Matthew 1 (BOHCB)

1 Tarihin da aka rubuta game da asalin Yesu Kiristi ɗan Dawuda, ɗan Ibrahim. 2 Ibrahim ya haifi Ishaku,Ishaku ya haifi Yaƙub,Yaƙub ya haifi Yahuda da ’yan’uwansa, 3 Yahuda ya haifi Ferez da Zera, waɗanda Tamar ce mahaifiyarsu;Ferez ya haifi Hezron,Hezron ya haifi Ram, 4 Ram ya haifi Amminadab,Amminadab ya haifi Nashon,Nashon ya haifi Salmon, 5 Salmon ya haifi Bowaz, wanda Rahab ce mahaifiyarsa,Bowaz ya haifi Obed, wanda Rut ce mahaifiyarsa,Obed ya haifi Yesse, 6 Yesse kuwa ya haifi Sarki Dawuda. Dawuda ya haifi Solomon, wanda matar Uriya ce mahaifiyarsa. 7 Solomon ya haifi Rehobowam,Rehobowam ya haifi Abiya,Abiya ya haifi Asa, 8 Asa ya haifi Yehoshafat,Yehoshafat ya haifi Yehoram,Yehoram ya haifi Azariya, 9 Azariya ya haifi Yotam,Yotam ya haifi Ahaz,Ahaz ya haifi Hezekiya, 10 Hezekiya ya haifi Manasse,Manasse ya haifi Amon,Amon ya haifi Yosiya, 11 Yosiya kuma ya haifi Yekoniya da ’yan’uwansa a lokacin da aka kwashe su zuwa bauta a Babilon. 12 Bayan an kwashe su zuwa bauta a Babilon.Yekoniya ya haifi Sheyaltiyel,Sheyaltiyel ya haifi Zerubbabel, 13 Zerubbabel ya haifi Abiyud,Abiyud ya haifi Eliyakim,Eliyakim ya haifi Azor, 14 Azor ya haifi Zadok,Zadok ya haifi Akim,Akim kuma ya haifi Eliyud, 15 Eliyud ya haifi Eleyazar,Eleyazar ya haifi Mattan,Mattan ya haifi Yaƙub, 16 Yaƙub ya haifi Yusuf, mijin Maryamu, wadda ta haifi Yesu, wanda ake kira Kiristi. 17 Ta haka akwai zuriya goma sha huɗu ke nan duka-duka daga lokacin Ibrahim zuwa lokacin Dawuda, goma sha huɗu kuma daga Dawuda zuwa bauta a Babilon, goma sha huɗu kuma daga bauta a Babilon zuwa Kiristi. 18 Ga yadda haihuwar Yesu Kiristi ta kasance. An yi alkawarin auren mahaifiyarsa Maryamu, ga Yusuf. Amma tun kafin su zama miji da mata, sai aka tarar Maryamu tana da ciki, ta wurin Ruhu Mai Tsarki. 19 Yusuf mijinta, da yake shi mai adalci ne, bai so yă ba ta kunya, yă tone mata asiri a fili ba, sai ya yi tunani yă sake ta a ɓoye. 20 Amma yana cikin wannan tunani, sai wani mala’ikan Ubangiji ya bayyana masa cikin mafarki ya ce, “Yusuf ɗan Dawuda, kada ka ji tsoron ɗaukan Maryamu zuwa gidanka a matsayin matarka, gama cikin nan nata, daga wurin Ruhu Mai Tsarki ne. 21 Za tă haifi ɗa, za ka kuma sa masa suna Yesu, gama shi ne zai ceci mutanensa daga zunubansu.” 22 Duk wannan ya faru ne, don a cika abin da Ubangiji ya faɗi ta bakin annabin cewa, 23 “Ga shi budurwa za tă yi ciki, za tă haifi ɗa, kuma za a kira shi Immanuwel” (wanda yake nufin “Allah tare da mu”). 24 Da Yusuf ya farka daga barci, sai ya bi umarnin mala’ikan Ubangiji, ya ɗauki Maryamu zuwa gida a matsayin matarsa. 25 Amma bai kwana da ita ba, sai bayan da ta haifi ɗan. Ya kuwa sa masa suna Yesu.

