2 John 1 (BOHCB)

1 Dattijon nan, Zuwa ga uwargida zaɓaɓɓiya da kuma ’ya’yanta, waɗanda nake ƙauna ƙwarai da gaske kuma ba ni kaɗai ba, amma har da dukan waɗanda suka san gaskiya. 2 Muna ƙaunarku saboda gaskiyan nan, wadda take cikinmu za tă kuma kasance tare da mu har abada. 3 Alheri, jinƙai da kuma salama daga Allah Uba da kuma Yesu Kiristi, Ɗan Uba, su kasance tare da mu cikin gaskiya da ƙauna. 4 Na yi farin ciki ƙwarai, da na sami waɗansu ’ya’yanki suna tafiya cikin gaskiya, kamar yadda Uba ya umarce mu. 5 Yanzu kuma, uwargida ƙaunatacciya, ba sabon umarni nake rubuta miki ba sai dai wanda muke da shi tun farko. Ina roƙo cewa mu ƙaunaci juna. 6 Ƙauna, ita ce mu yi biyayya ga umarnansa. Kamar yadda kuka ji tun da fari, umarninsa shi ne ku yi zaman ƙauna. 7 Masu ruɗi da yawa, waɗanda ba su yarda da zuwan Yesu Kiristi cikin jiki ba, sun riga sun fito a duniya. Duk irin mutumin nan mai ruɗi ne kuma magabcin Kiristi. 8 Ku lura don kada ku yi hasarar aikin da kuka yi, sai dai ku sami cikakken lada. 9 Duk mutumin da bai tsaya a kan koyarwar Kiristi ba, amma ya yi ƙari a kanta, mutumin nan ba shi da Allah. Amma wanda ya tsaya a kan koyarwar Kiristi, yana da Uban da kuma Ɗan. 10 Duk wanda ya zo wurinku bai kuma kawo koyarwan nan ba, kada ku karɓe shi a gidanku ko ku marabce shi. 11 Duk wanda ya karɓe shi yana tarayya da mugun aikinsa ke nan. 12 Ina da abubuwa da dama da zan rubuta muku, sai dai ba na so in yi amfani da takarda da inki in rubuta. A maimako, ina fata in ziyarce ku in kuma yi magana da ku fuska da fuska, domin farin cikinmu yă zama cikakke. 13 ’Ya’yan ’yar’uwarki wadda Allah ya keɓe, suna gaishe ku.

