1 John 4 (BOHCB)
1 Abokaina ƙaunatattu, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku gwada ruhohi don ku ga ko daga Allah ne, domin annabawan ƙarya da yawa sun fito duniya. 2 Ga yadda za ku gane Ruhun Allah, duk ruhun da ya yarda cewa Yesu Kiristi ya zo cikin jiki, to, daga Allah yake. 3 Amma duk ruhun da bai yarda da Yesu ba, ba daga Allah ba ne, ruhun magabcin Kiristi ne, wanda kuka ji yana zuwa, har ma ya riga ya shigo duniya. 4 Ku, ’ya’yana ƙaunatattu, ku daga Allah ne, kun kuma yi nasara a kan magabtan Kiristi, domin wanda yake a cikinku ya fi wanda yake a duniya girma. 5 Su daga duniya ne saboda haka suke magana yadda duniya take ganin abubuwa, duniya kuwa tana sauraronsu. 6 Mu daga Allah ne, kuma duk wanda ya san Allah yakan saurare mu. Amma duk wanda ba daga Allah ba, ba ya sauraronmu. Ta haka ne muke gane Ruhun gaskiya, da kuma ruhun ƙarya. 7 Abokaina ƙaunatattu, mu ƙaunaci juna, domin ƙauna tana zuwa daga Allah ne. Duk mai ƙauna, haifaffe ne na Allah, ya kuma san Allah. 8 Duk wanda ba ya ƙauna, bai san Allah ba, domin Allah ƙauna ne. 9 Ga yadda Allah ya nuna ƙaunarsa a cikinmu, Allah ya aiki makaɗaici Ɗansa zuwa duniya domin mu rayu ta wurinsa. 10 Wannan ita ce ƙauna, wato, ba mu ne muka ƙaunaci Allah ba, sai dai shi ne ya ƙaunace mu, ya kuma aiko Ɗansa yă zama hadaya ta kafara saboda zunubanmu. 11 Abokaina ƙaunatattu, da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ya kamata mu ma mu ƙaunaci juna. 12 Ba wanda ya taɓa ganin Allah; amma in muna ƙaunar juna, Allah yana raye a cikinmu, ƙaunarsa kuwa ta zama cikakkiya a cikinmu ke nan. 13 Mun san cewa muna rayuwa a cikinsa shi kuma a cikinmu, domin ya ba mu Ruhunsa. 14 Mun gani, mun kuma shaida cewa Uba ya aiko Ɗansa domin yă zama Mai Ceton duniya. 15 Duk wanda ya yarda cewa Yesu Ɗan Allah ne, Allah yana raye a cikinsa, shi kuma a cikin Allah. 16 Ta haka muka sani, muke kuma dogara ga ƙaunar da Allah yake mana.Allah ƙauna ne. Duk wanda yake rayuwa cikin ƙauna, yana rayuwa a cikin Allah ne, Allah kuma a cikinsa. 17 Ta haka, ƙauna ta zama cikakkiya a cikinmu domin mu kasance masu ƙarfin hali a ranar shari’a, domin a wannan duniya muna kama da shi. 18 Babu tsoro cikin ƙauna. Cikakkiyar ƙauna dai takan kawar da tsoro, domin hukunci ne yake kawo tsoro. Mai jin tsoro ba cikakke ba ne a cikin ƙauna. 19 Muna ƙauna, domin ya ƙaunace mu da farko. 20 Duk wanda ya ce, “Ina ƙaunar Allah,” amma yana ƙin ɗan’uwansa, maƙaryaci ne. Gama duk wanda ba ya ƙaunar ɗan’uwansa da yake gani, ba zai iya ƙaunar Allah wanda ba ya gani ba. 21 Ya kuma ba mu wannan umarni cewa duk wanda yake ƙaunar Allah, dole yă ƙaunaci ɗan’uwansa.