In Other Versions

Matthew 1 in the ANGEFD

Matthew 1 in the ANTPNG2D

Matthew 1 in the AS21

Matthew 1 in the BAGH

Matthew 1 in the BBPNG

Matthew 1 in the BBT1E

Matthew 1 in the BDS

Matthew 1 in the BEV

Matthew 1 in the BHAD

Matthew 1 in the BIB

Matthew 1 in the BLPT

Matthew 1 in the BNT

Matthew 1 in the BNTABOOT

Matthew 1 in the BNTLV

Matthew 1 in the BOATCB

Matthew 1 in the BOATCB2

Matthew 1 in the BOBCV

Matthew 1 in the BOCNT

Matthew 1 in the BOECS

Matthew 1 in the BOGWICC

Matthew 1 in the BOHCV

Matthew 1 in the BOHLNT

Matthew 1 in the BOHNTLTAL

Matthew 1 in the BOICB

Matthew 1 in the BOILNTAP

Matthew 1 in the BOITCV

Matthew 1 in the BOKCV

Matthew 1 in the BOKCV2

Matthew 1 in the BOKHWOG

Matthew 1 in the BOKSSV

Matthew 1 in the BOLCB

Matthew 1 in the BOLCB2

Matthew 1 in the BOMCV

Matthew 1 in the BONAV

Matthew 1 in the BONCB

Matthew 1 in the BONLT

Matthew 1 in the BONUT2

Matthew 1 in the BOPLNT

Matthew 1 in the BOSCB

Matthew 1 in the BOSNC

Matthew 1 in the BOTLNT

Matthew 1 in the BOVCB

Matthew 1 in the BOYCB

Matthew 1 in the BPBB

Matthew 1 in the BPH

Matthew 1 in the BSB

Matthew 1 in the CCB

Matthew 1 in the CUV

Matthew 1 in the CUVS

Matthew 1 in the DBT

Matthew 1 in the DGDNT

Matthew 1 in the DHNT

Matthew 1 in the DNT

Matthew 1 in the ELBE

Matthew 1 in the EMTV

Matthew 1 in the ESV

Matthew 1 in the FBV

Matthew 1 in the FEB

Matthew 1 in the GGMNT

Matthew 1 in the GNT

Matthew 1 in the HARY

Matthew 1 in the HNT

Matthew 1 in the IRVA

Matthew 1 in the IRVB

Matthew 1 in the IRVG

Matthew 1 in the IRVH

Matthew 1 in the IRVK

Matthew 1 in the IRVM

Matthew 1 in the IRVM2

Matthew 1 in the IRVO

Matthew 1 in the IRVP

Matthew 1 in the IRVT

Matthew 1 in the IRVT2

Matthew 1 in the IRVU

Matthew 1 in the ISVN

Matthew 1 in the JSNT

Matthew 1 in the KAPI

Matthew 1 in the KBT1ETNIK

Matthew 1 in the KBV

Matthew 1 in the KJV

Matthew 1 in the KNFD

Matthew 1 in the LBA

Matthew 1 in the LBLA

Matthew 1 in the LNT

Matthew 1 in the LSV

Matthew 1 in the MAAL

Matthew 1 in the MBV

Matthew 1 in the MBV2

Matthew 1 in the MHNT

Matthew 1 in the MKNFD

Matthew 1 in the MNG

Matthew 1 in the MNT

Matthew 1 in the MNT2

Matthew 1 in the MRS1T

Matthew 1 in the NAA

Matthew 1 in the NASB

Matthew 1 in the NBLA

Matthew 1 in the NBS

Matthew 1 in the NBVTP

Matthew 1 in the NET2

Matthew 1 in the NIV11

Matthew 1 in the NNT

Matthew 1 in the NNT2

Matthew 1 in the NNT3

Matthew 1 in the PDDPT

Matthew 1 in the PFNT

Matthew 1 in the RMNT

Matthew 1 in the SBIAS

Matthew 1 in the SBIBS

Matthew 1 in the SBIBS2

Matthew 1 in the SBICS

Matthew 1 in the SBIDS

Matthew 1 in the SBIGS

Matthew 1 in the SBIHS

Matthew 1 in the SBIIS

Matthew 1 in the SBIIS2

Matthew 1 in the SBIIS3

Matthew 1 in the SBIKS

Matthew 1 in the SBIKS2

Matthew 1 in the SBIMS

Matthew 1 in the SBIOS

Matthew 1 in the SBIPS

Matthew 1 in the SBISS

Matthew 1 in the SBITS

Matthew 1 in the SBITS2

Matthew 1 in the SBITS3

Matthew 1 in the SBITS4

Matthew 1 in the SBIUS

Matthew 1 in the SBIVS

Matthew 1 in the SBT

Matthew 1 in the SBT1E

Matthew 1 in the SCHL

Matthew 1 in the SNT

Matthew 1 in the SUSU

Matthew 1 in the SUSU2

Matthew 1 in the SYNO

Matthew 1 in the TBIAOTANT

Matthew 1 in the TBT1E

Matthew 1 in the TBT1E2

Matthew 1 in the TFTIP

Matthew 1 in the TFTU

Matthew 1 in the TGNTATF3T

Matthew 1 in the THAI

Matthew 1 in the TNFD

Matthew 1 in the TNT

Matthew 1 in the TNTIK

Matthew 1 in the TNTIL

Matthew 1 in the TNTIN

Matthew 1 in the TNTIP

Matthew 1 in the TNTIZ

Matthew 1 in the TOMA

Matthew 1 in the TTENT

Matthew 1 in the UBG

Matthew 1 in the UGV

Matthew 1 in the UGV2

Matthew 1 in the UGV3

Matthew 1 in the VBL

Matthew 1 in the VDCC

Matthew 1 in the YALU

Matthew 1 in the YAPE

Matthew 1 in the YBVTP

Matthew 1 in the ZBP