Romans 14 (BOHCB)
1 Ku karɓi wanda bangaskiyarsa ba tă yi ƙarfi ba, amma fa kada ku hukunta shi a kan abubuwan da ake da shakka a kai ba. 2 Bangaskiyar mutum ta yarda masa yă ci kome, amma wanda bangaskiyarsa ba tă yi ƙarfi ba, yakan ci kayan lambu ne kawai. 3 Mutumin da yake cin kowane irin abinci, kada yă rena wanda ba ya cin, wanda kuma ba ya cin kowane irin abinci, kada yă ga laifin mutumin da yake ci, domin Allah ya riga ya karɓe shi. 4 Kai wane ne har da za ka ga laifin bawan wani? Ko bawan yă yi aiki mai kyau, ko yă kāsa, ai, wannan ruwan maigidansa ne. Za a ma tsai da shi, domin Ubangiji yana da ikon tsai da shi. 5 Wani yakan ɗauki wata rana da daraja fiye da sauran ranaku; wani kuma yana ganin dukan ranakun ɗaya ne. Ya kamata kowa yă kasance da tabbaci a cikin zuciyarsa. 6 Wannan mai ɗaukan rana ɗaya da muhimmanci fiye da sauran, yana yin haka ne ga Ubangiji. Wannan mai cin nama, yana yin haka ne ga Ubangiji, gama yakan yi godiya ga Allah; wannan da ba ya ci kuwa, yana yin haka ne ga Ubangiji yana kuwa yin godiya ga Allah. 7 Gama ba waninmu da yake rayuwa wa kansa kaɗai, kuma ba waninmu da kan mutu don kansa kaɗai. 8 In muna rayuwa, muna rayuwa ne ga Ubangiji; in kuma muna mutuwa, muna mutuwa ne ga Ubangiji. Saboda haka, ko muna a raye ko muna a mace, mu na Ubangiji ne. 9 Saboda wannan ne Kiristi ya mutu, ya kuma sāke rayuwa domin yă zama Ubangiji na matattu da na masu rai. 10 Kai kuwa, don me kake ganin laifin ɗan’uwanka? Ko kuma don me kake rena ɗan’uwanka? Gama duk za mu tsaya a gaban kujerar shari’ar Allah. 11 A rubuce yake cewa,“ ‘Muddin ina raye,’ in ji Ubangiji,‘kowace gwiwa za tă durƙusa a gabana;kowane harshe kuma zai furta wa Allah.’ ” 12 Don haka kowannenmu zai ba da lissafin kansa ga Allah. 13 Saboda haka bari mu daina ba wa juna laifi. A maimakon, sai kowa yă yi niyya ba zai sa dutsen tuntuɓe ko abin sa fāɗuwa a hanyar ɗan’uwansa ba. 14 A matsayina na mai bin Ubangiji Yesu na tabbata ƙwarai cewa babu abincin da yake marar tsabta don kansa. Amma in wani ya ɗauka wani abu marar tsabta ne, to, a gare shi marar tsabta ne. 15 In kana ɓata wa ɗan’uwanka zuciya saboda abincin da kake ci, ba halin ƙauna kake nunawa ba ke nan. Kada abincin da kake ci yă zama hanyar lalatar da ɗan’uwanka wanda Kiristi ya mutu dominsa. 16 Kada ka bar abin da ka ɗauka a matsayi kyakkyawa yă zama abin zargi ga waɗansu. 17 Gama mulkin Allah ba batun ci da sha ba ne, sai dai na adalci, salama, da kuma farin ciki cikin Ruhu Mai Tsarki, 18 duk kuwa wanda yake bauta wa Kiristi a haka yana faranta wa Allah rai ne, yardajje kuma ga mutane. 19 Saboda haka sai mu yi iya ƙoƙari mu aikata abin da zai kawo salama da kuma ingantawa ga juna. 20 Kada ku lalatar da aikin Allah saboda abinci. Dukan abinci mai tsabta ne, sai dai ba daidai ba ne mutum yă ci abin da zai sa wani yă yi tuntuɓe. 21 Ya fi kyau kada ka ci nama ko ka sha ruwan inabi ko kuma ka yi wani abin da zai sa ɗan’uwanka yă fāɗi. 22 Bari duk ra’ayin da kake da shi game da wannan sha’ani yă kasance tsakaninka da Allah. Mai albarka ne wanda zuciyarsa ba tă ba shi laifi game da abin da shi da kansa ya ɗauka cewa daidai ne ba. 23 Amma wanda yake da shakka yakan jawo wa kansa hukunci ne in ya ci, domin yana ci ne ba bisa ga bangaskiya ba; kuma duk abin da bai zo daga bangaskiya ba zunubi ne.