In Other Versions
1 John 4 in the ANGEFD
1 John 4 in the ANTPNG2D
1 John 4 in the AS21
1 John 4 in the BAGH
1 John 4 in the BBPNG
1 John 4 in the BBT1E
1 John 4 in the BDS
1 John 4 in the BEV
1 John 4 in the BHAD
1 John 4 in the BIB
1 John 4 in the BLPT
1 John 4 in the BNT
1 John 4 in the BNTABOOT
1 John 4 in the BNTLV
1 John 4 in the BOATCB
1 John 4 in the BOATCB2
1 John 4 in the BOBCV
1 John 4 in the BOCNT
1 John 4 in the BOECS
1 John 4 in the BOGWICC
1 John 4 in the BOHCV
1 John 4 in the BOHLNT
1 John 4 in the BOHNTLTAL
1 John 4 in the BOICB
1 John 4 in the BOILNTAP
1 John 4 in the BOITCV
1 John 4 in the BOKCV
1 John 4 in the BOKCV2
1 John 4 in the BOKHWOG
1 John 4 in the BOKSSV
1 John 4 in the BOLCB
1 John 4 in the BOLCB2
1 John 4 in the BOMCV
1 John 4 in the BONAV
1 John 4 in the BONCB
1 John 4 in the BONLT
1 John 4 in the BONUT2
1 John 4 in the BOPLNT
1 John 4 in the BOSCB
1 John 4 in the BOSNC
1 John 4 in the BOTLNT
1 John 4 in the BOVCB
1 John 4 in the BOYCB
1 John 4 in the BPBB
1 John 4 in the BPH
1 John 4 in the BSB
1 John 4 in the CCB
1 John 4 in the CUV
1 John 4 in the CUVS
1 John 4 in the DBT
1 John 4 in the DGDNT
1 John 4 in the DHNT
1 John 4 in the DNT
1 John 4 in the ELBE
1 John 4 in the EMTV
1 John 4 in the ESV
1 John 4 in the FBV
1 John 4 in the FEB
1 John 4 in the GGMNT
1 John 4 in the GNT
1 John 4 in the HARY
1 John 4 in the HNT
1 John 4 in the IRVA
1 John 4 in the IRVB
1 John 4 in the IRVG
1 John 4 in the IRVH
1 John 4 in the IRVK
1 John 4 in the IRVM
1 John 4 in the IRVM2
1 John 4 in the IRVO
1 John 4 in the IRVP
1 John 4 in the IRVT
1 John 4 in the IRVT2
1 John 4 in the IRVU
1 John 4 in the ISVN
1 John 4 in the JSNT
1 John 4 in the KAPI
1 John 4 in the KBT1ETNIK
1 John 4 in the KBV
1 John 4 in the KJV
1 John 4 in the KNFD
1 John 4 in the LBA
1 John 4 in the LBLA
1 John 4 in the LNT
1 John 4 in the LSV
1 John 4 in the MAAL
1 John 4 in the MBV
1 John 4 in the MBV2
1 John 4 in the MHNT
1 John 4 in the MKNFD
1 John 4 in the MNG
1 John 4 in the MNT
1 John 4 in the MNT2
1 John 4 in the MRS1T
1 John 4 in the NAA
1 John 4 in the NASB
1 John 4 in the NBLA
1 John 4 in the NBS
1 John 4 in the NBVTP
1 John 4 in the NET2
1 John 4 in the NIV11
1 John 4 in the NNT
1 John 4 in the NNT2
1 John 4 in the NNT3
1 John 4 in the PDDPT
1 John 4 in the PFNT
1 John 4 in the RMNT
1 John 4 in the SBIAS
1 John 4 in the SBIBS
1 John 4 in the SBIBS2
1 John 4 in the SBICS
1 John 4 in the SBIDS
1 John 4 in the SBIGS
1 John 4 in the SBIHS
1 John 4 in the SBIIS
1 John 4 in the SBIIS2
1 John 4 in the SBIIS3
1 John 4 in the SBIKS
1 John 4 in the SBIKS2
1 John 4 in the SBIMS
1 John 4 in the SBIOS
1 John 4 in the SBIPS
1 John 4 in the SBISS
1 John 4 in the SBITS
1 John 4 in the SBITS2
1 John 4 in the SBITS3
1 John 4 in the SBITS4
1 John 4 in the SBIUS
1 John 4 in the SBIVS
1 John 4 in the SBT
1 John 4 in the SBT1E
1 John 4 in the SCHL
1 John 4 in the SNT
1 John 4 in the SUSU
1 John 4 in the SUSU2
1 John 4 in the SYNO
1 John 4 in the TBIAOTANT
1 John 4 in the TBT1E
1 John 4 in the TBT1E2
1 John 4 in the TFTIP
1 John 4 in the TFTU
1 John 4 in the TGNTATF3T
1 John 4 in the THAI
1 John 4 in the TNFD
1 John 4 in the TNT
1 John 4 in the TNTIK
1 John 4 in the TNTIL
1 John 4 in the TNTIN
1 John 4 in the TNTIP
1 John 4 in the TNTIZ
1 John 4 in the TOMA
1 John 4 in the TTENT
1 John 4 in the UBG
1 John 4 in the UGV
1 John 4 in the UGV2
1 John 4 in the UGV3
1 John 4 in the VBL
1 John 4 in the VDCC
1 John 4 in the YALU
1 John 4 in the YAPE
1 John 4 in the YBVTP
1 John 4 in the ZBP