Revelation 5 (BOHCB)
1 Sa’an nan na ga a hannun damar wannan wanda yake zaune a kursiyin naɗaɗɗen littafi da rubutu a ciki da wajensa an kuma hatimce shi da hatimai bakwai. 2 Na kuma ga wani babban mala’ika yana shela da babbar murya cewa, “Wa ya cancanta yă ɓalle hatiman nan yă kuma buɗe naɗaɗɗen littafin?” 3 Amma ba wani a sama ko a ƙasa ko a ƙarƙashin ƙasan da ya iya buɗe naɗaɗɗen littafin ko ma yă duba cikinsa. 4 Na yi ta kuka domin ba a iya samun wanda ya cancanta yă buɗe naɗaɗɗen littafin ko yă duba cikinsa ba. 5 Sai ɗaya daga cikin dattawan ya ce mini, “Kada ka yi kuka! Duba, Zakin kabilar Yahuda, da kuma Tushen Dawuda ya ci nasara. Ya iya buɗe naɗaɗɗen littafin da hatimansa bakwai.” 6 Sa’an nan na ga Ɗan Rago, yana kamar an yanka, tsaye a tsakiyar kursiyin, halittu huɗun nan masu rai da kuma dattawan an sun kewaye shi. Yana da ƙahoni bakwai da idanu bakwai, waɗanda suke ruhohi bakwai na Allah da aka aika cikin dukan duniya. 7 Ya zo ya karɓi naɗaɗɗen littafin daga hannun dama na wannan wanda yake zaune a kursiyin. 8 Bayan ya karɓa, sai halittu huɗun nan masu rai da kuma dattawan nan ashirin da huɗu suka fāɗi ƙasa a gaban Ɗan Ragon. Kowannensu yana da garaya kuma suna riƙe da kaskon zinariya cike da turare, waɗanda suke addu’o’in tsarkaka. 9 Suka rera sabuwar waƙa,“Ka cancanci ka karɓi naɗaɗɗen littafinka kuma buɗe hatimansa,domin an kashe ka,da jininka kuma ka sayi mutane wa Allah,daga kowace kabila da harshe da mutane da kuma al’umma. 10 Ka mai da su masarauta da kuma firistoci, don su yi wa Allahnmu hidima,kuma za su yi mulki a duniya.” 11 Sai na duba na kuma ji muryar mala’iku masu yawa, yawansu kuwa ya kai dubu dubbai, da kuma dubu goma sau dubu goma. Suka kewaye kursiyin da halittu huɗun nan masu rai da kuma dattawan nan. 12 Da babbar murya suka rera,“Macancanci ne Ɗan Ragon nan da aka kashe,don yă sami iko da wadata da hikima da ƙarfida girma da ɗaukaka da kuma yabo!” 13 Sa’an nan na ji kowace halitta a sama da ƙasa da ƙarƙashin ƙasa da kuma bisan teku, da kome da yake cikinsu yana rerawa,“Gare shi mai zama a kan kursiyin da kuma ga Ɗan Ragonyabo da girma da ɗaukaka da iko,sun tabbata har abada abadin!” 14 Sai halittu huɗun nan masu rai suka ce, “Amin”, dattawan kuma suka fāɗi suka yi sujada.