In Other Versions

2 John 1 in the ANGEFD

2 John 1 in the ANTPNG2D

2 John 1 in the AS21

2 John 1 in the BAGH

2 John 1 in the BBPNG

2 John 1 in the BBT1E

2 John 1 in the BDS

2 John 1 in the BEV

2 John 1 in the BHAD

2 John 1 in the BIB

2 John 1 in the BLPT

2 John 1 in the BNT

2 John 1 in the BNTABOOT

2 John 1 in the BNTLV

2 John 1 in the BOATCB

2 John 1 in the BOATCB2

2 John 1 in the BOBCV

2 John 1 in the BOCNT

2 John 1 in the BOECS

2 John 1 in the BOGWICC

2 John 1 in the BOHCV

2 John 1 in the BOHLNT

2 John 1 in the BOHNTLTAL

2 John 1 in the BOICB

2 John 1 in the BOILNTAP

2 John 1 in the BOITCV

2 John 1 in the BOKCV

2 John 1 in the BOKCV2

2 John 1 in the BOKHWOG

2 John 1 in the BOKSSV

2 John 1 in the BOLCB

2 John 1 in the BOLCB2

2 John 1 in the BOMCV

2 John 1 in the BONAV

2 John 1 in the BONCB

2 John 1 in the BONLT

2 John 1 in the BONUT2

2 John 1 in the BOPLNT

2 John 1 in the BOSCB

2 John 1 in the BOSNC

2 John 1 in the BOTLNT

2 John 1 in the BOVCB

2 John 1 in the BOYCB

2 John 1 in the BPBB

2 John 1 in the BPH

2 John 1 in the BSB

2 John 1 in the CCB

2 John 1 in the CUV

2 John 1 in the CUVS

2 John 1 in the DBT

2 John 1 in the DGDNT

2 John 1 in the DHNT

2 John 1 in the DNT

2 John 1 in the ELBE

2 John 1 in the EMTV

2 John 1 in the ESV

2 John 1 in the FBV

2 John 1 in the FEB

2 John 1 in the GGMNT

2 John 1 in the GNT

2 John 1 in the HARY

2 John 1 in the HNT

2 John 1 in the IRVA

2 John 1 in the IRVB

2 John 1 in the IRVG

2 John 1 in the IRVH

2 John 1 in the IRVK

2 John 1 in the IRVM

2 John 1 in the IRVM2

2 John 1 in the IRVO

2 John 1 in the IRVP

2 John 1 in the IRVT

2 John 1 in the IRVT2

2 John 1 in the IRVU

2 John 1 in the ISVN

2 John 1 in the JSNT

2 John 1 in the KAPI

2 John 1 in the KBT1ETNIK

2 John 1 in the KBV

2 John 1 in the KJV

2 John 1 in the KNFD

2 John 1 in the LBA

2 John 1 in the LBLA

2 John 1 in the LNT

2 John 1 in the LSV

2 John 1 in the MAAL

2 John 1 in the MBV

2 John 1 in the MBV2

2 John 1 in the MHNT

2 John 1 in the MKNFD

2 John 1 in the MNG

2 John 1 in the MNT

2 John 1 in the MNT2

2 John 1 in the MRS1T

2 John 1 in the NAA

2 John 1 in the NASB

2 John 1 in the NBLA

2 John 1 in the NBS

2 John 1 in the NBVTP

2 John 1 in the NET2

2 John 1 in the NIV11

2 John 1 in the NNT

2 John 1 in the NNT2

2 John 1 in the NNT3

2 John 1 in the PDDPT

2 John 1 in the PFNT

2 John 1 in the RMNT

2 John 1 in the SBIAS

2 John 1 in the SBIBS

2 John 1 in the SBIBS2

2 John 1 in the SBICS

2 John 1 in the SBIDS

2 John 1 in the SBIGS

2 John 1 in the SBIHS

2 John 1 in the SBIIS

2 John 1 in the SBIIS2

2 John 1 in the SBIIS3

2 John 1 in the SBIKS

2 John 1 in the SBIKS2

2 John 1 in the SBIMS

2 John 1 in the SBIOS

2 John 1 in the SBIPS

2 John 1 in the SBISS

2 John 1 in the SBITS

2 John 1 in the SBITS2

2 John 1 in the SBITS3

2 John 1 in the SBITS4

2 John 1 in the SBIUS

2 John 1 in the SBIVS

2 John 1 in the SBT

2 John 1 in the SBT1E

2 John 1 in the SCHL

2 John 1 in the SNT

2 John 1 in the SUSU

2 John 1 in the SUSU2

2 John 1 in the SYNO

2 John 1 in the TBIAOTANT

2 John 1 in the TBT1E

2 John 1 in the TBT1E2

2 John 1 in the TFTIP

2 John 1 in the TFTU

2 John 1 in the TGNTATF3T

2 John 1 in the THAI

2 John 1 in the TNFD

2 John 1 in the TNT

2 John 1 in the TNTIK

2 John 1 in the TNTIL

2 John 1 in the TNTIN

2 John 1 in the TNTIP

2 John 1 in the TNTIZ

2 John 1 in the TOMA

2 John 1 in the TTENT

2 John 1 in the UBG

2 John 1 in the UGV

2 John 1 in the UGV2

2 John 1 in the UGV3

2 John 1 in the VBL

2 John 1 in the VDCC

2 John 1 in the YALU

2 John 1 in the YAPE

2 John 1 in the YBVTP

2 John 1 in the ZBP