans 16 in the BIB
Romans 16 in the BLPT
Romans 16 in the BNT
Romans 16 in the BNTABOOT
Romans 16 in the BNTLV
Romans 16 in the BOATCB
Romans 16 in the BOATCB2
Romans 16 in the BOBCV
Romans 16 in the BOCNT
Romans 16 in the BOECS
Romans 16 in the BOGWICC
Romans 16 in the BOHCV
Romans 16 in the BOHLNT
Romans 16 in the BOHNTLTAL
Romans 16 in the BOICB
Romans 16 in the BOILNTAP
Romans 16 in the BOITCV
Romans 16 in the BOKCV
Romans 16 in the BOKCV2
Romans 16 in the BOKHWOG
Romans 16 in the BOKSSV
Romans 16 in the BOLCB
Romans 16 in the BOLCB2
Romans 16 in the BOMCV
Romans 16 in the BONAV
Romans 16 in the BONCB
Romans 16 in the BONLT
Romans 16 in the BONUT2
Romans 16 in the BOPLNT
Romans 16 in the BOSCB
Romans 16 in the BOSNC
Romans 16 in the BOTLNT
Romans 16 in the BOVCB
Romans 16 in the BOYCB
Romans 16 in the BPBB
Romans 16 in the BPH
Romans 16 in the BSB
Romans 16 in the CCB
Romans 16 in the CUV
Romans 16 in the CUVS
Romans 16 in the DBT
Romans 16 in the DGDNT
Romans 16 in the DHNT
Romans 16 in the DNT
Romans 16 in the ELBE
Romans 16 in the EMTV
Romans 16 in the ESV
Romans 16 in the FBV
Romans 16 in the FEB
Romans 16 in the GGMNT
Romans 16 in the GNT
Romans 16 in the HARY
Romans 16 in the HNT
Romans 16 in the IRVA
Romans 16 in the IRVB
Romans 16 in the IRVG
Romans 16 in the IRVH
Romans 16 in the IRVK
Romans 16 in the IRVM
Romans 16 in the IRVM2
Romans 16 in the IRVO
Romans 16 in the IRVP
Romans 16 in the IRVT
Romans 16 in the IRVT2
Romans 16 in the IRVU
Romans 16 in the ISVN
Romans 16 in the JSNT
Romans 16 in the KAPI
Romans 16 in the KBT1ETNIK
Romans 16 in the KBV
Romans 16 in the KJV
Romans 16 in the KNFD
Romans 16 in the LBA
Romans 16 in the LBLA
Romans 16 in the LNT
Romans 16 in the LSV
Romans 16 in the MAAL
Romans 16 in the MBV
Romans 16 in the MBV2
Romans 16 in the MHNT
Romans 16 in the MKNFD
Romans 16 in the MNG
Romans 16 in the MNT
Romans 16 in the MNT2
Romans 16 in the MRS1T
Romans 16 in the NAA
Romans 16 in the NASB
Romans 16 in the NBLA
Romans 16 in the NBS
Romans 16 in the NBVTP
Romans 16 in the NET2
Romans 16 in the NIV11
Romans 16 in the NNT
Romans 16 in the NNT2
Romans 16 in the NNT3
Romans 16 in the PDDPT
Romans 16 in the PFNT
Romans 16 in the RMNT
Romans 16 in the SBIAS
Romans 16 in the SBIBS
Romans 16 in the SBIBS2
Romans 16 in the SBICS
Romans 16 in the SBIDS
Romans 16 in the SBIGS
Romans 16 in the SBIHS
Romans 16 in the SBIIS
Romans 16 in the SBIIS2
Romans 16 in the SBIIS3
Romans 16 in the SBIKS
Romans 16 in the SBIKS2
Romans 16 in the SBIMS
Romans 16 in the SBIOS
Romans 16 in the SBIPS
Romans 16 in the SBISS
Romans 16 in the SBITS
Romans 16 in the SBITS2
Romans 16 in the SBITS3
Romans 16 in the SBITS4
Romans 16 in the SBIUS
Romans 16 in the SBIVS
Romans 16 in the SBT
Romans 16 in the SBT1E
Romans 16 in the SCHL
Romans 16 in the SNT
Romans 16 in the SUSU
Romans 16 in the SUSU2
Romans 16 in the SYNO
Romans 16 in the TBIAOTANT
Romans 16 in the TBT1E
Romans 16 in the TBT1E2
Romans 16 in the TFTIP
Romans 16 in the TFTU
Romans 16 in the TGNTATF3T
Romans 16 in the THAI
Romans 16 in the TNFD
Romans 16 in the TNT
Romans 16 in the TNTIK
Romans 16 in the TNTIL
Romans 16 in the TNTIN
Romans 16 in the TNTIP
Romans 16 in the TNTIZ
Romans 16 in the TOMA
Romans 16 in the TTENT
Romans 16 in the UBG
Romans 16 in the UGV
Romans 16 in the UGV2
Romans 16 in the UGV3
Romans 16 in the VBL
Romans 16 in the VDCC
Romans 16 in the YALU
Romans 16 in the YAPE
Romans 16 in the YBVTP
Romans 16 in the ZBP