Hebrews 8 (BOHCB)
1 Abin da muke magana a nan shi ne, muna da irin wannan babban firist, wanda ya zauna a hannun dama na kursiyin Maɗaukaki a sama, 2 wanda yake hidima a cikin wuri mai tsarki, tabanakul na gaskiya wanda Ubangiji ne ya kafa, ba mutum ba. 3 Da yake dole kowane babban firist da aka naɗa yă miƙa baye-baye da hadayu, haka ma wannan ya bukaci yă kasance da abin da zai miƙa. 4 Da a ce yana a duniya ne, da bai zama firist ba, domin a nan akwai mutanen da doka ta naɗa don su miƙa baye-baye. 5 Suna hidima a cikin tsattsarkan wuri wanda yake hoto da kuma siffar abin da yake cikin sama. Shi ya sa aka gargaɗi Musa sa’ad da yana dab da gina tabanakul cewa, “Ka lura fa, ka yi kome daidai bisa ga zānen da aka nuna maka a kan dutsen.” 6 Amma hidimar da Yesu ya karɓa tana da fifiko a kan tasu, kamar yadda alkawarin da shi ne yake matsakanci ya fi na dā fifiko nesa, an kuma kafa shi a kan alkawura mafi kyau. 7 Gama da a ce alkawari na fari ba shi da wani laifi, da ba sai an sāke neman wani ba. 8 Amma Allah ya sami mutane da laifi ya ce,“Ina gaya muku lokaci yana zuwa,sa’ad da zan yi sabon alkawarida gidan Isra’ilada kuma gidan Yahuda. 9 Ba zai zama kamar irin alkawarinda na yi da kakanni-kakanninsusa’ad da na kama hannunsudon in fitar da su daga Masar ba,domin ba su yi aminci da alkawarina ba,sai na juya musu baya,in ji Ubangiji. 10 Wannan shi ne alkawarin da zan yi da gidan Isra’ila,bayan lokacin nan,in ji Ubangiji.Zan sa dokokina a cikin zukatansu,in kuma rubuta su a kan zukatansu.Zan zama Allahnsu,su kuwa za su zama mutanena. 11 Mutum ba zai ƙara koya wa maƙwabcinsa ba,balle mutum yă ce wa ɗan’uwansa, ‘Ka san Ubangiji,’domin dukansu za su san ni,daga ƙaraminsu zuwa babba. 12 Gama zan gafarta muguntarsuba zan kuma ƙara tuna da zunubansu ba.” 13 Ta wurin kira wannan alkawari “sabo,” ya mai da na farin tsoho ke nan; abin da yake tsoho yana kuma daɗa tsufa, zai shuɗe nan ba da daɗewa ba.
In Other Versions
Hebrews 8 in the ANGEFD
Hebrews 8 in the ANTPNG2D
Hebrews 8 in the AS21
Hebrews 8 in the BAGH
Hebrews 8 in the BBPNG
Hebrews 8 in the BBT1E
Hebrews 8 in the BDS
Hebrews 8 in the BEV
Hebrews 8 in the BHAD
Hebrews 8 in the BIB
Hebrews 8 in the BLPT
Hebrews 8 in the BNT
Hebrews 8 in the BNTABOOT
Hebrews 8 in the BNTLV
Hebrews 8 in the BOATCB
Hebrews 8 in the BOATCB2
Hebrews 8 in the BOBCV
Hebrews 8 in the BOCNT
Hebrews 8 in the BOECS
Hebrews 8 in the BOGWICC
Hebrews 8 in the BOHCV
Hebrews 8 in the BOHLNT
Hebrews 8 in the BOHNTLTAL
Hebrews 8 in the BOICB
Hebrews 8 in the BOILNTAP
Hebrews 8 in the BOITCV
Hebrews 8 in the BOKCV
Hebrews 8 in the BOKCV2
Hebrews 8 in the BOKHWOG
Hebrews 8 in the BOKSSV
Hebrews 8 in the BOLCB
Hebrews 8 in the BOLCB2
Hebrews 8 in the BOMCV
Hebrews 8 in the BONAV
Hebrews 8 in the BONCB
Hebrews 8 in the BONLT
Hebrews 8 in the BONUT2