In Other Versions
Revelation 5 in the ANGEFD
Revelation 5 in the ANTPNG2D
Revelation 5 in the AS21
Revelation 5 in the BAGH
Revelation 5 in the BBPNG
Revelation 5 in the BBT1E
Revelation 5 in the BDS
Revelation 5 in the BEV
Revelation 5 in the BHAD
Revelation 5 in the BIB
Revelation 5 in the BLPT
Revelation 5 in the BNT
Revelation 5 in the BNTABOOT
Revelation 5 in the BNTLV
Revelation 5 in the BOATCB
Revelation 5 in the BOATCB2
Revelation 5 in the BOBCV
Revelation 5 in the BOCNT
Revelation 5 in the BOECS
Revelation 5 in the BOGWICC
Revelation 5 in the BOHCV
Revelation 5 in the BOHLNT
Revelation 5 in the BOHNTLTAL
Revelation 5 in the BOICB
Revelation 5 in the BOILNTAP
Revelation 5 in the BOITCV
Revelation 5 in the BOKCV
Revelation 5 in the BOKCV2
Revelation 5 in the BOKHWOG
Revelation 5 in the BOKSSV
Revelation 5 in the BOLCB
Revelation 5 in the BOLCB2
Revelation 5 in the BOMCV
Revelation 5 in the BONAV
Revelation 5 in the BONCB
Revelation 5 in the BONLT
Revelation 5 in the BONUT2
Revelation 5 in the BOPLNT
Revelation 5 in the BOSCB
Revelation 5 in the BOSNC
Revelation 5 in the BOTLNT
Revelation 5 in the BOVCB
Revelation 5 in the BOYCB
Revelation 5 in the BPBB
Revelation 5 in the BPH
Revelation 5 in the BSB
Revelation 5 in the CCB
Revelation 5 in the CUV
Revelation 5 in the CUVS
Revelation 5 in the DBT
Revelation 5 in the DGDNT
Revelation 5 in the DHNT
Revelation 5 in the DNT
Revelation 5 in the ELBE
Revelation 5 in the EMTV
Revelation 5 in the ESV
Revelation 5 in the FBV
Revelation 5 in the FEB
Revelation 5 in the GGMNT
Revelation 5 in the GNT
Revelation 5 in the HARY
Revelation 5 in the HNT
Revelation 5 in the IRVA
Revelation 5 in the IRVB
Revelation 5 in the IRVG
Revelation 5 in the IRVH
Revelation 5 in the IRVK
Revelation 5 in the IRVM
Revelation 5 in the IRVM2
Revelation 5 in the IRVO
Revelation 5 in the IRVP
Revelation 5 in the IRVT
Revelation 5 in the IRVT2
Revelation 5 in the IRVU
Revelation 5 in the ISVN
Revelation 5 in the JSNT
Revelation 5 in the KAPI
Revelation 5 in the KBT1ETNIK
Revelation 5 in the KBV
Revelation 5 in the KJV
Revelation 5 in the KNFD
Revelation 5 in the LBA
Revelation 5 in the LBLA
Revelation 5 in the LNT
Revelation 5 in the LSV
Revelation 5 in the MAAL
Revelation 5 in the MBV
Revelation 5 in the MBV2
Revelation 5 in the MHNT
Revelation 5 in the MKNFD
Revelation 5 in the MNG
Revelation 5 in the MNT
Revelation 5 in the MNT2
Revelation 5 in the MRS1T
Revelation 5 in the NAA
Revelation 5 in the NASB
Revelation 5 in the NBLA
Revelation 5 in the NBS
Revelation 5 in the NBVTP
Revelation 5 in the NET2
Revelation 5 in the NIV11
Revelation 5 in the NNT
Revelation 5 in the NNT2
Revelation 5 in the NNT3
Revelation 5 in the PDDPT
Revelation 5 in the PFNT
Revelation 5 in the RMNT
Revelation 5 in the SBIAS
Revelation 5 in the SBIBS
Revelation 5 in the SBIBS2
Revelation 5 in the SBICS
Revelation 5 in the SBIDS
Revelation 5 in the SBIGS
Revelation 5 in the SBIHS
Revelation 5 in the SBIIS
Revelation 5 in the SBIIS2
Revelation 5 in the SBIIS3
Revelation 5 in the SBIKS
Revelation 5 in the SBIKS2
Revelation 5 in the SBIMS
Revelation 5 in the SBIOS
Revelation 5 in the SBIPS
Revelation 5 in the SBISS
Revelation 5 in the SBITS
Revelation 5 in the SBITS2
Revelation 5 in the SBITS3
Revelation 5 in the SBITS4
Revelation 5 in the SBIUS
Revelation 5 in the SBIVS
Revelation 5 in the SBT
Revelation 5 in the SBT1E
Revelation 5 in the SCHL
Revelation 5 in the SNT
Revelation 5 in the SUSU
Revelation 5 in the SUSU2
Revelation 5 in the SYNO
Revelation 5 in the TBIAOTANT
Revelation 5 in the TBT1E
Revelation 5 in the TBT1E2
Revelation 5 in the TFTIP
Revelation 5 in the TFTU
Revelation 5 in the TGNTATF3T
Revelation 5 in the THAI
Revelation 5 in the TNFD
Revelation 5 in the TNT
Revelation 5 in the TNTIK
Revelation 5 in the TNTIL
Revelation 5 in the TNTIN
Revelation 5 in the TNTIP
Revelation 5 in the TNTIZ
Revelation 5 in the TOMA
Revelation 5 in the TTENT
Revelation 5 in the UBG
Revelation 5 in the UGV
Revelation 5 in the UGV2
Revelation 5 in the UGV3
Revelation 5 in the VBL
Revelation 5 in the VDCC
Revelation 5 in the YALU
Revelation 5 in the YAPE
Revelation 5 in the YBVTP
Revelation 5 in the ZBP