In Other Versions
Romans 14 in the ANGEFD
Romans 14 in the ANTPNG2D
Romans 14 in the AS21
Romans 14 in the BAGH
Romans 14 in the BBPNG
Romans 14 in the BBT1E
Romans 14 in the BDS
Romans 14 in the BEV
Romans 14 in the BHAD
Romans 14 in the BIB
Romans 14 in the BLPT
Romans 14 in the BNT
Romans 14 in the BNTABOOT
Romans 14 in the BNTLV
Romans 14 in the BOATCB
Romans 14 in the BOATCB2
Romans 14 in the BOBCV
Romans 14 in the BOCNT
Romans 14 in the BOECS
Romans 14 in the BOGWICC
Romans 14 in the BOHCV
Romans 14 in the BOHLNT
Romans 14 in the BOHNTLTAL
Romans 14 in the BOICB
Romans 14 in the BOILNTAP
Romans 14 in the BOITCV
Romans 14 in the BOKCV
Romans 14 in the BOKCV2
Romans 14 in the BOKHWOG
Romans 14 in the BOKSSV
Romans 14 in the BOLCB
Romans 14 in the BOLCB2
Romans 14 in the BOMCV
Romans 14 in the BONAV
Romans 14 in the BONCB
Romans 14 in the BONLT
Romans 14 in the BONUT2
Romans 14 in the BOPLNT
Romans 14 in the BOSCB
Romans 14 in the BOSNC
Romans 14 in the BOTLNT
Romans 14 in the BOVCB
Romans 14 in the BOYCB
Romans 14 in the BPBB
Romans 14 in the BPH
Romans 14 in the BSB
Romans 14 in the CCB
Romans 14 in the CUV
Romans 14 in the CUVS
Romans 14 in the DBT
Romans 14 in the DGDNT
Romans 14 in the DHNT
Romans 14 in the DNT
Romans 14 in the ELBE
Romans 14 in the EMTV
Romans 14 in the ESV
Romans 14 in the FBV
Romans 14 in the FEB
Romans 14 in the GGMNT
Romans 14 in the GNT
Romans 14 in the HARY
Romans 14 in the HNT
Romans 14 in the IRVA
Romans 14 in the IRVB
Romans 14 in the IRVG
Romans 14 in the IRVH
Romans 14 in the IRVK
Romans 14 in the IRVM
Romans 14 in the IRVM2
Romans 14 in the IRVO
Romans 14 in the IRVP
Romans 14 in the IRVT
Romans 14 in the IRVT2
Romans 14 in the IRVU
Romans 14 in the ISVN
Romans 14 in the JSNT
Romans 14 in the KAPI
Romans 14 in the KBT1ETNIK
Romans 14 in the KBV
Romans 14 in the KJV
Romans 14 in the KNFD
Romans 14 in the LBA
Romans 14 in the LBLA
Romans 14 in the LNT
Romans 14 in the LSV
Romans 14 in the MAAL
Romans 14 in the MBV
Romans 14 in the MBV2
Romans 14 in the MHNT
Romans 14 in the MKNFD
Romans 14 in the MNG
Romans 14 in the MNT
Romans 14 in the MNT2
Romans 14 in the MRS1T
Romans 14 in the NAA
Romans 14 in the NASB
Romans 14 in the NBLA
Romans 14 in the NBS
Romans 14 in the NBVTP
Romans 14 in the NET2
Romans 14 in the NIV11
Romans 14 in the NNT
Romans 14 in the NNT2
Romans 14 in the NNT3
Romans 14 in the PDDPT
Romans 14 in the PFNT
Romans 14 in the RMNT
Romans 14 in the SBIAS
Romans 14 in the SBIBS
Romans 14 in the SBIBS2
Romans 14 in the SBICS
Romans 14 in the SBIDS
Romans 14 in the SBIGS
Romans 14 in the SBIHS
Romans 14 in the SBIIS
Romans 14 in the SBIIS2
Romans 14 in the SBIIS3
Romans 14 in the SBIKS
Romans 14 in the SBIKS2
Romans 14 in the SBIMS
Romans 14 in the SBIOS
Romans 14 in the SBIPS
Romans 14 in the SBISS
Romans 14 in the SBITS
Romans 14 in the SBITS2
Romans 14 in the SBITS3
Romans 14 in the SBITS4
Romans 14 in the SBIUS
Romans 14 in the SBIVS
Romans 14 in the SBT
Romans 14 in the SBT1E
Romans 14 in the SCHL
Romans 14 in the SNT
Romans 14 in the SUSU
Romans 14 in the SUSU2
Romans 14 in the SYNO
Romans 14 in the TBIAOTANT
Romans 14 in the TBT1E
Romans 14 in the TBT1E2
Romans 14 in the TFTIP
Romans 14 in the TFTU
Romans 14 in the TGNTATF3T
Romans 14 in the THAI
Romans 14 in the TNFD
Romans 14 in the TNT
Romans 14 in the TNTIK
Romans 14 in the TNTIL
Romans 14 in the TNTIN
Romans 14 in the TNTIP
Romans 14 in the TNTIZ
Romans 14 in the TOMA
Romans 14 in the TTENT
Romans 14 in the UBG
Romans 14 in the UGV
Romans 14 in the UGV2
Romans 14 in the UGV3
Romans 14 in the VBL
Romans 14 in the VDCC
Romans 14 in the YALU
Romans 14 in the YAPE
Romans 14 in the YBVTP
Romans 14 in the ZBP