Hebrews 8 in the BOPLNT
Hebrews 8 in the BOSCB
Hebrews 8 in the BOSNC
Hebrews 8 in the BOTLNT
Hebrews 8 in the BOVCB
Hebrews 8 in the BOYCB
Hebrews 8 in the BPBB
Hebrews 8 in the BPH
Hebrews 8 in the BSB
Hebrews 8 in the CCB
Hebrews 8 in the CUV
Hebrews 8 in the CUVS
Hebrews 8 in the DBT
Hebrews 8 in the DGDNT
Hebrews 8 in the DHNT
Hebrews 8 in the DNT
Hebrews 8 in the ELBE
Hebrews 8 in the EMTV
Hebrews 8 in the ESV
Hebrews 8 in the FBV
Hebrews 8 in the FEB
Hebrews 8 in the GGMNT
Hebrews 8 in the GNT
Hebrews 8 in the HARY
Hebrews 8 in the HNT
Hebrews 8 in the IRVA
Hebrews 8 in the IRVB
Hebrews 8 in the IRVG
Hebrews 8 in the IRVH
Hebrews 8 in the IRVK
Hebrews 8 in the IRVM
Hebrews 8 in the IRVM2
Hebrews 8 in the IRVO
Hebrews 8 in the IRVP
Hebrews 8 in the IRVT
Hebrews 8 in the IRVT2
Hebrews 8 in the IRVU
Hebrews 8 in the ISVN
Hebrews 8 in the JSNT
Hebrews 8 in the KAPI
Hebrews 8 in the KBT1ETNIK
Hebrews 8 in the KBV
Hebrews 8 in the KJV
Hebrews 8 in the KNFD
Hebrews 8 in the LBA
Hebrews 8 in the LBLA
Hebrews 8 in the LNT
Hebrews 8 in the LSV
Hebrews 8 in the MAAL
Hebrews 8 in the MBV
Hebrews 8 in the MBV2
Hebrews 8 in the MHNT
Hebrews 8 in the MKNFD
Hebrews 8 in the MNG
Hebrews 8 in the MNT
Hebrews 8 in the MNT2
Hebrews 8 in the MRS1T
Hebrews 8 in the NAA
Hebrews 8 in the NASB
Hebrews 8 in the NBLA
Hebrews 8 in the NBS
Hebrews 8 in the NBVTP
Hebrews 8 in the NET2
Hebrews 8 in the NIV11
Hebrews 8 in the NNT
Hebrews 8 in the NNT2
Hebrews 8 in the NNT3
Hebrews 8 in the PDDPT
Hebrews 8 in the PFNT
Hebrews 8 in the RMNT
Hebrews 8 in the SBIAS
Hebrews 8 in the SBIBS
Hebrews 8 in the SBIBS2
Hebrews 8 in the SBICS
Hebrews 8 in the SBIDS
Hebrews 8 in the SBIGS
Hebrews 8 in the SBIHS
Hebrews 8 in the SBIIS
Hebrews 8 in the SBIIS2
Hebrews 8 in the SBIIS3
Hebrews 8 in the SBIKS
Hebrews 8 in the SBIKS2
Hebrews 8 in the SBIMS
Hebrews 8 in the SBIOS
Hebrews 8 in the SBIPS
Hebrews 8 in the SBISS
Hebrews 8 in the SBITS
Hebrews 8 in the SBITS2
Hebrews 8 in the SBITS3
Hebrews 8 in the SBITS4
Hebrews 8 in the SBIUS
Hebrews 8 in the SBIVS
Hebrews 8 in the SBT
Hebrews 8 in the SBT1E
Hebrews 8 in the SCHL
Hebrews 8 in the SNT
Hebrews 8 in the SUSU
Hebrews 8 in the SUSU2
Hebrews 8 in the SYNO
Hebrews 8 in the TBIAOTANT
Hebrews 8 in the TBT1E
Hebrews 8 in the TBT1E2
Hebrews 8 in the TFTIP
Hebrews 8 in the TFTU
Hebrews 8 in the TGNTATF3T
Hebrews 8 in the THAI
Hebrews 8 in the TNFD
Hebrews 8 in the TNT
Hebrews 8 in the TNTIK
Hebrews 8 in the TNTIL
Hebrews 8 in the TNTIN
Hebrews 8 in the TNTIP
Hebrews 8 in the TNTIZ
Hebrews 8 in the TOMA
Hebrews 8 in the TTENT
Hebrews 8 in the UBG
Hebrews 8 in the UGV
Hebrews 8 in the UGV2
Hebrews 8 in the UGV3
Hebrews 8 in the VBL
Hebrews 8 in the VDCC
Hebrews 8 in the YALU
Hebrews 8 in the YAPE
Hebrews 8 in the YBVTP
Hebrews 8 in the ZBP